Gaskiyane Gurumaɗa suna mugun tsafi Ga yadda sukeyi Inji wani tsohon mai kallon Dambe

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Gaskiyane Gurumaɗa suna mugun tsafi Ga yadda sukeyi Inji wani tsohon mai kallon Dambe

Komentáře • 9

  • @abduhamisusale
    @abduhamisusale Před 7 měsíci

    Aliyu Allah yakara lpy dakaida musbahu

  • @Aliabbas-ih7vk
    @Aliabbas-ih7vk Před 7 měsíci +1

    gaskiya wannan fira ta burgebi

  • @uummaarrkwasare
    @uummaarrkwasare Před 7 měsíci

    Me gida Allah ya saka da Allahu

  • @auwalsharu2603
    @auwalsharu2603 Před 7 měsíci

    Aiko mamman raba gardama yayi lasting ga dambe
    Mahadi me dogon zamanima akeche masa.

  • @MasudMuhd-ot1yh
    @MasudMuhd-ot1yh Před 7 měsíci +1

    Ali Dan Allah shekarakka nawa da shiga harka dambe

  • @shamsuabduljalil6729
    @shamsuabduljalil6729 Před 7 měsíci

    Baba Ina yimaka fatan nasara akoda yaushe megida danja gidachi agaremu

  • @user-rb4rh3fn9c
    @user-rb4rh3fn9c Před 7 měsíci

    Malan musbahu barka da kokari inaso ka gyara shirinka wajen gabatarwa domin idan da hausa akeyi baaso anasKa turanci ko wani yare Wanda bahausaba kamar inda kake fadar program kamata yayi kace shirinmu na yau

  • @user-ur5cx3et7n
    @user-ur5cx3et7n Před 7 měsíci

    Gurumada ❤❤❤❤❤

  • @abbakanokano5499
    @abbakanokano5499 Před 7 měsíci

    Ali Dan jarida ka iya Aiki, Musbahu kano na Lagada.