Yadda ake MAllakar Mace ko Namiji amma aji tsoron Allah banda cutar da wani daga Sheik Ubale Adakawa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024

Komentáře • 137

  • @abubakarsabdulkareem6446

    Allah yabiyaka sheikh malam ubale

  • @user-sj1vx4fg8k
    @user-sj1vx4fg8k Před 5 měsíci +5

    Maulaya Shehu ubale adakawa muna godiya

  • @MassaoudYaranmalan-qp2gp
    @MassaoudYaranmalan-qp2gp Před 5 měsíci +5

    Allah karawa annabi daraja s a w Allah karawa malan lafiya da nisan kwana wai mutin ne yana azumi seyayi bacin rana yayi mafarki yafitarda maniyi ya azuminsayake nagode

  • @user-np5np2rv6l
    @user-np5np2rv6l Před 4 měsíci

    Masha Allah godiya muke Amma dan Allah ni bansan wa innan itaceba

  • @BahariBahari-xn1qj
    @BahariBahari-xn1qj Před 4 měsíci +2

    ❤ malan Allah yabiyaka maganin karfinmaza

  • @user-bo7nd3nq2t
    @user-bo7nd3nq2t Před 5 měsíci +1

    Masha allah muna godiya sosai malam allah saka da alkairi allah kara kusanci akaramakallah ko zan samu nomberka kuma wannan ayar da anbamu ita a rubuce allah saka da alkairi

  • @Mallambashirmangaf
    @Mallambashirmangaf Před 5 měsíci +1

    Mallam bashir mangafi musawa Katsina Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen

  • @mounirouballa1367
    @mounirouballa1367 Před 5 měsíci +3

    Masha Allah

  • @Mumahmadu
    @Mumahmadu Před 5 měsíci +7

    Masha Allah Allah yasaka da Alkairi munagodiyasosai Malan Allah yakarama lafiya danisan kuwana Amin ya Allah

  • @DanjumaGarba-w9n
    @DanjumaGarba-w9n Před 2 měsíci

    Allah yasakawa Malam da alkairi Kuma ataimaka Mamu da nambar wayar Malam don Allah

  • @DonHassanu1
    @DonHassanu1 Před 2 měsíci

    I get it

  • @user-bq2vj8eu5p
    @user-bq2vj8eu5p Před 5 měsíci +4

    Gaskiya ne ni na yarda da malam amma ba kowa ze iya yisa ba à temakemou da wata aduar allah ya jikan yaya Allah ya karamuna so annabi Mohamed SAW❤❤❤

  • @user-mt3to2zq9t
    @user-mt3to2zq9t Před 5 měsíci +2

    Salam malam don Allah lambar wayarka nakeso

  • @user-eo9uv6iq4o
    @user-eo9uv6iq4o Před 5 měsíci +3

    Macha Allah

  • @issiyaquYusuf-uc9uz
    @issiyaquYusuf-uc9uz Před 5 měsíci +2

    اللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم في العالمين انك حميد مجيدﷺآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمینآللھم آمین یارب العالمین 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @SleepyBoardGame-yt3uq
    @SleepyBoardGame-yt3uq Před 5 měsíci +2

    Saw Allah saka.wamalan da alkairi amin

  • @annabi.mahammadou.2022
    @annabi.mahammadou.2022 Před 5 měsíci +1

    alla yakara.ilimi.shak.ubale.adakawa.kano❤❤❤

  • @rabiuabdallah7659
    @rabiuabdallah7659 Před 5 měsíci

    Masha Allah malam Allah yasaka da Alkairi

  • @taufeekmustapha4027
    @taufeekmustapha4027 Před 4 měsíci

    Jazakallahu khairan ❤❤❤

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl Před 5 měsíci +3

    ❤❤❤

  • @MoussaAbdoukarimougoumey
    @MoussaAbdoukarimougoumey Před 3 měsíci

    A w a

  • @kamalsaeed942
    @kamalsaeed942 Před 5 měsíci

    Masha Allah fatan alkairi ya Sheikh

  • @anMalam-sz1qq
    @anMalam-sz1qq Před 5 měsíci

    Allah ya ƙara lfy da nisan kwana dan albarman annabi Muhammadu s a w 🤲 Ameen ya Allah

