Hukuncin kisa ya sake tabbata akan Abduljabbar/ Shek Guruntum yayi magana mai ratsa zuciya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024

Komentáře • 18

  • @Mallambashirmangaf
    @Mallambashirmangaf Před 6 měsíci +3

    Mallam bashir mangafi ❤️💕💕💕🍎🍎❤️❤️💕🍎🍎🍎❤️💕💕💕🍎❤️ musawa Katsina ALA kyauta allah kasamucika da Imani amen summa amen

  • @bosamarketbosamarket1110
    @bosamarketbosamarket1110 Před 6 měsíci +1

    Da sheikh AbdulJABBAR da fantami anan wayake kare martabar shugaba sallaLLAHU alaihi wa,alihi wasallam

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h Před 6 měsíci +2

    Masha Allah

  • @AuwalAbdullahi-vo6bd
    @AuwalAbdullahi-vo6bd Před 6 měsíci +1

    Labbaika ahalin ali❤❤

  • @AbbaMaiyabo
    @AbbaMaiyabo Před 6 měsíci +1

    Allah ya kyauta

  • @rilwanumuhammad3632
    @rilwanumuhammad3632 Před 6 měsíci +2

    Shawara kawai yamika wuya ya nemi gafarar allah

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana Před 6 měsíci

    Labbaika sadauki

  • @user-ke9vs8cd9i
    @user-ke9vs8cd9i Před 6 měsíci +1

    Kaima Mai labarin Allah ya tsine maka albarka

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 Před 6 měsíci +1

    Munafuqai izala

  • @user-kq9og4eh8o
    @user-kq9og4eh8o Před 6 měsíci +1

    Auto babu Wanda hukuncin yarataya akansu kamar su pantamin masutabbatarda

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv Před 6 měsíci

    Hmmm ku masu yada labaran nan kuji tsoron Allah wllh, ai abduljabbar ba wannan hadisin ne kawai ya kawo ba, ai hadisan daya juya musu ma'ana suna da yawa, kuma na fantami daka kawo ai baka kawo full dinshi ba

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  Před 6 měsíci

      Wannan hadisin da Sheikh Fantami ya kawo, hadisi ne ingantacce wanda Bukhari da Musleem suka rawaito. Kuma yana 'daya daga cikin hadisan da Abduljabbar yake 'karyatawa.

  • @user-sj3hs4bh4i
    @user-sj3hs4bh4i Před 6 měsíci

    yas

  • @user-cz2vx2jn9i
    @user-cz2vx2jn9i Před 6 měsíci

    Abduljabbarune maikareannabisaw

  • @user-vb6st6vp4g
    @user-vb6st6vp4g Před 6 měsíci

    Kaje ka Kara bincike,ai y daukaka Kara wannan na dalibansa ne

  • @user-vb6st6vp4g
    @user-vb6st6vp4g Před 6 měsíci

    Baka fahimci labarin ba

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 Před 6 měsíci

    Wawa yan kwankwasiya sun gama anfani da ku sun zubad da ku ya yi daidai