Madugu Season 1 Episode 12 with English Subtitle (Sultan Films Factory)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sultanfilmfactory

Komentáře • 142

  • @nasibanazir8254
    @nasibanazir8254 Před rokem +8

    Ah oyoyo barka da zuwa madugu episode 12 ✨💪 Masha Allah 🙏 ya Allah ubangiji yasa fadakarwar nan anyita domin Allah ne 🙏

  • @nuralawal5093
    @nuralawal5093 Před rokem +3

    Nima. Nazama madugu megida sult@n
    Acikin wannan shiri mai suna madugu madugu madugu god bless you sultan

  • @nasibanazir8254
    @nasibanazir8254 Před rokem +3

    Kuma wai sultan miyasaka acikin shirin madugu haryanzu zakiya batadawo gidaba gashi mama tarasu abin gaskiya yayi ma zakiya yawafa

  • @musahzina7696
    @musahzina7696 Před rokem +7

    😂😂😂 Nakalala
    Eeee this Madugu is becoming something 🔥

  • @enboyabass3505
    @enboyabass3505 Před rokem +2

    Waw masha Allah gaskiya yayi kyau sosai fa merci gaskiya kai ma sultan kashirya damusa yazo 🇳🇪💪

  • @hafsatmuhammadkabir2928
    @hafsatmuhammadkabir2928 Před rokem +1

    Alhmdllh Shirin film din Madugu dai anata. Tafiya Kuma Masha Allah

  • @malanbosstv
    @malanbosstv Před rokem +2

    Wow aikin yana kayatarwa sosai wlh

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 Před rokem +5

    Masha allha watching from 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @saminumemaigadankunsaal3816

    munatare daku Allah yakara basira yasa film din yayi sosai

  • @nasibanazir8254
    @nasibanazir8254 Před rokem +2

    Inade jira gaskiya de sabida nadan shiga tamtama fa senaji da kagareka my sultan abdurrazak ❤️👈 dominni amira maduga ✨💪

  • @ramaawudu9724
    @ramaawudu9724 Před rokem +2

    Daddy Hikima Abale namu 🥰❤️💋
    Na kalala kanada ban dariya 😄
    🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @raliyasb550
    @raliyasb550 Před rokem +2

    Inajin dadin shirinnan na madugu.Allah yakara maka basira.🥰🥰

  • @officialabbanwakatv7324

    Masha Allah madugu allah protected sultan allah ya karo tarin basira

  • @abdullahirabiuabdullahi747

    Masha Allah yana koya mutane darasi da,dama domin mutane su gane zamana lafiya yafi komai dadi sanan kuma yananunawa matasa yace zasu kaucewa yan, siyasa dabasu da imani akwai darasi dayawa da Film madugu yake koyarwa Allah yakarawa campany Sultan basira

  • @dabydjibo5091
    @dabydjibo5091 Před rokem +1

    Aslm Masha allahu Allah ya Kara basira Allahu ya kare ku da karewarsa fatan Alheri

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Před rokem +2

    Thank so much for your Sultan Film Factory Allah Ya Karabasira

  • @zakariayahyamossa-rs9ny
    @zakariayahyamossa-rs9ny Před rokem +1

    Gaskiya hakan yaburgeni saiday kugyara action din fada kamarhaka kafin akaimai douka sai kaga yafadikasa

  • @saifullahisunusi7025
    @saifullahisunusi7025 Před rokem +1

    slm gaskiya film dinnan Yana kayatarmu musamman ayanayin wannan 👍🇳🇬 rayuwar damuke allh yasaka da alkairi

  • @mbajuniormhd3918
    @mbajuniormhd3918 Před rokem +9

    Mâcha allah watching from Togo 🇹🇬 ❤❤❤❤❤❤❤

  • @nuhuabubakar2075
    @nuhuabubakar2075 Před rokem +1

    Yayikyau sosai Amman wannan kayi tsallake yakamata kadawo maganar kanwarka saboda itakadai taragemaka ya Allah yakara basira da daukaka

