HIRA TA MUSAMMAN TARE DA:- NA JALLI BABAN SHIRWA AKAN GADANSA NA WANZANCI:- KASHI NA DAYA

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 25

  • @almustaphazamantv9694
    @almustaphazamantv9694 Před 4 měsíci +5

    Najalli baban shirwa gonar nesa maiwiyar kaitaki..kwartan uwa maiwiyar kamawa yaroyakama yacima uwarsa mutunci yabari ran ubansa yabace... Allah ya taimaki sarki ..najalli ❤❤❤❤❤

  • @user-ju9qo7bb1g
    @user-ju9qo7bb1g Před 15 dny

    Najalli mai karatu, Najalli mai addini da tawakkali kuma mai dubun haqquri .

  • @user-ke5il3gb8l
    @user-ke5il3gb8l Před 4 měsíci +1

    Good najalli

  • @m_7413
    @m_7413 Před 4 měsíci +2

    Well done, my dear brother, may God reward you ❤

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před 4 měsíci

    Allah Ya kara lafiya Ibrahim Najalli

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před 3 měsíci +1

    Masha Allah

  • @BasiruAliyu-et2oh
    @BasiruAliyu-et2oh Před měsícem

    Dakyau

  • @wailumuhammad1165
    @wailumuhammad1165 Před 4 měsíci +1

    Masha Allah najali baban shirwa

  • @souleymanesani8851
    @souleymanesani8851 Před 4 měsíci

    Allah sarki duniya 😊 wallahi duk an girma sosai allah yayi nisan kowna .....ama gaskiya kuna sanya muntina kadan yan uwa kamata yayi ace kida Awa guda haka tayi mana ....ama duk da haka muna godiya allah yayi budi na alkairi

  • @Magajisalisu680
    @Magajisalisu680 Před měsícem

    ❤❤❤❤saw

  • @Ahmadkawo-io9jy
    @Ahmadkawo-io9jy Před 4 měsíci

    Allah sarki wallahi yatsufa❤😢

  • @SIMBAY164
    @SIMBAY164 Před 3 měsíci

    Assalamu alaikum Barka da warhaka dan Allah inna shawara

  • @fadakarwa920
    @fadakarwa920 Před 4 měsíci

    Dan Allah a taimaka min da number baba na jalli

  • @user-io9gg2gh4i
    @user-io9gg2gh4i Před 4 měsíci

    Aslm masha allah innamafatan allah hera innasanlabba najalla babanshurwa

  • @user-eb2hi3ky4i
    @user-eb2hi3ky4i Před 4 měsíci

    Wallahi inajin dadin labarinsa Allah ya kara nisan kwana da ace Nigeria nake dana ziyarce chi duk inda yaque wlh dan Allah mikamin 🖐️🙌 gaisuwata garechi dan Allah nine Hamza 🖐️🙌 atachi lafiya 🕋

  • @MohamedNoura-if3he
    @MohamedNoura-if3he Před 4 měsíci

    Macha Allah Naji dadin ganin najalli a wannan wurin ina Mina fatan alkeiri daga Noura libya

  • @ahmedbashir9229
    @ahmedbashir9229 Před 4 měsíci

    Allah yatamaka

  • @user-zl4bu5bi8x
    @user-zl4bu5bi8x Před 4 měsíci

    ❤❤❤❤masha allah

  • @mansurhamza5648
    @mansurhamza5648 Před 4 měsíci

    Najali.babanshurwa kenkeso.batamiya

  • @almustaphazamantv9694
    @almustaphazamantv9694 Před 4 měsíci

    shamsudeen dashi please My brother kayikokarin isarma najalli baban shirwa sakwannin al uma masuyin comment Thank you brother Allah yasaka muku

  • @ibrahimadam1164
    @ibrahimadam1164 Před 4 měsíci

    Kai allah yabiya ka

  • @SabituAdam-yj4vs
    @SabituAdam-yj4vs Před 4 měsíci

    Allh sarki bawan allahlan ya tsofa😢

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk Před 4 měsíci

    Dan allah ku taimaka da lanbarsa ta WhatsApp

  • @abbasharuna9567
    @abbasharuna9567 Před 4 měsíci

    aslm Kai gsky Kuna nishadantar damu, Allah ya albarkaci wannan channel din, Muna gdy