A karshen Dr. Abdallah yayi magana kan shirin "Mata A Yau" na Arewa 24

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Komentáře • 50

  • @user-po8nd4fl1y
    @user-po8nd4fl1y Před rokem +4

    Gaskiya shirin mata a yau yana fadakarwa sosai wallahi koma basa hana ka bi mijin ka da sauran su .

  • @hauwashettima3165
    @hauwashettima3165 Před rokem +3

    Gaskiya mai Tambaya bai musu aldalci ba Mallam. Mutane su dinga tsoron Allah in zasu yi tambaya

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Před rokem +3

    Masha Allah da bayanan Malam...cude ni in cude ka shine zaman aure, na miji yayi side din sa mace ma tayi side din ta...Allah sa mu dinga bin dokokin Allah shine kadai maslahan mu

  • @user-mz8cp5pi1f
    @user-mz8cp5pi1f Před 5 měsíci +2

    🇩🇿 Shirin mata ayau, wani sabon addinin yahudawane dasukeso sukawo wani sabon tsari acikin qa'idar musulunci dan ayi koyi da tarbiyar turawa. Allah ka tsaremu da sharrin shirin mata ayau ! 🇷🇴

  • @SadiaFaiz-uw7xt
    @SadiaFaiz-uw7xt Před rokem +1

    Masha Allah malam mungode Allah yakara karfin imani

  • @MdSkhfemv
    @MdSkhfemv Před 3 měsíci

    Masha Allah ❤❤

  • @user-ot6fq7uj6q
    @user-ot6fq7uj6q Před 11 měsíci +1

    جزاك الله خيرا ❤❤😊😊

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 Před 2 měsíci

    Allah dai yarabamu da rudin zamani

  • @activegroup8503
    @activegroup8503 Před rokem +1

    Allah ya saka wa Mallam da alhairi

  • @BilkisuDanlami
    @BilkisuDanlami Před 2 měsíci

    Masha Allah

  • @MustaphaIbrahim-wl2pp
    @MustaphaIbrahim-wl2pp Před 11 měsíci +1

    🎉🎉

  • @user-ds4bk4ci8c
    @user-ds4bk4ci8c Před rokem +1

    Allah ya biku da gida Aljana ❤❤❤❤

  • @HadjaraYahaya-be6ev
    @HadjaraYahaya-be6ev Před 8 měsíci

    Allah houakbar ❤

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Před rokem +2

    Alhàmdulillah Masha Allahu ❤❤❤

  • @user-fr7ju6sk5z
    @user-fr7ju6sk5z Před 7 měsíci

    Alhamdulillah

  • @user-yf8hq1ot2b
    @user-yf8hq1ot2b Před 11 měsíci +1

    Allah shiryesu

  • @user-ji5nr6md3y
    @user-ji5nr6md3y Před rokem +1

    Allah yasaka da aljannah

  • @user-my6vq2wq5z
    @user-my6vq2wq5z Před rokem +1

    Allah yasaka da alkeri

  • @saeedsgk7731
    @saeedsgk7731 Před rokem +2

    Hakane malam shirin mata ayau

  • @jamiluzakari5442
    @jamiluzakari5442 Před rokem +1

    جزاك الله خير يا شيخ

  • @user-jl8pd4br9u
    @user-jl8pd4br9u Před rokem +1

    جزاك الله خيرا♥♥♥♥♥♥

  • @aminullahikala4725
    @aminullahikala4725 Před rokem +1

    Assalamualaikum Allah ya taimaki mal.har da mu,Malam wlh sakaci ne a wurin Malamai suna yawan Taushe Bakin Halin Mata,Matsala anan Shi ne Basa Son Fadar Laifin Mata

  • @nasirahmad3350
    @nasirahmad3350 Před rokem +1

    Lalle kuwa domin suma masu yin shirin zaurawa ne wannan gaskiya ne Allah ya shiyesu

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Před rokem +1

    Alhàmdulillah Masha Allahu

  • @ibrahimkhalilinuwa
    @ibrahimkhalilinuwa Před 11 měsíci +1

    Tabbas waɗannan mata maaikatan Yahudawa ne.

