Malumanmu na sunna muku godiya da fatan alkhairi Alllah yakara muku lafiya da hakuri da juriya da jajircewa da daukaka da nisan kwana da rayuwa mai albarka. Jzk khairan.
Baka da wuta baka da aljannah. Ka daina bayyana tsanar Dan'uwan ka musulmi a bainar Jama'a. Kana boyewa ranka zai fi zama alkhairi. Dan Allah shi yasan zuciyar kowa. Muna kyautata zato ma juna please. Fatan alkhairi 🙂
Masha Allah mungode sosai
Jazakumullah khairan
Malumanmu na sunna muku godiya da fatan alkhairi Alllah yakara muku lafiya da hakuri da juriya da jajircewa da daukaka da nisan kwana da rayuwa mai albarka. Jzk khairan.
Jazakumullahu khairan
Masha Allah muna godiya
Masha Allah
Jazakallahu Khairan Allah ya bada Lada
Masha ALLAH Jazakllah mallam Allah yabiyaka ammne ya Allah 🤲 🤲 🤲 🤲
To allah ta.allah ya karemu daga siyasantarda addini,...
masha allah
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته
Jazakhumullah khairan
Macha Allah
❤
Gaskiyane mlm
Masha allah 😂
Wlh natsani wannan mutumin Karen gombe Saboda Yafikowa chida Addini gashi makaryaci ga son zuciya
Baka da wuta baka da aljannah. Ka daina bayyana tsanar Dan'uwan ka musulmi a bainar Jama'a. Kana boyewa ranka zai fi zama alkhairi. Dan Allah shi yasan zuciyar kowa. Muna kyautata zato ma juna please.
Fatan alkhairi 🙂
Allah ya cire maka gaba daga zuciyarka, kayi ta addua Allah ya yaye maka wannan cuta.
Masha Allah
Masha Allah