Daga Bakin Mai Ita tare da Hauwa Waraka - BBC News Hausa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo maku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
    A wannan kashi na 107, mun tattauna da fitacciyar tauraruwar Kannywood Hauwa Waraka, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Komentáře • 72

  • @purepassion6
    @purepassion6 Před 2 lety +7

    Hauwa Waraka has contributed enormously to Kannywood..A very versatile actress
    My dear Hauwa, do not worry about negative opinions. Allah knows best in his servants actions. Honestly, Kennywood movie stories are literature, more educational, any role one play depicts reality of everyday life..whether good or bad role, the story will need a character for audience to understand
    Thanks Hauwa, I do appreciate ur talent

  • @aishatuibrahim7253
    @aishatuibrahim7253 Před 6 měsíci

    Inasonki Hauwa ,Allah hadamu

  • @user-wk9pm6dt2l
    @user-wk9pm6dt2l Před 2 lety +4

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا الغالي محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Před 2 lety +7

    I just love this Hauwa Waraka❤❤

  • @idrississia7062
    @idrississia7062 Před 2 lety +1

    Insha Allah Hauwa waraka zakiyi Aure

  • @aishatuibrahim7253
    @aishatuibrahim7253 Před 6 měsíci

    Allah barmin ke

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv Před 2 lety +5

    Hahhaahah Allah sarki Waraka. Ba ruwan ta abinta, kullum fiskarta fara'a 😂😂😂
    Ina kaunarta saboda Allah 🥰😀🙌

  • @MSaad-kn2qj
    @MSaad-kn2qj Před rokem

    Allahu Akbar ! Yar uwata , ina son ki kwaray da gaské wallahi tinda na sanki a cikin harakar film.
    Kuma ina yimana fata, Allah yasa mu cika da Imani, ameen ! Na barki lafiya !

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 Před rokem

    WARAKA KINA BIRGENI ALLAH YABAKI MIJI NAGARI

  • @mohammedgali2003
    @mohammedgali2003 Před 2 lety +4

    She is great and talked with truthfully manner

  • @murjanatumuhammad5910
    @murjanatumuhammad5910 Před 2 lety

    Gaskiyane anty hauwa Allah ya iyamana yasa mucika da imani

  • @wizkidissah855
    @wizkidissah855 Před rokem

    Masha Allah Allah yasa mudace

  • @abubakarkabir7357
    @abubakarkabir7357 Před 2 lety +2

    Allah derh yabiya

  • @dangarmaga8378
    @dangarmaga8378 Před 2 lety +2

    Hauwa A Very very Real Person

  • @yusufamina5961
    @yusufamina5961 Před 2 lety +1

    I love this woman in every film she acts

  • @saudamas-oud4829
    @saudamas-oud4829 Před 2 lety +1

    Hauwa ina sonki saboda Allah ❤️🤝🥰🥰🥰

  • @BAGANAGANAAMODU
    @BAGANAGANAAMODU Před 2 lety +1

    Nice to here from you hauwa keep moving forward with GOD all things are possible May Almighty GOD help you with his and forward you in life

  • @maimunamaliyu9041
    @maimunamaliyu9041 Před 2 lety +2

    Gaskiya I like Hauwa waraka so much ga iya magana ga ban dariya

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464

    Wannan gaskiya kika fada.... jama'a sai mu iya bakimmu. A bar bawa da Mahaliccinsa.

  • @sffds4184
    @sffds4184 Před 2 lety

    Masha Allah hajiya hauwa Allah yasa agama da duniya lpy

  • @muhammadmarikangama4863
    @muhammadmarikangama4863 Před 2 lety +3

    Gaskiya wannan maganar ki ba haka bane tcewa anayi muku kallon yen wuta karkidauki kowa daya

  • @videosdroles4858
    @videosdroles4858 Před 2 lety

    Allah ya shirya

  • @infinitelearningwithdove7565

    God bless Hauwa

  • @Zeestalk
    @Zeestalk Před 2 lety

    Tabbas Aunty Hauwa. Allah yaganardasu

  • @asmauabubakarzauro736
    @asmauabubakarzauro736 Před 2 lety +5

    Gashi Kuma mutuwa Dole ce da so da babu so duk sai anyi😂😂😂😂

  • @amaduamusa6382
    @amaduamusa6382 Před 2 lety

    Wallahi ina sonki matukar so maisona uwata Hawa

  • @ZainabZubairu-os5zp
    @ZainabZubairu-os5zp Před rokem

    Good

  • @sanisboytv7409
    @sanisboytv7409 Před 2 lety +2

    Love this interview 💯

  • @sgarba6300
    @sgarba6300 Před 2 lety

    Don Allah Don Annabi (SAW)🙏🙏🙏 BBCHausa ku gaiyato mana MARAFA Mai 9ja Tricks🙏🙏🙏

  • @hadizamuhammadshuaibu3531

    I really appreciated. Because she knows what she is doing.