  • @ZahraAlmusty-mm2uj
    @ZahraAlmusty-mm2uj Před 11 měsíci +3

    Pls the person who asked the question is a big ignorant,Malam pls u need to watch the program for once or check their previous programs,pls sheikh,May Allah bless you

  • @AishatMuhammad-jh6ee
    @AishatMuhammad-jh6ee Před rokem +1

    Allah ya datardamu

  • @zeezeebo
    @zeezeebo Před rokem

    Rashin bin miji da ladabi ba daidai ba ne.Amma yanci, yes, mata su ma suna yancin da Allah ya basu

  • @user-yq3zt3bz5y
    @user-yq3zt3bz5y Před rokem +1

    Y Allah yasa mudace

  • @tijaysnain2632
    @tijaysnain2632 Před rokem +1

    Gaskiya Mai tambaya Bai masu adalci, Kuma malam gaskiya na Kalli programme din suna wayarda mata Kai akan zamanin da muke ciki, am not saying they are 100% ryt buh seriously I share the same point of view as those women, though not all, I will gladly say they are doing a good job empowring young women, ya kamata Malaman Suma su waye a dibi yanayin da zamanin ya canza, that's why I respect mufti Menk

    • @taseuabubakar4117
      @taseuabubakar4117 Před rokem

      Ok kana nufin kokuma ince kaima kana goyon bayan cewa idan gari ya waye namijine zai rika cewa matarsa ina kwana?

    • @RABIYushau-pz2zb
      @RABIYushau-pz2zb Před rokem +1

      I wonder, most of our scholar are preaching about what will favour men's only.

    • @tijaysnain2632
      @tijaysnain2632 Před rokem

      @@taseuabubakar4117 malam am not saying they are ryt 100% Kuma kowa na kuskure Kuma mutanen Nan sun yadda sunyi kuskure, Amma yadda aka rinka zaginsu kamar bah Yan uwan bane musulmai, sunyi kuskure sai a kirasu a nuna masu cewa sunyi kuskure ba wai malama suta Hawa social media suna pacin su Kuma suna Saka rashin son su acikin zukatan mutanen arewa, malaman mu Nan arewa sune matsalar mu ba kowa bah

    • @tijaysnain2632
      @tijaysnain2632 Před rokem +1

      I think we are blindly following our clerics without sometimes using the brain Allah subuhanahu wataala gave us. We need to start thinking for ourselves, it's not everything they tell us that we must agree to, Malaman arewa in don sune da kowa Bai ganin rahamar ubangiji, su kawai kayi laifi ba sassautawa an Bude chapter Dinka a social media ana tona Maka asiri ba Mai kiranka ya baka shawara

  • @usmanAbdulkadir-bc3lu

    Gaskiyane

  • @MuhammadUsman-gb5fm
    @MuhammadUsman-gb5fm Před rokem +10

    Mai wanna tambaya ba ya son gaskiya.Babu inda suke Hana mata bin mazajen su!

    • @tijaysnain2632
      @tijaysnain2632 Před rokem

      God bless you for this brother, ban tapa Jin sun Hana mata bin mazansu bah kawai mutanen arewa ne reshin tinani da sanin abunda suke bukata a rayuwarsu

    • @tijaysnain2632
      @tijaysnain2632 Před rokem

      Kuci GABA da zama jahilci zai kasheku

    • @MuhammadUsman-gb5fm
      @MuhammadUsman-gb5fm Před rokem

      @masudsaleh5155 Ai Allah da zuciya yake aiki Amma Dan Adam da zahiri yake aiki.Zahiri dai Babu inda suka kada mata suyi wa mazajen su biyayyaAlla sa mu face,AMIN.

    • @ZahraAlmusty-mm2uj
      @ZahraAlmusty-mm2uj Před 11 měsíci

      The person who asked the question is a big ignorant

  • @muhammadabbaaliyu2793
    @muhammadabbaaliyu2793 Před rokem +1

    ❤❤❤❤

  • @zubairuaiwa4651
    @zubairuaiwa4651 Před rokem

    Allah don girmanka don sunayenka na asmaulhusna ka saukarmusu da bala'i na kakanikayi .yan iska zawarawan banza .

    • @oussamarabiou7975
      @oussamarabiou7975 Před rokem

      kede ki musu addu'a

    • @tijaysnain2632
      @tijaysnain2632 Před rokem

      Matsalar mutanen arewa kenan kaji wata, don su fadi Abu ba daidai bah shikenan Kun fara tsinemasu, Kin fisu bukatar shiriya

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 Před rokem +1

    Malam yace, saidai kaji karak tayankeshi.

  • @saeedsgk7731
    @saeedsgk7731 Před rokem +1

    Babata mata sudaiwa

  • @atikasaleh9772
    @atikasaleh9772 Před rokem +1

    😂😂😂allah malama

  • @JamilaBala-yv8ee
    @JamilaBala-yv8ee Před 11 měsíci +1

    Masha Allah

  • @ruqayyasaid8034
    @ruqayyasaid8034 Před rokem +1

    ❤❤❤