  • @rukayyaumar6168
    @rukayyaumar6168 Před 5 měsíci

    Masha Allah Allah ya qara mana imani

  • @Musaa477
    @Musaa477 Před 5 měsíci +3

    ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @abdullahinasiru6910
    @abdullahinasiru6910 Před 4 měsíci

    Malam muna godiya,Allah ya kara sani,muna baran da asakar mana na ukun

  • @user-xi8qx3pf9w
    @user-xi8qx3pf9w Před 5 měsíci +2

    MashaAllah

  • @user-cp9yl8wg3x
    @user-cp9yl8wg3x Před 4 měsíci

    Jazakallahou khairin

  • @harounaboli2993
    @harounaboli2993 Před 4 měsíci

    جزاك الله خيرا

  • @user-so7dm5fl5e
    @user-so7dm5fl5e Před 5 měsíci +3

    Allah ya saka da alkairi ❤❤

  • @MuhammadAminu-rk9yc
    @MuhammadAminu-rk9yc Před 2 měsíci

    Allah ya saka da alkhairi

  • @FauzanAlhassan
    @FauzanAlhassan Před 5 měsíci

    Masha Allah….Allah ya Kara lafiya ya malam

  • @user-uj2uv5jk1s
    @user-uj2uv5jk1s Před 5 měsíci

    ماشاء الله الحمدلله صلِّ الله عليه وسلّم ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdoulahiBassirou
    @AbdoulahiBassirou Před 4 měsíci

    dan Allah ina son numéron Malan 🙋‍♀️🙋‍♀️🙋‍♀️🙋‍♀️🙋‍♀️🙋‍♀️🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏📿.

  • @user-lx9vh1ut7w
    @user-lx9vh1ut7w Před 4 měsíci

    Aslam alaikum warahamatulahi ta allah wabarkatahu amincin alh yatabata agareku Malan ina so abani makarin malaka kowata irin ce Muna so abamu soboda annabi Muhammad rasulilahi s.a.w

  • @LubabatuAhmad-po7fj
    @LubabatuAhmad-po7fj Před 5 měsíci

    Allah yakarakusanci da annabi S A W munagodiya bakafadi inda za a saba in annade ansa a aleda

  • @user-xk7xp2id5n
    @user-xk7xp2id5n Před 5 měsíci +1

    Allah yakara lpy da nisan kwana malan🙏🙏

  • @remixtvlyrics5824
    @remixtvlyrics5824 Před 4 měsíci

    عليه افضل الصلاة والسلام

  • @YoussoufaHamza
    @YoussoufaHamza Před 5 měsíci +1

    Allah gafarta malam ina azumi sai nayi istimna'i yaya azumi yaka

    • @abbagrafixtv3640
      @abbagrafixtv3640  Před 5 měsíci +1

      indai mutum yafitar da maniyyi da gangan azumin sa ya karye kuma sai yayi azumin kaffara guda 61 har dayan dazai rama

    • @YoussoufaHamza
      @YoussoufaHamza Před 5 měsíci

      Malam dan Allah yi hakuri ni ina cikin shekara 18year dole saina yi 61 malam amin bayani ina cikin rudani Dan annabi

    • @fatimamumuni4502
      @fatimamumuni4502 Před 5 měsíci

      @@abbagrafixtv3640 gaskiya ne ya fadama 61 kabalaga tinda kasan dadi abin

    • @AssoumanabouvacarIssoufou
      @AssoumanabouvacarIssoufou Před 5 měsíci

      ​@@YoussoufaHamzawly kaji tsoron Allah ya za,a gaya ma Abu kuma kazo kana wasu maganganun toh yan zu ƙarya kake so yayi ma kenan

    • @YoussoufaHamza
      @YoussoufaHamza Před 5 měsíci

      @@AssoumanabouvacarIssoufou to aini bance komai ba cewa nayi ina da chekara 18 year chine nace yazam doli inyisu ama tsayina 18 year

