Lawan Ahmad yakamata ka nemi ilimin abu kafin kayishi, ita addu'a baakaranta ta dasalon qira,a,daya bayan daya akeyi, kadaina karambani akan abinda bakasani ba !!!
Congratulations Allah kabasu zaman lafiya Alfaman Manzo da iyalansa tsarkaka, yasaka matarsa ce har gidan Aljannah, ya haɗa kansu ya karesu da duk wani sharri , yasaka ta zama Misali a kannywood macen da ta zauna a gidan mijinta, fiye da kowa
Congratulations 2 lilin baba nd ummi rahab am so proud of u 2 may ur home b bless
Masha Allah biki mafi burgewa a kannywood babu kwamacala a tsakanin maza da mata💃👏👍 @lilin_baba Allah yasa mutu ka raba amin Ya Hayyu Ya Qayyum
Allah ye Sanya alkairi
Ye bada zaman lapiya da zuria masu albarka 😙🤗🤗
Masha Allahu Allah yasanya Alkairi
Masha Allah, Allah ya Bada xuriya dayyaba
Pour la première fois j'ai une walima sans des femmes Macha Allah
Masha Allah Allah yasan ya alkhairi yakauda idanun shedanun mutum d aljan
Amma don Allah meyasa lilin mu baya fara ah😄
😀ai rashin dariyar sa alamun namiji kenan mai tsare gida👏the lion😀😀
@@jamilaadamuy9975😄😅
Ashe dai Ana soyewa a wuff
Masha Allah
Duniya see hw dey dey enjoy themself
Congrat Allah ye ba da zama lpy ✨,🥰
Allah ya bazu zaman lafiya dan allah ku danna min subscribe
Allah yabada zaman lpy
Macha Allah ✨ félicitations Allah yabada Zaman lfy darayuwa mai albarka
Allah bada zaman lafiya
Allah ya bada zaman lafiya Amma Banga Dan Garin muba Adam A Zango
Gaskiya Dan garin ku bai kyauta ba koma menene ai an wuce wajen kuma kyakykyawar tafiya ta tabbata wa Rahab tunda auren tayi yafi zaman garari
Nima dai bai burgeniba dabaijeba wallahi saboda koba komai shine gaba dasu kuma dayaje zaiqara daukakane
@@rukayyayusuf4077 Ashe bakida tunani da hankali...waye yadaukakar da ummi rahab, social media kukasani bakusan rayuwarsu na asali bahhh
Allah yabaku zaman lafia gaskiya bikinku babu bidia muna muku fatan alkhairi
Allah yabaku Zaman lafiya abokina
Lawan Ahmad yakamata ka nemi ilimin abu kafin kayishi, ita addu'a baakaranta ta dasalon qira,a,daya bayan daya akeyi, kadaina karambani akan abinda bakasani ba !!!
Yaya zakaria
Allah yabada zaman lpy da zuri a tagari
Wae meye asalin sunan lilin baba na gaskiya
Congratulations Allah kabasu zaman lafiya Alfaman Manzo da iyalansa tsarkaka, yasaka matarsa ce har gidan Aljannah, ya haɗa kansu ya karesu da duk wani sharri , yasaka ta zama Misali a kannywood macen da ta zauna a gidan mijinta, fiye da kowa
Masha Allah.
Allah ya kara daukaka breaker
Masha’allah Allah yakara zuminci
Allah ya
🤝👍🤲🙋♂️
Masha Allah, sunyi wuff🤗🥰
Umar hashim ina gaisuwa brother
Happy for u bro.
Congrat
Ummirahab
mayAllah bless ur union bro
Kai gwanja u are Funny wlh😀😀😀
Allah bless ur uninon
Banga zango ba.
Gaskiya am so happy
Slm
Aslm barka mash allah
congratulations darling
Félicitations 🥰🥰
Congratulations
Congratulations my people 💕
My thumbnail 🤔
😂😂😂 Tsaya Wasa
Ado Gwanja ka iya loma
Haha 😁😁😃
ykk
Dan garin mu kayi wuff dagaske
Please is this real or acting, If real I wish both of them a happy married
It's real
czcams.com/video/b9dguwcKqtg/video.html
Sabuwar wakar HABNUR Mai Suna amanar zuciya
Hh
Pour la première fois j'ai une walima sans des femmes Macha Allah
Masha Allah
Happy for u bro.
Congrat
Allah bada zaman lafiya