  • @sanibadamasi7916
    @sanibadamasi7916 Před rokem +1

    Masha allah sultan
    Yayi kyau sosai
    Allah yakara daukaka
    Fatan alhiri

  • @ahmedtjtv2394
    @ahmedtjtv2394 Před rokem +1

    Washa farin girki oga allah ya qara daukaka da basira

  • @abdullahmuhammadtatalo8977

    Film din madugu wlh Muna ilimuntuwa da shi wlh da fadakar wa✅

  • @hannhlamine-dy6kx
    @hannhlamine-dy6kx Před rokem +3

    Macha allah Madugu❤❤❤

  • @moussayacoubou4380
    @moussayacoubou4380 Před rokem +1

    Macha Allah Allah ya kara basira ammen Ammen

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 Před rokem +1

    masha Allah muna gay sosai Allah yakara basira dá daukaka a meen wacthing from sadia Arábia

  • @samailamussaa8765
    @samailamussaa8765 Před rokem +1

    Madugu wasa farin girki yanxune musha kallo Mai basha'awa mamaki Madugu is the best movie i love you ❤️🤲🏿🇳🇪

  • @nasibanazir8254
    @nasibanazir8254 Před rokem +3

    Nifa gaskiya ma fa kaina yakullefa gaskiya yade kamata ace andan wayarmin da kaiba agame da waye jafar? kuma waye madugu? Na "MADUGA ✨💪"?🖖

    • @sultanasuleiman7630
      @sultanasuleiman7630 Před rokem

      Lallae baki d fahimta, yakamata kice kiqara kallo daga episode 1,domin kuwa jafar shine madugu

  • @abba_maami_dumbaram3135
    @abba_maami_dumbaram3135 Před rokem +1

    Godiya ta musamman zuwa gareka madugu UBAN tafiya 💪👈🔥✅

  • @user-rn5jx7ci7j
    @user-rn5jx7ci7j Před rokem +1

    Macha allah sultan Allah yakara basira

  • @Danarewahausatv
    @Danarewahausatv Před rokem +2

    ##SULTAN_FILM_FACTORY
    Wai waye jafar kuma waye #MADUGU
    sannan kuma Mai #MADUGU yake bukata a gun #JAMA'A
    Please
    Abinda ya sa nayi wannan tambayar shine Abaya da na fahinci sa yanzu kuma lissafina ya kwace?
    Up up up up
    #MADUGU Allah ya Kara basira

  • @annabinemafitafilmsprod242

    Masha Allah sultan Allah bless you

  • @kobamafia6505
    @kobamafia6505 Před rokem +1

    Masha Allah

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 Před rokem +1

    Masha allah watching from dakata kawaji

  • @aminaadamu3753
    @aminaadamu3753 Před rokem +1

    Masha Allah Allah Kara basirap

  • @sabitualiyou911
    @sabitualiyou911 Před rokem +1

    masha allah allah kara basira

  • @fatihualiyu1436
    @fatihualiyu1436 Před rokem +1

    wow sultan I like you
    lovely work my guy

  • @chaibouharouna7622
    @chaibouharouna7622 Před rokem +2

    Allha yakara hinma ❤

  • @raihanaismail1048
    @raihanaismail1048 Před rokem +1

    Masha allah ❤❤❤❤❤

  • @shamsulawali6383
    @shamsulawali6383 Před rokem +1

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @sadiqardoleme6777
    @sadiqardoleme6777 Před rokem +2

    Good work sultan

  • @didiabdou2776
    @didiabdou2776 Před rokem +1

    Thank yau welcom madugu eh ma na abala

  • @abdullahiyau144
    @abdullahiyau144 Před rokem +1

    Macah allah gky full ty mh allah

  • @hamzahamza-lv2bs
    @hamzahamza-lv2bs Před rokem +13

    Ni ma madugu ne

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 Před rokem +3

    Ada ina cikin ɗaya daga cikin masoyan A'ishah Humaira (wacce ta fito a matsayin Barista a film din Madugu) amma tunda tafito ƙarara tace masoyanta su zabi gawuna, to nima na janye daga cikin fans dinta

    • @sanialimusa9072
      @sanialimusa9072 Před rokem +2

      Cewa zakai kana daya daga cikin wadanda basa ganewa kuma marasa son gaskia, mu runga daukar abubuwa da sauki Humaira ba umarni ta bada ba roko tayi kuma ba akanta aka fara ba, saidai idan gaskia ne mutane basa so, kuma abin da akaima Humaira jahilci ne da rashin tarbiyya, harda rashin ilimi ma, duk wanda yasan darajar iyayensa da en uwansa bazai goyi bayan cin mutuncin al'umma ba

