RUWANKIN DAUDA NE by Late Alh. Musa Dankwairo

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Alhaji Musa Dan kwairo
    Mawaki ne na Hausa, mawakin gargajiya Wanda ya shahara ye fice a kasar hausa, margayi alhaji Musa Dan kwairo ya cigaba da kasancewa cikin mawakan da darajarsu ke dada habbaka a alummar hausawa,girmamawar Bata tsaya iyaka Nan ba domin kuwa manazarta a duniya suna cigaba da amfanuwa da gudummawar da ya baiwa fagen ilimi, musamman farfesoshi da masu bincike akan yaran Hausa a Jami,oin najeriya da Kuma gavannan.

Komentáře • 2