Shirin Rana na DW 29.08.2024

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 09. 2024
  • A cikin shirinmu na rana, muna tafe da wadannan rahotannin:
    - Rundunar 'yan sandan Najeriya sun saki Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya, Joe Ajeola bayan ya gabatar da kansa a gabansu bisa wasu zarge-zarge.
    - A jihar Kano, masana na cigaba da yin fashin baki kan matakin gwamnatin jihar na rufe asusun dukkan ma aikatun gwamnati da hukumomi tare da taskance su a wuri guda.
    - Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sake bude kasuwar bayar da lasisin hakar ma’adanan karkashin kasa ga kamfanonin kasashen ketare bisa wasu sharudda.
    - Batun nuna wariya da kuma kyamar baki na neman yin tasiri a zaben kasar Thuringia.

Komentáře • 3