LABARINA SEASON 10 EPISODE 2

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV CZcams Channel:
    " / @sairamovies
    --

Komentáře • 1,2K

  • @user-ry8dk6yz5h
    @user-ry8dk6yz5h Před měsícem +131

    Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 🤲✨✨👊

  • @farouqsani8019
    @farouqsani8019 Před měsícem +72

    Don Allah wanda yakubu muhammad yafarantawa yamin liking😂❤

  • @MuwaddatiAhmad-tf1mv
    @MuwaddatiAhmad-tf1mv Před měsícem +116

    Yakubu muhammad duniya ne😂😂😂😂 tem yakubu aimin like

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. Před měsícem +27

    Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
    Allah ya kara muku karfin guiwa
    idan kai masoyin annabi ne kayi min like.

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

    • @user-ck3lj1kj9z
      @user-ck3lj1kj9z Před 15 dny

      idan ba.ayi like din ba hakan yana nufin mutun baya qaunar Annabi wannan ba tsari bane sam

  • @umarfarooq8395
    @umarfarooq8395 Před měsícem +46

    TOH!!!
    Muje zuwa...
    ALLAH ya kaimu next week lafiya da kwanciyan hankali alfarman ANNABI S A W ❤

  • @MuazatuUmar
    @MuazatuUmar Před měsícem +33

    Masha Allah
    Aminu Saira Allah yakara basira amin🤲sedai akwai gyaran danakeso kuduba game da maganar haihuwar yara sickler yakamata kudunga fadada bincike kafin a yanke hukunci kuna nuna kamar bazaa taba iya haihuwar lafiyayyun yara ba gashi kunsa doctors a harkar amma baasamu wanda yai cikakken bayanin yadda abun yakeba domin yadda abun yake se anhaifi yara 4 ake samun guda daya me larurar wasu susamu 2 amma dawuya ace wai bazaa Haifi lafiyayyu ba yanada kyau kukara bincikawa👏 fatan zaaduba akuma gyara nagode 🙏🙏

    • @user-px4po1qo9j
      @user-px4po1qo9j Před měsícem

      Nima kullum saina fada haka azuciyana, sbd yaran farko ma lafiyayyu ake ahaifa

    • @AliyaAlkasim
      @AliyaAlkasim Před měsícem

      Maganar ki haka take

    • @zanirahabdullahi6101
      @zanirahabdullahi6101 Před měsícem +1

      Nima nayi mamakin rashin shigowar qwararrun likitoci don bayanin yadda abin yake. Ko kuma masu cutar ai suna da qungiya ya kamata su bada shawara.
      A qarshe Malam bayanan ka basu nayi zato ba.
      Allahu a'alam

    • @MuazatuUmar
      @MuazatuUmar Před měsícem +3

      HAKANE KAM AMMA BAMASU CUTAR YADACE AYI MAGANA DASUBA IYAYENSU WANDA SUKE DA EXPERIENCE IRINMU DA DOCTORS SANNAN ASA ADDUA AGABA AMMA TUN FARKO BEKAMATA ACE TAYI MISCARRIAGE WAIDAN TANA AS MIJINTA AS BA!SANNAN YAKAMATA ADINGA YIN ABUN YAZAMA MUNA KALLANSA REALITY AMMA SUNAYINSA AKAN BIGIREN FILM DOMIN KAFIYAR MARYAM TAYI YAWA A FILM DIN AI UWA TAWUCE KOMI YAKAMATA TADINGA NEMAN SHAWARAR MAHAIFIYAR TA A MATSAYINTA NA BABBAR YA KUMA ITA KADAI MACE;;;AMINU SAIRA ALLAH YASA ADUBA AKUMA GYARA ABARSU SUHAIFI LAFIYAYYEN YARO KODAN KYAKKYAWAR ZUCIYAR MENASARA DA AKA NUNA 👏👏

    • @fatimanasirmuaz3960
      @fatimanasirmuaz3960 Před měsícem +2

      Gsky dai kam,banma tabajin inda akace AS da AS wai dole SS zasuyita haifa ba yakamata ku qara bincike medically