    • @Usman4life88
      @Usman4life88 Před rokem

      @@sanialimusa9072 menene rashin ganewar ciki? Kuma menene rashin son gaskiya a ciki? Ta fadi ra'ayin ta kuma nima nayi ra'ayi na na zaben wanda nake so, kamar yanda kace bata tilasta ba to ko ta tilasta ma ai babu yanda za'a yi mutum yazabi abinda ransa be kwanta dashi ba,
      Kuma kayi maganar cin mutuncin da akayi mata, to wallahi ni ban ma san anyi ba, to menene nawa aciki? Cin mutuncin mutane bashi dadi dan me ma zaisa a haɗa baki dani aci mutuncin wani? Ai ko ƙone gidan rarara da akayi ni kaina ban goyi Bayan hakan ba ballantana ace ni zanci mutuncin mutum?
      Toni wallahi ban ma san anyi mata wani cin mutunci ba inba yanzu da ka faɗa ba.

  • @abumaryam4009
    @abumaryam4009 Před rokem +2

    Assalamu alaikum barka da wannan lokacin tambayata itace ita wannan yarinyar ma'ana kanwar mugun boss dinnan da gaske kasheta kakeso kayi ko kuma kana sonta ne kamaryadda kasota a baya

  • @hafsatmuhammadkabir2928
    @hafsatmuhammadkabir2928 Před rokem +1

    Amman dai wannan Dan ta'addane ba Dan Sanda baa

  • @kadegakadega8822
    @kadegakadega8822 Před rokem +2

    Masha allah 💞💞🥰🥰🥰👍👍👍💖💖💖

  • @sanoussihassan9139
    @sanoussihassan9139 Před rokem +1

    Masha Allah 🤲🤲🤲

  • @kabiruharunabahaushe433
    @kabiruharunabahaushe433 Před rokem +2

    Madugu masha Allah 🙏🙏

  • @hafsatmuhammadkabir2928
    @hafsatmuhammadkabir2928 Před rokem +1

    Tayaya za'ace anyanka mutane har 3 Amman Babu ko jini agurin

  • @abdillsalami8795
    @abdillsalami8795 Před rokem +1

    Mash Allah

  • @Mintus_Taura
    @Mintus_Taura Před rokem +1

    Dan Allah ku dinga tafi da film din a kan daidai a daina gaba ana baya. Kuma yaran madugu sunyi sanyi da yawa a changer a kawo masu kwarjini da izza.

  • @jamiluadamu6484
    @jamiluadamu6484 Před rokem

    Keep it up madugu God bless you

  • @rabyrrabyr
    @rabyrrabyr Před rokem +1

    Good job madugu

  • @zaramuhammed
    @zaramuhammed Před rokem

    Ma Saha Allah ina muku fatan alkhairi

  • @DanSarkake
    @DanSarkake Před rokem +1

    ❤❤❤ Masha Allah

  • @sulemanbadamasi6865
    @sulemanbadamasi6865 Před rokem +2

    Sannan gashi Yana shiri haryanzu kodai baimutubaneeh awarwasa.........??

  • @mlawancy442movies
    @mlawancy442movies Před rokem +1

    Nice one

  • @saminumemaigadankunsaal3816

    fatan Alheri gareku film dai munajin dadin sa

  • @MohammedLawan-yh3zu
    @MohammedLawan-yh3zu Před rokem +2

    Nice one 😊

  • @abdoulrachi.hachimi
    @abdoulrachi.hachimi Před rokem +1

    Masha Allah 🇱🇾🇱🇾

  • @adamouissouf218
    @adamouissouf218 Před rokem +1

    ni ban ga sakon da wanga film ya ke isarwa ba kuma bai da ga ba

  • @mubarakbakes8868
    @mubarakbakes8868 Před rokem +1

    an fara wasan tafiya ta tafi dai ❤❤❤❤ yan zo a kafarafa ku biyomu muji

  • @abdullahimustapha8157
    @abdullahimustapha8157 Před rokem +1

    wannan film din Kuna tufka da warwara Kuna maimaicin scenes kowane sati

  • @salihuibraheem4034
    @salihuibraheem4034 Před rokem +1

    From Bauchi

  • @micahshehu2049
    @micahshehu2049 Před rokem

    Wow getting sweeter🇳🇬🇳🇬🇳🇬🔥

  • @Abdoo-fr1uj
    @Abdoo-fr1uj Před rokem +2

    Mâcha allah

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 Před rokem +1

    Film ya burkice wlh 🥺🥺🥺

  • @muzurutv9931
    @muzurutv9931 Před rokem +1

    Gaskiyar maga wannan tallar da kukesawa yana rikitamuna tunani, baikamata kunasa tallar film da ake kalloba wannan duk shirmene
    Yakamata kunasa tallar a wasu film na daban.

