Wakar Hon. Kabiru Classic (FIYAYYE ANNABIN RAHAMA) by ZAMOSA (Official Video)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Ku kalli wakar Dan Majalisar Tarayya a Nigeria ta yabon Manzon Allah S.A.W (Fiyayye Annabin Rahama) by Hon. Kabiru Yahaya Classic member Rep. Anka/Talata Mafara

Komentáře • 41

  • @UwargubeGube
    @UwargubeGube Před 3 měsíci

    I love prophet Muhammad (S A W) for eva ❤❤

  • @aminuhonesty4761
    @aminuhonesty4761 Před 2 lety +2

    Allah yakara basira k b classic

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 2 lety

      Amin Ya Allah. Muna godiya Allah yabar zumunchi

  • @RabouuHamid
    @RabouuHamid Před 3 měsíci

    Macha allah ❤❤❤❤

  • @itzrealsaleh4690
    @itzrealsaleh4690 Před 3 lety +2

    Annabi Muhammad s a w

  • @ibrahimnarasoulilahisaw4746

    Macha Allah.allah qara mana soyayiyar rasoulilahi s a w

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 2 lety +1

      Sallallahu Alaihi Wasallam. Amin muna godiya

  • @taskarilimitv
    @taskarilimitv Před 2 lety +2

    Masha'allah

  • @BILYABSBTV
    @BILYABSBTV  Před 2 lety +1

    Masha Allah ubangiji ya taimaka

  • @abdullahiisyaku829
    @abdullahiisyaku829 Před 4 lety +5

    Allah ya kara basira da sabati Allah ya barmu da annabi

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 2 lety

      Sallallahu Alaihi Wasallam. Amin Ya Rabbi

  • @shekatv7044
    @shekatv7044 Před 3 lety +2

    Waqar nan tayi dadi kuma anyiwa annabi yabo nagaske, Amma kunyi babban kuskure, haka ake yabon Annabi qirji a bude ana ganin kirjinta

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 2 lety

      Allah ya mana aikin gafara. Kasan duk Dan Adam ajizine baya rasa kuskure

  • @usmantbaba6007
    @usmantbaba6007 Před 3 lety +3

    Allah ya Kara basira kB classic

  • @sanigusau851
    @sanigusau851 Před 4 lety +4

    Masha Allah. Allah ya kara muna son Annabi SAW

  • @aminuibrahimketa9725
    @aminuibrahimketa9725 Před 4 lety +3

    Very nice 👍 gaisuwa dubu dubu auwal nakofa

  • @salisuismail8560
    @salisuismail8560 Před 4 lety +4

    Wllh Kabir baruwana da waqarka Amma kana burgeni ko a ta siyasa saboda baka barin salati da gaisuwa ga Rasulullah
    Gashi kuma ynx kana burgeni kana yaban abin son kowa

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 2 lety

      Sallallahu Alaihi Wasallam. Muna godiya

  • @zaiyanououmarou5602
    @zaiyanououmarou5602 Před 3 lety +3

    S a. W

  • @bashirgarba7587
    @bashirgarba7587 Před 4 lety +4

    Up up up Kabiru yahya classic

  • @salisuahmed2312
    @salisuahmed2312 Před 4 lety +4

    ina kallon ku daga Malaysia amma ina son wakokin nan

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 4 lety

      Muna godiya. Allah ya saka da alkhairi ya saukakema abunda kaje nema.