  • @masoyinannabisaw
    @masoyinannabisaw Před měsícem +389

    wallahi duk duniya ba'atafayin mutum irin Annabi Muhammad ﷺ ba kuma baza'atafayiba har abada 💔😭💔 allah kara mamu kaunar Annabi Muhammad ﷺ ♥️🤲🥹😭

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 Před měsícem +52

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

    • @SaddamMohammed-tl9ro
      @SaddamMohammed-tl9ro Před 29 dny

      Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @bellosanimada5503
    @bellosanimada5503 Před měsícem +45

    ALLAH kayayemana musibah da muguwar jarabawa albarkachin fiyayyen Halitta S A W Ameen

  • @AmeriqueOfficiel-bo9uz
    @AmeriqueOfficiel-bo9uz Před měsícem +86

    Muhammad Rassouloulah❤

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir Před měsícem +134

    Ya, Allah muntuba Muna tawassuli da kamun kafah da maulanmu masoyimmu Mai cetonmu Muhammadu rrasulullahi s a w 💕💞💓💗💖💝❣️💔🩸🫁🫀👃👅♥️💔❣️💝💖🩸🫁🫀👃👅💗💓💞💕♥️💟♥️💟💌🤎🖤🤍💘♥️❤️🤎💜💯💯💜💙💚💛🧡💝💖💗💓💞💕💌Abin kaunarmu abin sonmu akodayaushe abin ambatonmu akullum abin tunawarmu akoda wane lokaci s a w

    • @user-mb1om1of3f
      @user-mb1om1of3f Před měsícem +2

      S A W

    • @djibrilleseyniiisouleyy9723
      @djibrilleseyniiisouleyy9723 Před měsícem

      Sallalahu Aleikum Wassalam ❤❤❤

    • @bushraabdlh9118
      @bushraabdlh9118 Před měsícem

      S a w ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤s a w ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @user-sg6zf1ql7x
      @user-sg6zf1ql7x Před měsícem

      S❤A❤W❤ habibi

    • @ismailbawanallah2199
      @ismailbawanallah2199 Před měsícem

      Sallallahu alaihi wa sallam

  • @IshaqaAbubakar-w2k
    @IshaqaAbubakar-w2k Před měsícem +36

    Allah ka karawa annabi Muhammadu s a w daraza

  • @KabiruSani-co8lb
    @KabiruSani-co8lb Před měsícem +67

    Sallallahu Alaihi wa-ala Alihi Wasallam ❤️, Wannan Gsky ne 👏 ✊, Allah Ya ƙara mana Soyayyarsa 🤲🙏

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

    • @SaddamMohammed-tl9ro
      @SaddamMohammed-tl9ro Před 29 dny

      Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @user-zx8rj3gj1v
    @user-zx8rj3gj1v Před měsícem +112

    Allah ya karawa annabi daraja

  • @abdullahisaidu8356
    @abdullahisaidu8356 Před měsícem +18

    Yaya mujaheed own this EPISODE 2😄😄😄

  • @AishaAminu-nh9sr
    @AishaAminu-nh9sr Před měsícem +17

    Gaskiya wallahi allah a duk duniyar film na hausa bang kamar labarinaba yana kaima sakon har zuciyta

  • @maikysale9592
    @maikysale9592 Před 28 dny +3

    Kaii soyayyar yaya mujahid tayi wallahi 😂😂😂naci dariya shi baya dariya bai iya murmushi ba wayyo ciki dariya doli😂😂😂

  • @DeenHala
    @DeenHala Před měsícem +45

    From Dubai to American😂😂😂😂😂😂😂

  • @ZaraMohammed-d8u
    @ZaraMohammed-d8u Před měsícem +35

    Alhamdulillah, Allah show us next week in peace and unity

  • @naziiru
    @naziiru Před měsícem +98

    Muyiwa Annabi Muhammad S-A-W SALATI ﷺ
    Kuyi SUBSCRIBE atashata domin samun Wa'azi

