Abin da ya sa muka auri tagwaye - Tagwayen Asali

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 10. 01. 2022
  • An daura auren mawakan Hausa Tagwayen Asali (Hassan Sani Abubakar da Hussaini Sani Abubakar) da Hassana Abdu Bawa da kuma Hussaina Abdu Bawa a Dutsin-Ma jihar Katsina karshen makon jiya.
    Tagwayen sun tare a gida daya a matsayin amare da angwaye.
    .

Komentáře • 132