  • @Sadiqmazaji
    @Sadiqmazaji Před 2 lety +1

    Hmmm daga baya kenan ai

  • @nasirkabir7789
    @nasirkabir7789 Před 2 lety

    Bazan iya inda na samu labarinta ba, amma tabbas akwai wanda ya cemin mutuniyar kirki ce wlhy a gaske. Allah sarki ta birgeni naga ita bata zafafa ba. Allah bata miji nagari tayi aurenta. allah yasa mu dace.

  • @user-bd9yp2zc3k
    @user-bd9yp2zc3k Před 7 měsíci

  • @malanusmanmalanusman6626

    Allah yasa mushika da i'mani Hauwa,

  • @binali3644
    @binali3644 Před 2 lety +1

    Allah ya tabbatar da alheri

  • @jummaimalgwiemmanuel6678

    My best kina burge ni

  • @boubakaraboubacar4649
    @boubakaraboubacar4649 Před 2 lety

    Masha Allah 🥰

  • @abdoulhamidabdoulhamid6205

    شكرا.لكي

  • @oumarchaibou6730
    @oumarchaibou6730 Před 2 lety

    Macha Allah

  • @ibrahimabubakarimam5993
    @ibrahimabubakarimam5993 Před 2 lety +2

    First viewer thank you

  • @abbamohammed3522
    @abbamohammed3522 Před 2 lety

    Hauwa waraka So beautiful picture

  • @limanuyusuf1518
    @limanuyusuf1518 Před 2 lety

    Very nice hauwa waraka you a big girl

  • @malandaudatv471
    @malandaudatv471 Před 2 lety

    Gaskiya ne

  • @Ayagi_Records
    @Ayagi_Records Před 2 lety

    Daman ba a yankewa mutum hukunci Sai Ka zauna dashi

  • @muhammadeebraheeym2938

    🥰 mutumiya ta ba

  • @hafsatuali
    @hafsatuali Před 2 lety

    Allah ya ka are ki kakanmmu

  • @AbubakarMSani-pc9gv
    @AbubakarMSani-pc9gv Před 2 lety +3

    Kina bukatar karin ilimi. wannan gashin da kika saka HARAM NE. Shikadai zaya iya kaiki wuta. Allah yasa a gyara, Ameen.

  • @basirubasine6739
    @basirubasine6739 Před 2 lety

    Wow ilove her is too much because she have a too funny wlh

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir Před 2 lety

    Bamuda mukkalan wuta ko Aljannah, Amma munada hadisai da ayoyin da zasu Kai mutum wutar !!! Aji tsoron Allah a bari shi zai sa Allah ya yafe abinda ya faru a baya.

  • @musasakina328
    @musasakina328 Před 2 lety

    Wlh nima inasonki kina burgeni

  • @misshawa8877
    @misshawa8877 Před 2 lety +1

    🥰🥰🥰

  • @hassanmuhammadahamad5162

    Kiyi aure Dan Allah kitemaka rayiwarki

  • @jummaimalgwiemmanuel6678

    Hausan ki na burge ni

  • @officialharuna5697
    @officialharuna5697 Před 2 lety

    Masha Allah 🤣😂🤣🙏

  • @yosha5244
    @yosha5244 Před 2 lety

    😍🤩❤❤❤❤

  • @mikailaminu2153
    @mikailaminu2153 Před 2 lety

    Ina son hauwa waraka daga Cotonu

  • @dalinefirst1753
    @dalinefirst1753 Před 2 lety +1

    BBC

  • @makullingida6798
    @makullingida6798 Před 2 lety

    Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya,

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 Před 2 lety

    Yar iska ba fulatana kuma makaranta

  • @hassaneabdallah1596
    @hassaneabdallah1596 Před 2 lety

    😁😁😁😁

  • @abbanaw2161
    @abbanaw2161 Před 2 lety

    Sabuwarwakatanuranmnuwa

  • @ibrahimalimamialimami1165

    Yanzu waazi kike i

    • @GgGg-hh3gh
      @GgGg-hh3gh Před rokem

      Baa shiga tsakanin bawa da mahaliccinsa allah ne yasan dan wuta ko dan al'jannan

  • @jamiluabdulhamid1437
    @jamiluabdulhamid1437 Před 2 lety

    Allah yasa mudace