  • @mahamanedahir6690
    @mahamanedahir6690 Před 4 lety +3

    S.a.w

  • @almajirisanimasta9354
    @almajirisanimasta9354 Před 2 lety +1

    Slm 💌💘🌹🥀😍🥰🌺✍️🥰🥰🥰🥰

  • @mussaphashehu9890
    @mussaphashehu9890 Před 4 lety +3

    SLM

  • @hibbinnabiytv6305
    @hibbinnabiytv6305 Před 3 lety +1

    MashaAllahu mun kalla kuma munyi subscribe
    Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma
    Muna Godiva Allah kara daukaka

  • @mvbfhf481
    @mvbfhf481 Před rokem +1

  • @naladonalado8171
    @naladonalado8171 Před 4 lety +2

    Masha allah

  • @aminushamushalle7823
    @aminushamushalle7823 Před 3 lety +1

    Munajiran ayimuna Uploading wasu daga cikin Wakokin ka Dafatar Allah Ubangiji yataimaki,
    Gasu Kamar Haka:-
    1) Hon.Modi Bukkuyum
    2) Late Abdulhadi Yan ware
    3) Hon. Jamilu Zannah 1,2&3
    4) Sen.Hassan Nasiha 1&2
    5) Sen. Sahabi ya'u kaura 1&2
    6)Alh. Hassan Atto Bgd
    7) Alh. Muhd Ardo kiruwa
    8) Auren Aisha da Muhd Balarabe
    9) Brr. Mainasara mika'il 1&2
    10) Alh. Umar Aliyu na kura
    11) Alh.Bamanga tukur 1&2
    12) Late Armiya'u Bukkuyum Gmm/Bkm
    13) Goodluck Jonathan
    14) Baba Abu
    15) Amb Bashir yuguda
    16) ACN Nuhu Ribado
    17) Dan Kalili Bka/Mrs
    18) Ardon zuru
    19) Gwamnonin Arewa
    20) Alu 1,2,3,4&5
    21) Eng. Ibrahim shehu bakauye
    22) Hon.Sani Umar Dangaladima Bmj
    23) Late. Emir Ahmed Umar B.m.j
    24) Alh.Nasiru Ibrahim Ammani
    25) Alh.Atiku turakin Ruwan Doruwa 1&2
    26) Alh.Babangida turnuku madawaki
    27) Alu wamako, Ranar wanka
    28) Alh.Bashir Imad
    29) Alh.Sagir Hamida 1&2, 3
    30) Alh. Bello General
    31) Alh. Aliyu oroji chiroman wamako
    32) Alh.Mas p.d.p mukashawar komawa
    33) Alh. Abdura'uf Musa Angon Hanifa
    34) Alh. Abdullahi saidu Bafarawa
    35) Hon. Alhassan ado Garba
    36) Hon. Ahmed Leda mafara 1&2
    37) Haj. Aisha Amaryar Muhd Balarabe
    38) Alh. Umar Aliyu na kura
    39) Alh. Aliyu manager Sardaunan kwatarkwashi.
    40) Alh. Bello Aliyu wadata
    41) Alh. Alu wamako Munyi dace a Birnin shehu.
    42) Alh. Alu wamako Kai sanata Kuma ka aza Gwamna.
    43) Alh. Alu wamako sokoto central
    44) Alh. Aminu waziri Tambuwal shekara Daya akan mulki.
    45) Mal. Anas Dan Nayaba
    46) Aure Rabi'atu and Adamu abubakar kwatarkwashi
    47) Auren Abubakar mukhtar angon Asma'u
    48) Auren Diyan Nasiha
    49) Mal.Mani Mal. Mummuni 1&2
    50) Alh. Baciri sarkin. Fulanin Bgd
    51) Hon. Bilya shinkafi 1&2
    52) Baraden Zurmi 1&2
    53) Baraden Sokoto Mayan Gobe
    54) Bashar na Doki
    55) Hon.Bello Matawalle Maradun
    56) Mas Allah yamaida Gwamna M
    57) Alh. Nasamu Dakin Gari
