YADDA AKA ZAUNA YIN BABBAR MUQABALA TSAKANIN SHEK MAIBAROTA(TIJJANIYA) DA BAFFA HOTORO(SALAFIYYA)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Komentáře • 34

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako Před 8 měsíci +2

    JAZAAKALLAHU KHAIRAN SHEIKH BAFFA

  • @user-zg8cq7rt6g
    @user-zg8cq7rt6g Před 9 měsíci

    Baffa hotoro Allah yatsinemaka wai brema inyas

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537

    Macha allah allah chi sa atachi lahiya

  • @belloabdulyakeen5825
    @belloabdulyakeen5825 Před rokem +1

    Allah baffa hotoro ina tare da kai a nan saboda ka warware komai wallahi musamman gamshashen bayani da ka yi akan littafin Uqudu duriyya

  • @habilahabila195
    @habilahabila195 Před rokem +1

    Macha Allah alhamdulillah maulana cheikh mai bare gaskiya Allah ya kara lafiya

  • @user-ow5nw6vg8c
    @user-ow5nw6vg8c Před 9 měsíci

    Mungode muku ga badaya

  • @bashirmuhammadsani
    @bashirmuhammadsani Před 10 měsíci

    Shekh Bafffa hotoro Allah ya Saka maka da jannatul fiddausi Allah yaji kan iyayenka da rahma,Amin ya haiyu ya Qaiyum 🙏❤❤❤

  • @auwalabdulkadir1933
    @auwalabdulkadir1933 Před rokem +2

    Baffa hotoro akwai son zuciya atare dakai

  • @Rabi.u_lnyass_D.A.L
    @Rabi.u_lnyass_D.A.L Před rokem +1

    Mai ɓarota Allah ya qarala fiya da nisa kwana

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako Před 8 měsíci

    Lallai Shiriya da wuya take. Ba don haka va wannan dan autan shehun darika da ya tuba saboda ruwan hujja da ya sha. Amma inaa!

  • @user-zg8cq7rt6g
    @user-zg8cq7rt6g Před 9 měsíci

    Baffa hotoro munafuki kaboye gaskiya

  • @user-yk9yl1zc8x
    @user-yk9yl1zc8x Před 9 měsíci +1

    BabaFatoro jahelinekay

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 Před rokem

    Mai Barota ya kwashi kashinsa a hannu wllhy....ya ji kunya....Allah ya saka Baffa Hotoro

  • @Souleymane.
    @Souleymane. Před rokem +2

    Bafa ya kasa karé maliminssa😂

  • @Souleymane.
    @Souleymane. Před rokem +1

    May Barota Allah ya kara illimi Allahamdulillah ❤

  • @AbdullahiRecord
    @AbdullahiRecord Před rokem

    Allah yaganeddaku wahabiya maqiyan annabi aikin kenan kullum hassada munafinci da karya

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 Před rokem +2

    Baffa ya kasa kare ibni tayimiya cewa yaga Allah yaga Annabi ba'a taba yin mai ilimee bayan kasa ba kamarsa

    • @sabiumande1502
      @sabiumande1502 Před 11 měsíci

      Dan Akuya a cikin wane littafin ibn Taimiyya ne yace yaga ALLAH?

  • @muhammadrabiu9086
    @muhammadrabiu9086 Před rokem

    BAFFA MACHI AMMA KAN ZAGIN IYAYEN KA. SABO DA DAN EANI AMFANIN DUNIYA KALILAN.KAI BAKA TABA GANIN SHE K TIJJANI BA BAKAYI ZAMANI DA SHEBA .KUMA ALMAJIRANSA MA BAKASN KO DABA.WLH DA ACE KANA SON ILIMI BAZAGE ZAKYIBA.YAN DARIKAR ZAKA NEMA KAMAR MUTUM 4 DAGA KUSURWA G ,Y, A,KUDU.KAJI.YA AKE NEMAN ILIMI KUMA ME TIJJANI YAFADA WANNAN LITAFI TIJJANI NE YAFADA KOWAYE.