    • @LaminouAmadou-d3p
      @LaminouAmadou-d3p Před měsícem +2

      اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله و صحبه وسلّم تسليما كثيراً

    • @babanguida1052
      @babanguida1052 Před měsícem +1

      ❤❤❤❤🎉🎉

    • @babanguida1052
      @babanguida1052 Před měsícem

      Mashallah barka hamdoulilah

    • @saudatgarba7018
      @saudatgarba7018 Před měsícem

      SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM ❤❤❤

    • @AyoubaTamawa
      @AyoubaTamawa Před měsícem

      😂😊​@@babanguida1052

  • @belloismail3142
    @belloismail3142 Před měsícem +19

    Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu malam Aminu saira ni aganina malamin nan Amatsayisa na malam yakamata ya bawa mainasara da matarsa shawarar sukama Addu'a suci gaba da zaman Aurensu, ba wai yacigaba da shaida masu lallai zasu haifi msu ciwon sikila ba ya kamata a ganina ya nuna masu mashimmanchin do garo da Allah sukama Addu'a kuma babu Abinda yafi karfin Allah ya chanja shi.

    • @yusufhussaini7705
      @yusufhussaini7705 Před měsícem +5

      Assalamu alaikum. Dan uwa wannan shawara taka ta ban sha'awa. Wallahi same case na Sama kaina irin shegen na mai nasara. A karshe muka yanke shawara mu cigaba da aurenmu. Alhamdu lillah munama Allah godiya domin ya tsaremu, zuwa yanzu yaranmu uku kuma babu sickle cell acikinsu. Don haka tunda anriga anyi aure to mal. Yakamatane ya karfafa musu guiwa da dagewa wajan yawaita addu'a, tabbas Allah maijin rokon bayinsane.

    • @maryamabdulllahi5316
      @maryamabdulllahi5316 Před měsícem

      Dama wasu basama haifa sai dai insu haihu dayawa

    • @zanirahabdullahi6101
      @zanirahabdullahi6101 Před měsícem

      Alhamdulillah an zo inda nake so

    • @umarfarouqabdullahi
      @umarfarouqabdullahi Před měsícem

      N

    • @AMINAMUAZUYAHAYA-qd2ft
      @AMINAMUAZUYAHAYA-qd2ft Před měsícem +2

      Assalamu alaikum wannan gaskiyane domin Allah shine Almusauwuru kuma gafururrahim, Allah yasa mudace. Kuma Aminu saira Allah yasa kasa Dr Asiya ta auri mai nasara, domin aikinta tana bukatan mai kwantar mata da hankali ne, ba irin yaya mujahid ba, dan Allah Aminu saira kasa ta amince

  • @ibrahimlawan9392
    @ibrahimlawan9392 Před měsícem +2

    Dafarko dai muna qara roqon Allah ya qarawa annabi daraja da masoya dayawa🙏,,sannan malan aminu saira wlh ko da wasa karka kuskura katapi hutu a dede wannan lokacin,muddiin katapi to wlh sai mun Samu babbar masala dakai,duk Wanda yake tare Dani to yayi ma annabi salati🙏

  • @asmaumairiga4812
    @asmaumairiga4812 Před měsícem +5

    Aminu Saira ya kuma Farook zai ce wa Mainasara Dr Asiya tayi ta yiwa Maryam kwatancin gidan su har ta gane, bayan Asiyan ta shiga ta tambayi maryam yaushe tazo kuma bata expecting dinta? A dunga gyara abubuwan. Kuma sannan su Nura sun zo daga Kano ko ruwa da dan Lemo ba a kawo sun sha ba, babu wani alamar an kawo wa baqi abin ci ko abin sha Haba!