  • @HassanSalisou
    @HassanSalisou Před 4 měsíci

    ماشاءالله

  • @IbrahimAlmaAdamtv
    @IbrahimAlmaAdamtv Před 5 měsíci

    ماشاءالله ❤❤❤❤❤

  • @amrda_ghana_comediestv9685
    @amrda_ghana_comediestv9685 Před 2 měsíci

    msha Allah

  • @ChemssEdin-jz5gz
    @ChemssEdin-jz5gz Před 5 měsíci +1

    Moungode malan allah ya biya

  • @MourdjanatouMourtala
    @MourdjanatouMourtala Před 4 měsíci

    Allah ya saka alheri

  • @suleimangrande
    @suleimangrande Před 5 měsíci

    Mashala

  • @user-cx7qr7gt2p
    @user-cx7qr7gt2p Před 5 měsíci +1

    Masha allha malam monagodiya 💯💯💯💯💯💯❤❤❤❤ KO zan samu lambarka

  • @AhmadMuhammadMuhammad-hw5ci
    @AhmadMuhammadMuhammad-hw5ci Před 4 měsíci

    Muna gdy shehu

  • @AwaisuIbrahimTv
    @AwaisuIbrahimTv Před 5 měsíci

    Assalamualaikum warahamatullah ta alah wabarakatuhu
    Da Allah malam Abba Yaza,ayi musamu hadadde
    Kuma Nawane Abin sadakar

  • @user-kj6qg7pc9g
    @user-kj6qg7pc9g Před 5 měsíci

    Sallallahu Alaihi wasallam ❤❤❤

  • @SalimNaseerTambu
    @SalimNaseerTambu Před 5 měsíci +1

    Allah kasa,mudace

  • @musahhawula7940
    @musahhawula7940 Před měsícem

    Please can someone mention the name of the item in English for me

  • @harunahassan4781
    @harunahassan4781 Před 5 měsíci

    Congratulations on

  • @auwalajidaydaytokunaina7096
    @auwalajidaydaytokunaina7096 Před 5 měsíci

    Sakallahu kairan ❤

  • @gamboibrahim8757
    @gamboibrahim8757 Před 4 měsíci

    Assalama alaikum Allah ya saka wa mallam

  • @BahijjatIbrahim
    @BahijjatIbrahim Před 4 měsíci

    Allah yatay mki malam Dan Allah abamu lakanin nakarshe Wanda in mutum yamaste hannunshi mexe fada Dan albarkacin annabi S.A.W abamu cigaban Wanda inmuka masta hannu meyakamata muce

  • @AliyuMubarak-fy8ps
    @AliyuMubarak-fy8ps Před 5 měsíci +1

    Asalamu'alaikum pls 🙏 say those medicine in English pls 🙏

  • @hamidualhaji7784
    @hamidualhaji7784 Před 5 měsíci

    S a w 😍

  • @rabi.uinyass_d.a.l4769
    @rabi.uinyass_d.a.l4769 Před 5 měsíci

    اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى اله وصحبه حق قدره ومقداره العظيم 💚🤍💚

  • @HauwauJibrilAhmad
    @HauwauJibrilAhmad Před 4 měsíci

    Dan allah number wayar sa

  • @KabirusojaAmir-f5u
    @KabirusojaAmir-f5u Před měsícem

    ❤🎉😂

  • @fatimamumuni4502
    @fatimamumuni4502 Před 5 měsíci

    Dan allah malam adua mallaka mata da miji

    • @abbagrafixtv3640
      @abbagrafixtv3640  Před 5 měsíci +1

      idan mutum bashi da halin yin a inda yake ko kuma basu da mahadan zai iya biyan abin sada dana kayan mahadan sai ayi masa anan

  • @user-cf5ug4er2s
    @user-cf5ug4er2s Před 4 měsíci

    Dan Allah Dan son Annabi malam kaduran number ka wlh Inacikin damuwa

  • @fatimaMD3283
    @fatimaMD3283 Před 4 měsíci

    Dan allah ataimaka mana da number malan muna nesa munaso ayi mana aiki

  • @CatstarWallet
    @CatstarWallet Před 4 měsíci

    Dan allah yaya akeyin download a CZcams inaso nayi serving dinshi

  • @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu
    @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu Před 2 měsíci

    Masha Allah number ka

  • @Daawahislamicideology
    @Daawahislamicideology Před 4 měsíci

    Assalamu Alaikum, barka da warhaka Mallam. Don Allah taimaka min da number Mallam, nagode.

