Thx a lot Hjy, ama abi shawaran malamai a bar zan-zangannan bcs it's part of their fatawa, mu sani Malamai are special to Allah (SWT), sunada Lada idan fatawansu is Okey, ldan Fatawansu is not Okey basu lafi, Sun San abinda bamu sani ba, kada mu jawoma kasanmu da kan mu bala'i a dalilin zagin Malaman mu just bcs sunyi Fatawan da ranmu Bai so ba, A word is enough for the wise 45min ago
hajiya allah ya biya miki bukatunki na duniya da lahira sannan kuma tinubu a daina kiranshi da ahmad sbd kar ya bata suna mai kyau allah kuma ya kawu mana karshen zalinci su
Ubangiji Allah yayi maki Albarka Maman Nigeria.Hajiya Najaatu. Matar dake Dari bisa Dari da jarircewanki kan Fadi Gaskiya komin Dacinsa.Ubangiji Allah ya Yi maki Jagora Amin.
Hajiya babu yadda zaahada malaman addinin muslunci da malaman siyasa hangen badaya bane sabida haka dukwanda yace Allah anabi s a w yafi wanda yace kundin tsarin mulki sabida haka munatare da malaman na adini 100%
Hajiya Rabbana shi kareminike yaqara baki lafiya da zaman lafiya. Kicigaba da jajircewa bisa kalamañki , muna tare dake.shinko Zaki aminta kituromin number dinki?
Zanga zanga ba, ama faraba domin anzalinci manoma akashesu acikin gonakinsu asace saura a, azamasu kudinda duk watta kaddara tasu sai sun Saida ita Kuma gwamnati tasani ba wani mataki suna cin karensu ba babbaka ai arewa ta war gaje
DAQIQANCINE WANI YAZO YANA BATA MALAMAI GABA DAYA, KUMA KODAYAUSHE MALAMI YANADA IKON YAFADAWA DALIBANSA ABINDA YAFAHIMTA DAI DAINE DUNIYARSU DA LAHIRARSU. WAI SAI KAJI KOWANNE SAKARE YANA ZANGA-ZANGA DIMUKRADIYYA TA HALASTATA, AMMA KUMA SUNKI SUJE SUYI AUREN JINSI, BAYAN KUMA HALALNE A DIMUKRADIYYA. Zancen BANZANE kawai, KOWA YASAN ANA CIKIN MAWUYACIN HALI, KUMA TINUBU AZZALUMINE YESS, AMMA GWAMNONI DA SANATOCI DA YANMMAJALISSU WADANDA AKA ZABA, SU SUNYI SHIRU HARYANZU, AMMA KOWANNE JAHILI SHARARSA AKAN MALAMAI. Malamai BAZASU TABA DAINA FADAWA AL’UMMA MAFITARSU DUNIYA DA LAHIRA. Bawai kawai DUNIYABA, wanda DU WANNAN SURUTAN NA BANZA, MEYASA BAKUYISHI A LOKACINDA BUHARI YAKEYIWA WANNA QASAR CIN KASHI BA? Kowa yace INA MAFITA, MAFITA ADDU’A, Sannan RAGOWAR WADANDA MUKA ZABA DA HANNAYENMU MUSAMI QWARIN GWIWAR TUNKARARSU DA MURADANMU GAMEDA MUKLIN ZALINCI. Amma fushin KOWANNE JAHILI SAI YARIQA ZARGIN MALAMAI.
Ki fito ki jagoranchi zanga zangan nan, Najaatu. Wanda bai sanki ba, shi ke sauraro da daukan maganganun ki. Ran da kika kira mu ta fuskan al'adun mu, zamu saurareki.