  • @sulemanbadamasi6865
    @sulemanbadamasi6865 Před rokem +2

    Wai anche awarwasa yamutu

  • @lelouabdoulaye7102
    @lelouabdoulaye7102 Před rokem +1

    Amma gaskiya rôle bai dace da kaïba

  • @abbakarsadeeq7524
    @abbakarsadeeq7524 Před rokem +1

    Ka YANKA mutane amma ba jini a gyara gaba pls

  • @mohswift6093
    @mohswift6093 Před rokem +1

    Nicolas bonsour AsLM ameen Alllah alyabiya ameen Alllah

  • @ukashatumahmudahmad3372

    Wannan film ɗin ba ma,ana gaskiya acikin sa

  • @ibrahimsiniya2853
    @ibrahimsiniya2853 Před rokem +1

    Nice

  • @AsdaAsd-cb7yg
    @AsdaAsd-cb7yg Před rokem +1

    TO Masha allha

  • @lubabatumuhammad5216
    @lubabatumuhammad5216 Před rokem +1

    Munagodiya amma yakamata qanwarka ta dawu geda

  • @AminukatangamcAbdullahi

    Masha allah

  • @tahiruhuseini2141
    @tahiruhuseini2141 Před rokem +1

    yayi

  • @moumsscisse9299
    @moumsscisse9299 Před rokem +1

    💪💪💪💪

  • @petit89ahmed50
    @petit89ahmed50 Před rokem +1

    Cool

  • @MuhammadIbrahim4380
    @MuhammadIbrahim4380 Před rokem +1

    Alhamdulillah

  • @aliyuhaidar3625
    @aliyuhaidar3625 Před rokem +1

    Ina samu matsala a episode 1

  • @SiddiBala-up8ve
    @SiddiBala-up8ve Před rokem

    How are you happy Ramadan madugu

  • @tassiouabdouwalhabou5131

    ❤ Masha ❤ Allah 🇱🇾💋🇱🇾

  • @nuhuahmad-wl1oj
    @nuhuahmad-wl1oj Před rokem +1

    Yayi kyau

  • @zakariayahyamossa-rs9ny
    @zakariayahyamossa-rs9ny Před rokem +1

    Allah yakara

  • @karabababymatamey5438
    @karabababymatamey5438 Před rokem +1

    Abale na kalala

  • @abbasibrahim4586
    @abbasibrahim4586 Před rokem +1

    gaskiya madugu adau mataki akan d s p nan ⚔️

    • @affan1888
      @affan1888 Před rokem +1

      Masha allaha allaha yatimaka

  • @najibalhassan24
    @najibalhassan24 Před rokem +1

    🇳🇬AYIWA🇳🇬ANNABI🇳🇬SALATI🇳🇬

  • @silmanibrahimasilmanibrahi73

    KC👍👍🙏🙏

  • @salhsalh9695
    @salhsalh9695 Před rokem +1

    Nakogode madugu

  • @user-ke6ef6nb1i
    @user-ke6ef6nb1i Před rokem

    Salam, gaskiya ya kamata da madugu ya karba bindigar ya halbi kansa kamata kununa da halbikansa kada tashiga sa boda shi mai bindigar yasan babu abinda zai iya da madugu.

  • @ibrahimabdou4155
    @ibrahimabdou4155 Před rokem +1

    Madugu madugu

  • @zaharadeenabubakar3249
    @zaharadeenabubakar3249 Před rokem +1

    Nine uban zuga

  • @mahmudmusahgh1246
    @mahmudmusahgh1246 Před rokem

    Salaaam Alaikum in this episode I think the helper to the public must be decent not rode as the other gang

  • @habebaas9015
    @habebaas9015 Před rokem +1

    ❤❤❤❤

  • @shamsiyyaibrahim37
    @shamsiyyaibrahim37 Před rokem

    To ita qanwar madugun ina take ta mutune? Ko tana raye?

  • @souleymane5560
    @souleymane5560 Před rokem +1

    😊😊😊😊😊