  • @daudamohammed3446
    @daudamohammed3446 Před 3 měsíci

    The name of this leafs in english

  • @user-sq5il6cx1e
    @user-sq5il6cx1e Před 5 měsíci

    S.a.w.

  • @user-kj8gq8xx6v
    @user-kj8gq8xx6v Před 5 měsíci

    gaskiya yakamata ka zazo lambar malan munaso amma nesa muke yanzuma ni ina Abidjan Côte d'Ivoire

  • @AishatuAdam-l7i
    @AishatuAdam-l7i Před měsícem

    Inada tamabay idan kayi sallar ta ranar farko idan xaka karasa raguwar kwana6 sai ka karayin sallar kafin kaja ya wadudun?

  • @LubabatuAhmad-po7fj
    @LubabatuAhmad-po7fj Před 5 měsíci

    Masha Allah Allah kasunci da annabi s a w mln annade ansa aleda yaza ayi dashi?

  • @Abu-Ammar1
    @Abu-Ammar1 Před 4 měsíci

    😢😢😢😢😢😢

  • @gamboibrahim8757
    @gamboibrahim8757 Před 4 měsíci

    Assalama alaikum mallam Alhaji gambone daga camaru mallam munasun labbaka na telephone madalla Allah yasaka

  • @LekoIsmael-jl4tv
    @LekoIsmael-jl4tv Před 5 měsíci

    ANNABI MUHAMMAD Saw Allah karawa Annabi Saw darajja kuma Allah karawa MALAN lafiya da nisan kwana Domin yayita nishadan tar damu akan ma'aiki Saw
    Saidai inada tambaya Allah gafarta malan
    Cikin ciyawa hudu da kuka zana
    Bishiya biyu ban sansu ba
    Da
    _DAN KADAFI da kuma _ D'ARDU
    To wannan ita tuwan sune a hausar tanan bamu sansu ba da hakan
    Idan ba damuwa ko zaa iya turo mana poton ita tuwan tana yiyuwa mu bada haka muka sansu ba
    Allah karawa malan imani da tsoran Allah

    • @abbagrafixtv3640
      @abbagrafixtv3640  Před 5 měsíci +1

      eh mu anan da haka muka sansu saidai ta hoton dama

    • @LekoIsmael-jl4tv
      @LekoIsmael-jl4tv Před 5 měsíci

      @@abbagrafixtv3640 To Masha Allah dan Allah inba damuwa KO takura inada bukatar hoton Ku turomin shi dan Allah Domin inga ya kalar ciyawar yake afuwa aramma 🙏 inada bukatar hada sirrine wallahi dan Sabida ciwon da najima Kenen Yana damuna komai Dama ance karshen sa nazuwa

    • @LekoIsmael-jl4tv
      @LekoIsmael-jl4tv Před 5 měsíci

      ​@@abbagrafixtv3640aramma afuwa dai ina bukatar photon ita ciyar nan " D'ARDU" DAN ATUROMIN PHOTON BICHIYAR please

    • @IbrahimBello-rw2rh
      @IbrahimBello-rw2rh Před 3 měsíci

      Dan Allah menene tafardu

  • @BahijjatIbrahim
    @BahijjatIbrahim Před 4 měsíci

    Dan Allah malam da tawada xa arubuta Koda biro

  • @user-oe3qf8ck2u
    @user-oe3qf8ck2u Před 5 měsíci

    Allah ya kara soyaya

  • @CarolinaWhite-kp8xz
    @CarolinaWhite-kp8xz Před 3 měsíci

    Asalamualikum Sheihu, i leavea here in ghana i went for all the items but didnt get da fardu. Pls dont it has another name