  • @musaauwalrahma1511
    @musaauwalrahma1511 Před rokem

    Kaii Darika tasha duka nagaskia

  • @umarfadlu5625
    @umarfadlu5625 Před rokem

    Hhhh Shan ruwa da hannun hagu kuma lallai ansha wuya 😆😆

  • @zabeirouissaagadez1010

    L'ai lai maiparota vaze iya zama va da baffa hotoro walahi maiparota vai ze iya va savoda douca tanbaya da ankayima maiparota gasqiya vai amsa va

  • @auwalabdulkadir1933
    @auwalabdulkadir1933 Před rokem

    To Amma meye alakar ibnutaimiyya da sufaye da zasusha ruwan wankan gawarsa Indai ba sonzuciyaba?

  • @mohamadoukabirou4381
    @mohamadoukabirou4381 Před rokem

    May barota wallahi kayi kuskure 😂 da Ka fada hannu baffa hotoro ? Wallahi Ka mutu ka lalace 🤣😂???

  • @murtalaaliyumuhammed68

    Uhmmm wlh harkulum kunsan gaskiya kunqi kugayawa mutane
    Kaji fa wannada yaje kare aqidar darsa yawanke ta daga zargi yakasa kuma yakoma cikin wata matsala wadda bashi da ilimi akan ta da yanada hujja zaiwanke aqidunsa Sannan yane meshi su zauna akan litaffan ibn taimiya amma saboda bazai iya yasawo wata magana don kaucewa maudu I
    Subahananlillah yan tijjaniya wlh indai irin wa yannane maluman Ku to gaskiya kunsha kashin ku a hannun
    Babba hotoro Allah yasaka da mungani abbayama daya daga CIKIN yan dariqa sun zauna ya kwashi kashinsa a hannu

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome Před rokem

    Hhhhh Allah ya tsinewa maqaryaci. Ya tabbata ibniy taimiyya ya sha giya kenan? A she kunyarda Dan taimiyya sufi ne? Amma kuke zagin sufaye? A she shima ya kafirta tunda a wurinku sufaye kafirai ne. Allah yayi wadaran dan Hotoro,🤲

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 Před rokem

    Kaji wani wayon banza , wai sufaye ne sukasha ruwan wankan ibn tamiyya mujassimi, wawa daman shi IBN TAMIYYA sufine ???

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 Před rokem

      Kawo a cikin littatafan ibn taimiya inda ya karantar da duk abun da jahilai su ka yi a janaizar isa. Baffa hotoro ya warware wallahi komai. Allah ya saka masa Alkhairi

    • @salihuabubakar9545
      @salihuabubakar9545 Před rokem

      @@belloabdulyakeen5825 bello mai wayon banza, kawo inda akace sufayene sukasha ruwan wankan ibn tamiyya mujassimi ???

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 Před rokem

      @@salihuabubakar9545 Ai kaji baffa hotoro ya karanta inda aka ce sufaye ne suka kai shi maqabartar su suka binne shi. wannan ya nuna gawarsa a hannun sufaye take. In kuma ka ce ba sufaye bane suka sha ruwan gawarsa na ji. Abun sani de ba karantarwar ibn taimiya ba ne. Son da jahilai suke masa ya sa su ka wuce gona da iri wajen girmama shi. In kuma ka na so ka kama ibn taimiya da wannan dole ka soki Annabi isa ma da abunda jahilai suka yi a bayansa don nuna son su gare shi

    • @salihuabubakar9545
      @salihuabubakar9545 Před rokem

      @@belloabdulyakeen5825 Ashe dukkan rudanin da akeyi, ashedai DAN TAMIYYA Yana cikin sufayen dasuka kauce hanya, wadanda mu y'an darika muke yaka, ashe DAN TAMIYYA baida nasaba daku tsabar shishshigi ne na IZALAWA BOKO HARAM, da jahilci gashi baffa yatona muku asiri, to idan zaku ajiye girma kai sai mubaku labarin DAN TAMIYYA, don ku fahimci gaskiyar magana, Allah yakyauta.

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 Před rokem

      @@salihuabubakar9545 Amma jahilci na damun ka wallahi. Toh a cikin kai da malaminka Abulfathi da ya chi chi mutunci ibn taimiya kuma ya na kiran mu taimiyawa wa za a gaskata?