Ba shakka dattijo tare kake da Shago, sanin shantali dan garbadu sai mazauna yankunan da Shago ya fito. Garbadu gari ne a karamar hukumar Talata Mafara daya shahara da ginin tukwanen ƙasa da sauran kayan da ake ginawa da kasa irin shantalin daya ambata
Masha Allah, Al ameen muna godiya
Madallah
Al amin sannu dakokari. Ataimaka akara nemo muna tarihin dan kurjan da balakonanne
In sha Allah
❤al amen muna godiya sosai 👍 da irin kokarin da kake wajan kawo mamu wannan tarihi na magabatan mu Allah 🙏 yasaka maka da alkaire 🙏 Amen
Ameen thumma ameen
Ma Sha Allah
Al Amin barkanka da aiki
Barka kade
Allah yabada zaman lfy dazuriya dayyiba
Ameen ameen
Ni a Borno Nike, da ina arewa maso yamma da na ziyarchi baba kalau.
Ikon Allah
Muna godiya
Madallah
Sannu da kokari al ameeeen
Yauwa
❤❤
Good
Alamin dan Allah ka turan number din da zan sameka inaso na baka sako ka bawa baba
08138517069/07035267906
Ba shakka dattijo tare kake da Shago, sanin shantali dan garbadu sai mazauna yankunan da Shago ya fito. Garbadu gari ne a karamar hukumar Talata Mafara daya shahara da ginin tukwanen ƙasa da sauran kayan da ake ginawa da kasa irin shantalin daya ambata
Ma sha Allah
A tarihi ummaru undu na dundaye shi dai ya buwayi shago kashewa babu wanda ya kashe wani sai dan ana he yace şu bar dambe da juna
To madallah
Kai gaskiya ka Kara neman tarihin dembe
Shago Ya Kashe Ummaru Undu Amma Ummaru Undu yayi kokari sosai