Gaskiyane wannan mamana ubangiji Allah yakareki daga sharrin masu sharri dan Alfarmar shugaban halitta Annabi Muhammad sallallahu Alaihi wasallam
Alhamdulillah Allah yasaka aigaskiyane taye halinta kokumatanuna alama
Allah yasaka miki da Alkairi.Allah yadadah karemana ke HAJIYA
❤
Allah ya biya ki hajia wlh kin fadi gaskia
ALLAH KAREKI ALLAH KARE MANA MASU ZAN GA ZANGA ALLAH KWATA MANA HAKKIN MU
Inasonki hajiya allah yakareki❤
Merci maman vraiment tu as bien dit
Nice Masha Allah hajjiya Allah yakara miki lfy
Thx a lot Hjy, ama abi shawaran malamai a bar zan-zangannan bcs
it's part of their fatawa,
mu sani Malamai are special to Allah (SWT), sunada Lada idan fatawansu is Okey,
ldan Fatawansu is not Okey basu lafi, Sun San abinda bamu sani ba,
kada mu jawoma kasanmu da kan mu bala'i a dalilin zagin Malaman mu just bcs sunyi Fatawan da ranmu Bai so ba,
A word is enough for the wise
45min ago
Gaskiya tayi dai dai
Allah ya biyaki mamana. Ina jinjina miki .masoyiyarki daga kasar nijar
Allah sarki mamana Muna godiya sosai 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
hajiya allah ya biya miki bukatunki na duniya da lahira
sannan kuma tinubu a daina kiranshi da ahmad sbd kar ya bata suna mai kyau allah kuma ya kawu mana karshen zalinci su
Gaskiya ne hajiya Allah ya biyaki amin ❤......
Allah yayimini albarka hajiya Naja,atu ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiyaniy wannan hajiya 4:15
Najidadi sosay Allah ya karamiki lafiya danisan kwana yakareki dagasharrimasushari mamana
Allah zai saka mana wallahi mu yan Nigeria 🇳🇬
الحمد الله
Na sooo hajiya najaatu God bi wit u
Gaskiyane hajiya Allah yakara lfy. wlh wasu malaman suji tsoron Allah sunsan cewa mutuwa bata sallama
🎉 alhamdulilla ❤hajiya Allah yakaramiki lfy Amin da akwai irinki 5 a Nigeria da ansamu soyi
Allah ya karamaki lafiya❤❤❤❤
Allah yasakamiki da alkhairi,kuma Allah yakareki daga sherin makiya da mahassada,da kuma makiya Allah
Alhamdulillah Allah yakare mo
SLm. Hajiya, Ina maki fatan al'hiri lnsha-Allah.
Masha Allah 😢
Allah yakareki yayimaki albarka mamammu Hajiya naja
Allah ya Miki albarka amen
Fatan Alkhairi 👈✅
Ubangiji Allah yayi maki Albarka Maman Nigeria.Hajiya Najaatu. Matar dake Dari bisa Dari da jarircewanki kan Fadi Gaskiya komin Dacinsa.Ubangiji Allah ya Yi maki Jagora Amin.
Kinfadi gaskiya Allah yabiyaki
Allah ya biya ki da arjannah
Ubangiji allah qaramikiy lafia
gamuna godiya maganarki hakatake Allah yaqabasira🎉🎉
Ahjiya kin fadi Gaskiya ,kanci foka taco,.
Ina kaunarki mamana!!!!
Wannan gaskiya ne hjy najaatu zancenki Yana hanya, mulkin kama karya Nan yayi yawa
Hajayake hajiya my mommy
Allah Biyaki Naja
Allah shiyi Muna mafita
You are good
Allah ya kareki
Mashallah
MASU ZANGA ZANGA SHUGABAN KU SHINE ANNABI MOHAMMADO RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA
I like you Hajia Naja'atu she is telling the truth, the hole truth and nothing but the truth.
Macce mai kamar maza
Tamafi wasu Taron mazan banza azzaluman banza
Da kyau haystack.
Hajiya babu yadda zaahada malaman addinin muslunci da malaman siyasa hangen badaya bane sabida haka dukwanda yace Allah anabi s a w yafi wanda yace kundin tsarin mulki sabida haka munatare da malaman na adini 100%
Wannan gaskiya ne Hajiya
Allah bar mana ke
Hjy carry on
❤ wslm barka
Malamaï sunkoma cin Junansu
Duk wanda ya nuna kwaɗayin mulki to kada ku daura shi kan mulkin....
