Hira Da hon. Kawu sumaila akan kwamitin sasantawa na jamiyar APC ta Kasa.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 3. 07. 2020
  • IDAN RUWA YA DAME SAI KWARAWAN ASALI HON. KAWU SUMAILA OFR KA ZAMA GISHIRI GYARA MIYA
    Chikekken Bayani Akan Kwamatin Sasantawa Da Jamiyyar APC Ta Kasa Ta Kafa Wanda Jagoran Mu Rt. Hon. Kawu Sumaila Ofr Shine Secretary Na Sasanta "Yayan Jamiyyar APC Wanda Aka Tura Jahar Edo State Wanda Zasu Jagoranchi Wannan Sulhu. Muna Addu'a Allah Ya Kara Daukaka Wannan Jagoran Namu Ya Kuma Kawo Masa Babban Rabo.
    Hon. Kafin-Malamai

Komentáře •