  • @saniabdullahi5637
    @saniabdullahi5637 Před 5 měsíci

    Alahuma salli alasyidi na muhammadu saw الاھو مع سل عل سي د ن ﷴ وال الا گم صل ال إبزھم وسل

  • @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu
    @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu Před 2 měsíci

    Masha Allah number ka 1:38 1:38 1:38 1:38

  • @fatimamumuni4502
    @fatimamumuni4502 Před 5 měsíci +1

    Malam dan allah mukuma muna saudia dan allah y’a zamuyi

    • @abbagrafixtv3640
      @abbagrafixtv3640  Před 5 měsíci

      idan mutum yana inda bazai iyayi ba zai iya biyan abinda sadaka da abinda za'a hada kayan aikin sai ayi masa anan

  • @musamuhammad4267
    @musamuhammad4267 Před 5 měsíci +1

    Masoyina malan da abba grafix

  • @ShafiuJabbi
    @ShafiuJabbi Před 5 měsíci +1

    Don Allah inson number mallam

  • @LubabatuSulsiman
    @LubabatuSulsiman Před měsícem

    To,inkanasoka,samu,Abbuwadakazana,Ain,matazasamisu

  • @SadiqSulum-er2mz
    @SadiqSulum-er2mz Před 5 měsíci

    Dan Allah number malam naki nai ma

  • @6715Danmaiha
    @6715Danmaiha Před 4 měsíci

    S
    A
    W

  • @HakimeOuedraogo
    @HakimeOuedraogo Před 5 měsíci

    ❤❤❤❤😂

  • @MuhammedAbubakar-kf6ih
    @MuhammedAbubakar-kf6ih Před 5 měsíci

    Mugode shehi Allah yakara lafiya, allah yabarmu da annabi, please shehi numbarka yataimakemu dashi

  • @Dawood-Oumar
    @Dawood-Oumar Před 5 měsíci

    Ko zansamu hadadde? 🙏

  • @user-dv1pk5qd6i
    @user-dv1pk5qd6i Před 5 měsíci

    ZAMU IYA SAMUN NUMBER

    • @abbagrafixtv3640
      @abbagrafixtv3640  Před 5 měsíci

      me kake bukata kana da tambaya ne da kakeso kayi masa

    • @user-kk7gl4by3h
      @user-kk7gl4by3h Před 5 měsíci

      ​@@abbagrafixtv3640eh nima inada tanbaya

    • @fatimaMD3283
      @fatimaMD3283 Před 4 měsíci

      Dan Allah ataimaka mana zamu bashi aikine

  • @totata-zt2xi
    @totata-zt2xi Před 5 měsíci +2

    Masha Allah

  • @SarajiUi
    @SarajiUi Před 5 měsíci +1

    ❤❤❤

  • @user-sj1vx4fg8k
    @user-sj1vx4fg8k Před 5 měsíci +1

    Maulaya Shehu ubale adakawa muna godiya

  • @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu
    @KHADIJAMUHAMMED-vk4fu Před 2 měsíci

    Masha Allah number ka

  • @AliyuMubarak-fy8ps
    @AliyuMubarak-fy8ps Před 5 měsíci +1

    Asalamu'alaikum pls 🙏 say those medicine in English pls 🙏

  • @munzalisaidu
    @munzalisaidu Před 2 měsíci

    Masha allah

  • @mustafamuhammad7457
    @mustafamuhammad7457 Před 4 měsíci

    Masha Allah

  • @ShamsuTukur-ls7xz
    @ShamsuTukur-ls7xz Před 4 měsíci

    Masha allah

  • @MamaneDounia
    @MamaneDounia Před 4 měsíci

    Masha allah

  • @naziribrahim8905
    @naziribrahim8905 Před 5 měsíci

    Masha Allah

  • @saiduibrahim-px6hg
    @saiduibrahim-px6hg Před 5 měsíci

    Masha allah