Manufar Kashe Sarkin Gobir, malam Ya fasa kwai akan makircin da aka Kulla.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 09. 2024

Komentáře • 16

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Před 15 dny

    Allah Ya Saka maka d alkhairi Babban Sheikh

  • @AbbaniMuhammad-to4ml
    @AbbaniMuhammad-to4ml Před 18 dny +1

    Allah sarki Allah yasa yahuta

  • @MujtabaLiman-up5yt
    @MujtabaLiman-up5yt Před 18 dny +1

    Karyane wallahi kaima daukar nauyinka akayi dan kadauke mana hankali kuma lahira zakayi bayani fuline suka kashishi kuma da sakachin shuwaga banninmu kuma akwai Allah Allah yaskamana

  • @ZahraAbubakarAli
    @ZahraAbubakarAli Před 18 dny +2

    Allah Yajikan sa da Rahmah tare da iyayenmu gaba-daya 🕊️😭💔

  • @GariLibya
    @GariLibya Před 18 dny

    Gaskiyane malam Allah yajikanssa da rahama

  • @MujtabaLiman-up5yt
    @MujtabaLiman-up5yt Před 18 dny

    Kuma me yasa sarkin musulmi baifito yayi maganaba?

  • @koyunfalakiasaukitv1754
    @koyunfalakiasaukitv1754 Před 18 dny +3

    maganar gaskiya itace atarihin malam bahaushe bayada wata zuciya waddan zai iya kashe Dan uwansa.duk bahaushen da kaji ance ya kashe wani. idan kabi ahankali zaka Samu ruwa biyu ne.bawai asalin bahaushe ne ba.ai ga maguzawanan da ake cemasu hausawa katabajin wani bamaguje ya kashe wani qabila a arewacin Nigeria.dama ance kajira sakamakon mutumen da kataimakawa.asalin Fulani kowa yasani she Kara dari hudu baya.babu wani bafullatani A Nigeria.sun shigo Nigeria hausawa suka basu wurin zama har suka zama wani abu ayau.amma babu abunda zasu sakawa hausawa sai kisa.tun ashekarun baya ana fadan manoma da makiyaya su waye suke cutar wasu? ita dai gaskiya gaskiya ce Kuma ko badade ko bajima wallahi dole sai gaskiya tayi halinta.aduk qabilun duniya babu Wanda Dan uwanka zaiyi laifi yaqi goyun bayansa wallahi sai bahaushe kawai. sannan Kai da kake cewa mahaifiyarka ba fullata nace mahaifinka bahaushe ne.nima mahaifiyata ba fullata nace sannan mahaifina bahaushene Amma Kuma duk da haka wannan bazi hanani fadar gaskiya ba.tunda Fulanin da suke cikin daji suna kashe mutane katabajin wani daga cikin manyansu ya kore masu baya?

  • @MoustaphaAminu
    @MoustaphaAminu Před 18 dny +1

    Allah yajikansa da rahama

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338

    Alhamdulillahi Alakulli halin

  • @MujtabaLiman-up5yt
    @MujtabaLiman-up5yt Před 18 dny

    Wannan ba hujjabane

  • @MujtabaLiman-up5yt
    @MujtabaLiman-up5yt Před 18 dny +1

    Kowaye yake kashe mutane baikamata abarshi yacigabada rayuwaba

  • @MujtabaLiman-up5yt
    @MujtabaLiman-up5yt Před 18 dny

    Mufa ba jahilai bane dahar za ayi mana yawo da han kali Kowa mudai Nigeria Allah ya jarabcemu da malami masu son zuciya sokake ka haddasa wata masifa

  • @UsmangonnaKana-y9h
    @UsmangonnaKana-y9h Před 18 dny

    BBC
    HUSA

  • @user-cf8yh4no3u
    @user-cf8yh4no3u Před 18 dny +1

    Kwananshi nawa a hannun 'yan ta'adda shi Sarkin Musulmi lahira yaje da baijiba kuma bai ce komai ba har aka kasheshi

  • @jangosambo9688
    @jangosambo9688 Před 18 dny +1

    Allah yasaka ma da alheri anma baka iya kare the so called SARKIN MUSLIMI 😅A AMASIYANSA SAYYDINAA OMAR MAI JAGORA AL
    UMMAH MUSLIMAI ( Ko da bayanan,yanada Mataimakin sa a gida da zeba shi labari cikin Moseeba da Al
    Umar Sokoto ( SABO BIRNI TA SHIGE) the so called Muslim Leader Politician was aware even if he wasn’t present,he will be of course informed.
    The solution is one,Matasan HAUSAWA MASORATAN BANZA Su tashi SAYE,asamo musu makamai su shiga DAZUKA ZAMFARA,KATSINA,SOKOTO sei anci Uwarsu a a daji!!