    58) Sawun Giwa Sabon Gwamna 2×
    59) Alh. Dan Kwambo Gombe 2015
    60) Hon. Lawali Dogon Kade
    61) Bello G. Durumbun kasuwar Daji
    62) Dr Nasiru kauran Gwandu
    63) Emir Alh Ibrahim Gus 1&2
    64) Hon. Umar faruk Dosara
    65) First lady Haj. Saratu zamfara 1&2
    66) Dr Abdullahi Ahmed Gada
    67) Allurar cikin Ruwa Genel Bello
    68) Ganin Ido Abdul-aziz yari
    69) Garkuwan kwatarkwashi Alh.Mani Aliyu.
    70) Alh Murtala Tafidan Gobir
    71) Faifan kasa Alh.Umar I. Guga
    72) Late. Hon.Ibrahim Sani Nakira
    73) Alh. Maikano I.O kaura 1,2,3
    74) Alh Ibrahim Gwaggo shinkafi
    75) Sarkin Bai Alh. Isah Ashiru Kd 1,2
    76) Furen Kauna Alh.Aliyu bagudo
    77) Jirgin Nuhu Alh. Aliyu Ajala 2011
    78) Dr Mukhtar Ramalan Yaro
    79) Isakha Zurmi Majalisar Tarayya
    80) Muhammadu Kiruwa Emir
    81) Babban goro Alh.Abdurrahman Shinkafi
    82) Dr Rabiu Musa Kwankwaso
    83) Late Sanusi Makama Alfijir Brd
    84) Alh. Mu'azu Bawa Rijau Niger
    85) Alh. Cigarin Magami Sarki Goma
    86) Brr. Mahdi Aliyu Gusau
    87) Alh. Mai Nasara Mai Gari
    88) Alh. Dahiru Maiyara Garbadu
    89) Dr. Malami Aliyu Yan Doto
    90) Sen. Kabiru Marafa 1&2
    91) Mas Dawo-Dawo
    92) Alh Mujtapha isah Sardaunan S
    93) Alh. Mayakin karbin Argungu 1,2
    94) Dallatu munzo mui Adali
    95) Arc. Namadi Sambo
    96) Alh. Abdulmalik Zannah Nulge
    97) Alh. Umar Sani Oranti
    98) Alh. Isyaku Otega
    99) Haj. Rabi Gimbiyar Shinkafi
    100) Alh. Ibrahim Ruwan Doruwa
    101) Alh Rufa'i ciroman kaura
    102) Alh. Abdullahi Gurbin Bore
    103) Alh. Sahabi Liman Kaura
    104) Alh. Ahmad Walin Bauci
    105) Alh. Ado Hamza salenken Gus 1&2
    106) Alh Ibrahim Sardaunan Gobir
    107) Alh. Lawali Baba maji sadauki
    108) Alh. Aliyu jika Sarkin jabo
    109) Alh. Sarkin Gobir Isah 1&2
    110) Alh. Abubakar Sarkin Hausawa
    111)Alh. Aliyu Sarkin Jabo 1,2,3,4&5
    112) Mal.Ibrahim wakkala S.Malami
    113) Sarkin Musulmi Sa'adu 1&2
    114) jijjihin Dukukuwa Alu wmk
    115) Sen. Isah Galaudu kebbi
    116) Alh Usman Satima Mas
    117) Shaye-shaye
    118) Shehi Marga margan Dutse
    119) Ta'aziyyar Jarman Bargo
    120) Taraba ka chanja party
    121) Brr. Aminu waziri Tambuwal 1&2
    122) Tsumagiya
    123) Nasiru Galadima Hali zanen D
    124) Hon. Uzairu Suleman Tahir
    125) Alh. Shehu Isah Barden Gusau
    126) Walin Kurya 1 & 2
    127) Zayyanu Dan iyan Ciroma skt
    128) Yankan Hujja Alu wamako
    129) Alh. Lawali Dogon Kade 2011
    130) Anasa kogunan Sabon Gari.

    • @BILYABSBTV
      @BILYABSBTV  Před 3 lety

      Muna godiya da kulawa da bibiya Allah yabar zumunchi. Kuma Insha Allah za acigaba da saka makusu ahankali