20:31
Allah maki albar aunty naja'atu
Good
Very good explanation
Wanlahi hakane Muna godiya sosai hajiya naja,atu
Gas kiyaniy hajiya
Allah ya kara lafia hajjaju makkatu
Wan nan gaskiya ne Wllh Allah ubangiji ya kawo mana sauki
Amin ya Allah
Macenda tafi maza kenan Allah yakara Miki lfya kinsaba fada musu gaskiya muna tare da raayin Allah yaji Mana azzaliman Nigeria marasa adalci
Allah yaysaremana ke hajjaju
Allha yabiya ki. Hajiya
Hajiya more blessings
Tsoro ne ake kada a ayyana shi DSS su kai masa hari 23:40
Wallahi matassa lokaci takai naneman incinkai na arewa wallahi 😡👂🏾
Allah yakara Miki lpy mama
To zanga zanga ba abun da zai canzja illa Kara masala da mun ciki
You truth
Allah yakara maki lafiya
Hajiya Rabbana shi kareminike yaqara baki lafiya da zaman lafiya. Kicigaba da jajircewa bisa kalamañki , muna tare dake.shinko Zaki aminta kituromin number dinki?
This is the law why they ban it
❤❤❤❤❤
Zanga zanga ba, ama faraba domin anzalinci manoma akashesu acikin gonakinsu asace saura a, azamasu kudinda duk watta kaddara tasu sai sun Saida ita Kuma gwamnati tasani ba wani mataki suna cin karensu ba babbaka ai arewa ta war gaje
❤❤❤❤❤🙏
Yaudaimunataredake hajiyanajaj
Allah ya karamiki lfy mamamu gaskiyane abinda kike fada
❤
Wannan mata batai ba wallahi smma jakuna se yabon ta suke
DAQIQANCINE WANI YAZO YANA BATA MALAMAI GABA DAYA, KUMA KODAYAUSHE MALAMI YANADA IKON YAFADAWA DALIBANSA ABINDA YAFAHIMTA DAI DAINE DUNIYARSU DA LAHIRARSU.
WAI SAI KAJI KOWANNE SAKARE YANA ZANGA-ZANGA DIMUKRADIYYA TA HALASTATA, AMMA KUMA SUNKI SUJE SUYI AUREN JINSI, BAYAN KUMA HALALNE A DIMUKRADIYYA.
Zancen BANZANE kawai, KOWA YASAN ANA CIKIN MAWUYACIN HALI, KUMA TINUBU AZZALUMINE YESS, AMMA GWAMNONI DA SANATOCI DA YANMMAJALISSU WADANDA AKA ZABA, SU SUNYI SHIRU HARYANZU, AMMA KOWANNE JAHILI SHARARSA AKAN MALAMAI.
Malamai BAZASU TABA DAINA FADAWA AL’UMMA MAFITARSU DUNIYA DA LAHIRA.
Bawai kawai DUNIYABA, wanda DU WANNAN SURUTAN NA BANZA, MEYASA BAKUYISHI A LOKACINDA BUHARI YAKEYIWA WANNA QASAR CIN KASHI BA?
Kowa yace INA MAFITA,
MAFITA ADDU’A, Sannan RAGOWAR WADANDA MUKA ZABA DA HANNAYENMU MUSAMI QWARIN GWIWAR TUNKARARSU DA MURADANMU GAMEDA MUKLIN ZALINCI.
Amma fushin KOWANNE JAHILI SAI YARIQA ZARGIN MALAMAI.
Ki fito ki jagoranchi zanga zangan nan, Najaatu.
Wanda bai sanki ba, shi ke sauraro da daukan maganganun ki.
Ran da kika kira mu ta fuskan al'adun mu, zamu saurareki.
Da tsarin mulki da dokar duk sunci uwaasu
Hajiya naja atu allah yayi miki albarka ya baki kariya
Raddi ga malamai......
11:50
Allah ya biya ki hajia wlh kin fadi gaskia
Gaskiyaniy wannan hajiya 4:15
Good
BA MALAMI BANE SUKACE SU MAGADA ANNABAWA BANE, ANNABINE YAFADA DAKANSA, JAHILCI YASA BAKISAN HAKABA.
kuma QARYA KIKE KICE MALAMAI BASA FADAWA SHUWAGABANNI GASKIYA.
SANNA TATABBATA RASHIN HANKALI WANI YADAUKA CEWA WAI GA WANI NAU’I NA AL’IMMA WAI DUKKANINSU SUNBI HANYA DAYA.
Ma’ana CEWA DUKKANIN MALAMAI SUNZAMO MAKWADAITA MACIYA AMANA.
Wannan HAURAGIYACE KAWAI.
Kwarai kuwa batunki gaskiya ne