Subhanallah Kalli Wani Tonan Asiri da Dr Mansur Yelwa Ya Amerika Ashe Ta Dade Tana Ta'asa a Duniya..

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 1. 07. 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Komentáře • 21

  • @user-mp8ov2xc5j
    @user-mp8ov2xc5j Před 5 dny +1

    Jazakallahu Khairan

  • @Mohamedali-fl6sb
    @Mohamedali-fl6sb Před 2 dny

    Masha Allah Allahu akbar

  • @AbbaKyari-p2k
    @AbbaKyari-p2k Před 4 dny +1

    Masha Allah bless you

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j Před 5 dny +3

    Allah yakawo karshen turawan yamma

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 Před 5 dny +1

    Hasbunallahu wa ni’mal wakil 😭😭😭😭😭

  • @mamanissaka6036
    @mamanissaka6036 Před 5 dny +3

    Allah ƙasƙasta America da masu goya musu baya

  • @sadaualiyu7229
    @sadaualiyu7229 Před 4 dny

    Allah ya kara masu laanta Aameem ya Rabbi

  • @taibaabubakari5550
    @taibaabubakari5550 Před 5 dny +1

    Masha Allah Tabarakallah ❤❤❤

  • @user-ft4bm4pk6i
    @user-ft4bm4pk6i Před 5 dny +4

    Allah ya tsinema america da yahudawa

  • @oumaroumahamantaher3294
    @oumaroumahamantaher3294 Před 5 dny +1

    Hakané malam Allah ya taimaka

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h Před dnem

    Gaskiyane malam amma akwai lokaci da Allah xe kawo karshinsu in sha allahu

  • @h.n1977
    @h.n1977 Před 5 dny +2

    Wannan duk rashin hadin kan al ummane

  • @user-ft4bm4pk6i
    @user-ft4bm4pk6i Před 5 dny +1

    Tasirin Albani yabayyana akanka yelwa abinda sawran malamai basu ganeba sunata Yakari junansu basuda agenda ta rayuwa

  • @Emermi976
    @Emermi976 Před 5 dny

    Dadina da malamay da postotin en afrika bakake

  • @saniasanisaniasani6863

    Ta ya kan muslmin diniya ze hadu bayan muna kafirta juna muna cin mutuncin juna bama son juna bama wa juna fatan alheri duniyan sunni na nasu sufaye na nasu shi, a nana su ai batun daular muslinci ma bazata yuwu ba Dan bamu son Kan mu ya hadu mu kanmu din

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 5 dny +1

      Yakamata mu godewa Mallamanan su suke doramu akan hanyar daza mu tsira ranar gobe Qiyama
      Haba kowana lefi ya zo sai ace Mallamai, mu sauran al'uma kannamu ba a hade yake ba gsky, son kai yewa yawancin mutane yawa kuma duniyar Africa da ta wadanda ba fararen fata ba suke yiwa, in de da dukiya a gurin, ba kawai duniyar musulunci ba. Allah ya hada kan alumar Annabi SAW baki daya ya kunyata Shaidan me so yaga dan' Adam a wuta