Ba haka Shugaban ƙasa ya kamata ya fadawa masu Zanga-Zanga ba, Nasiha ga masu Zanga-Zanga

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024

Komentáře • 15

  • @KabiruIsah-pj5re
    @KabiruIsah-pj5re Před měsícem +5

    Allah yasaka da Alkairi

  • @musbauadediran3657
    @musbauadediran3657 Před měsícem +2

    Allah ya saka wa mallam

  • @ISTHAKAHASHIMHASHIM
    @ISTHAKAHASHIMHASHIM Před 28 dny

    Masha Allah 🙏🎉

  • @user-sw9fp5cv9q
    @user-sw9fp5cv9q Před měsícem +1

    ❤❤❤Allah ya kara Lfy

  • @abubakarbashir7029
    @abubakarbashir7029 Před měsícem

    😢😢😢😢
    Allah yasaka da Alkhairi Mallam

  • @OusmaneSalmane-d6r
    @OusmaneSalmane-d6r Před měsícem +1

    Allah yasa mudace 🤲

  • @muhammadabdullahi9142
    @muhammadabdullahi9142 Před měsícem

    Jazakallahu Khairan 🙏🏽

  • @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb
    @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb Před měsícem

    Ubangiji yakaramuku ilimida toron allah da tohon kwana amin

  • @hassanhalliruisah4708
    @hassanhalliruisah4708 Před měsícem +1

  • @AbdullahiTijani-zn8ms
    @AbdullahiTijani-zn8ms Před měsícem

    Alllahu akbar

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx Před měsícem

    Malam munasonka to amma kamar Kuna Dan tupka da warwara acan baya kamar bakwa tareda malaman dasukaje fadar shugaban Kassa to amma yanzu Kuma kafito kana zagin yenzanga zanga Anya malamne kuwa ,Kai fa kace kamin zanga zanga ba abinda zaidakatar wannan zanga zanga saidai shugaban Kassa yadawo da tallafin man fetur,to ai malam ita addu'a hardakai cikinta ba wai kana muna addu'a ba

  • @sanikarami2407
    @sanikarami2407 Před měsícem

    Toh malan magana ta gaskiya kaidai mutumin kirki ne amman malan a cikin malaman da yawa Suna cin Amanar Manzan Allah suna shiga rigarsa suna cutar da Al'umar Manzan Allah wlh wlh wlh Manzan Allah Al'umar sa yake fara sawa kafin damuwarsa wai mai yasa baza ku kalli Shuwa ga bannin ba su gaya masu Gaskiya akan zalincin da akeyi na Yunwa, sannan mu kuma matasa banga amfanin Haukan da akai ba Ba'a barmu mun fadi damuwar mu ba wasu kawai sun shigo cikin mu suna sata gashi mu asu barmu munyi zanga zangar ba kuma gashi nan an zaunar da kowa babu abinci

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Před měsícem

    Malam Ni na yarda kai mutumin kirki ne
    Amma akwai irin su KB Gombe da sauran su wadanda basu tsoron Allah kawai damuwar su su samu kudi a wajen yan siyasa
    Mu irin su ne bazamu taba yi ma biyayya ba saboda sun cuci al'umma fiye da tunanin mutane.

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 Před měsícem

    😭😭💚💚💚💚

  • @astaaliyu1278
    @astaaliyu1278 Před měsícem

    Malam kun fada gaskiya, Allah ne ya tona asirin munafakai da su ke so kasar ta wargaje.