(HIRA DA HAJIYA HAFSA NIGER 2) AGAYAWA YAR MAGE IDAN YACHIKA DAN HALAK YA TSAIDA KAFA DA BAHAGON ZAY

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 22. 08. 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Komentáře • 20

  • @AyatuMuhammed
    @AyatuMuhammed Před měsícem

    Al ameeen akwai Ilimi

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před měsícem

    Sannu da kokari al ameeeen

  • @MansurYushau-cg1zx
    @MansurYushau-cg1zx Před měsícem

    Al ameen Dan Allah miyassa shakuwar da take tsakanin autan Dan bunza da Ramadan Babu irinta tsakanin bahagon Yan Sanda da garkuwan bahagon Yan Sanda Alasan

  • @user-ks4gl3uc7z
    @user-ks4gl3uc7z Před měsícem

    Wlh inajin dadin kallan shirinka

  • @BachirKader-ee2ul
    @BachirKader-ee2ul Před měsícem

    Gaskiya ba yahaya tarasa kawai a beda kur jini ko bahagon Ali kamsila baba dambe sa yafi sunan sa yawa

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg Před měsícem

      Bahagon alikansila babban da qaramin duk sun iya dambe

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh Před měsícem

    Sirrin bahagon zayyanu biyayya, da'a duk Yan damben yanzu ba Mai ilimin shi

  • @NazeerLAbdul
    @NazeerLAbdul Před měsícem

    Amma fa nayi mamaki ace wai Mutane Dan Bunza

  • @rufaibumar761
    @rufaibumar761 Před měsícem +2

    Gaskiya watarana na hadu da bahagon zayyanu a kano wlh lokacin sallah nayi naga yaje yayi alwala yayi sallah. Kuma fa yayi dambe ranar. Daga nan naji inason sa

  • @AbdoullahiSalim
    @AbdoullahiSalim Před měsícem

    Bashir kin nan shima akwai ilimi

  • @MansurYushau-cg1zx
    @MansurYushau-cg1zx Před měsícem

    Ina gaida Kaihajiya ta madina

  • @AbubakarSiddikualiyu
    @AbubakarSiddikualiyu Před měsícem

    Gurumada kowa sarki

  • @AWAISUHARUNA8177
    @AWAISUHARUNA8177 Před měsícem

    kuma bahago baya shaye shaye kuma yanada biyaya

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 Před měsícem

    To wai waye Bahagon Zayyanu bai kashe ba a sa'anninshi?
    Ya kashe Corona Virus
    Ya kashe shagon shagon abata Mai
    Ya kashe matawallen kwarkwada
    Ya kashe Sulen Kudawa
    Ya kashe shagon Jafaru
    Ya kashe Autan Kudawa
    Ya kashe shagon dogon auta
    Ya kashe Dan mesi
    Ya kashe autan Ali Kane Bello
    Ya kashe Autan Bahagon Mancha
    Ya kashe dan dabar autan dan bunza
    Ya kashe mola mola
    Ya kashe dogon mola mola
    Ya kashe Ramadan
    Ya kashe Alasan

  • @AyatuMuhammed
    @AyatuMuhammed Před měsícem

    Al Ameen sokoto you too much ❤❤❤

  • @iPHONE-hm7kg
    @iPHONE-hm7kg Před měsícem

    Dogon sarka yasumarda dogon mamman jiya

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh Před měsícem

    Wlh Al-Ameen kasan dambe, duk Gurumada bamu da kamar yahayan Tarasa da bahagon zayyanu
    Amman Gurumada basa són su, ko maganar Bashir ta nuna, Kai ba maigidan yahayan Tarasa ba ne ke nan?

  • @AbubakarSb-je2hg
    @AbubakarSb-je2hg Před měsícem

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤

  • @HASUMIGARUBA
    @HASUMIGARUBA Před měsícem

    Allegheny yeah yeah teresa

  • @user-cl2gu5yh8o
    @user-cl2gu5yh8o Před měsícem

    Kuhadu Abuja dake