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay Před 25 dny

      A'a akwai harda kwanonin abinci
      Da dai suka tashi zasu tafi ne babu so kinga kamar sun gama an kwashe kenan

  • @NazifaIbrahim-l9m
    @NazifaIbrahim-l9m Před měsícem +3

    Labarina yayi sossey Aminou saira allah ya kara basira😊

  • @abubakardanjuma924
    @abubakardanjuma924 Před měsícem +3

    Slm, dan Allah ina da tambaya zuwa ga director Aminu saira. Akan wani hujja ne suke dogaro dashi wurin yunkurin da maimaita kalmar rabuwa ko hana haihuwa tsakanin Mai nasara da matarsa while they're both carriers (AS). Akwai kaso mai yawa cikin masu ɗauke da ƙwayar cutar amosanin jini (AS) Wanda suke haifar AA&AS lafiya kalau ba tare da damuwa ko wani abu ba. Dan Allah yana da kyau a kyautata bincike gurin yaɗa mafita, don film Ana ɗaukar karatu. Allah ya taimaka.

  • @zaharatubabika6324
    @zaharatubabika6324 Před měsícem +15

    Dr Hasiya deserved through love ,well done Malam Aminu we appreciate your talent 🎉🎉

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Před měsícem

      @ Zarah true love dai ko

    • @Fatimah-tm4ug
      @Fatimah-tm4ug Před měsícem +2

      but not al-amin and what about awal

    • @m.saniumar7812
      @m.saniumar7812 Před měsícem +1

      What about Auwal

    • @SumaiyaYunusa-c5m
      @SumaiyaYunusa-c5m Před měsícem

      Wallahi za kuce na fada muku,idan ya aura wanna doctor din sai tayi betraying din Maryam Bari Ku gani,ko kadan banason auren ta da alamin,ko zaiyi aure ya aure wata wlh BA wanna ba

  • @AbdulrahamanYahaya-wp5mm
    @AbdulrahamanYahaya-wp5mm Před měsícem +28

    Gakiya Malam Aminu tallah yayi yawa wlh. Dan Allah a gyara

  • @Khadijal2006
    @Khadijal2006 Před měsícem +12

    صلوا على حبيبنا خير الامه اللهم صل وسلم على نبينا محمد صلى الله عليه وسلم ❤️🥺"

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d Před měsícem +5

    Yakubu Muhammad ya iya shege Wai haka Allah ya halicce shi

  • @fauzatauwal9006
    @fauzatauwal9006 Před měsícem +14

    Allahu Akbar soyayya duniya Allah ka hadamu da masoyan gsky
    Allah km ya kara badira

  • @SalisuSfulani-zc1jj
    @SalisuSfulani-zc1jj Před měsícem +13

    From Dubai to America 😂😂😂

  • @hassanumar3187
    @hassanumar3187 Před měsícem +15

    Masha Allah
    Malam Saira Allah ya qara basira

  • @HUSSAINKABIRGARBA
    @HUSSAINKABIRGARBA Před měsícem +3

    Aminu saira a 51:15 asiya said to maryam she didn't know she was coming but his driving said they have been communicating and asiya was telling maryam the directions 😂

  • @FatimaYahya-s2b
    @FatimaYahya-s2b Před měsícem +11

    Annabi Muhammad S,A,W❤

  • @DahiruGambo-br6js
    @DahiruGambo-br6js Před měsícem +11

    Mujaheed character is something else. Babu murmushi kadan retired soldier.

  • @musashehu3951
    @musashehu3951 Před měsícem +1

    Masha allah aminu saira ,kana kokari sosai allah ya kara basira da fahimta ,amma akawai gyararraki sosai wanda yakamata ace ana fadada binkice kafin gudanar dashi musannan tabangaren lafiya (health) duba da karkata da akayi akan wajen cewa baza asamu lafiyayyen yaroba tsakanin MAI NASARA DA MARYAM ,wanda kuma ba haka abin yakeba akimiyance
    Domin akwai yuwuwar samun 'da mai cikakken lafiya ko 'ya mai cikakken lafiya Sabi da dukkanninsu CARRIER NE wato 50% chance of inheriting one HBS and one HBA
    Father mother
    AS child AS
    1 aa
    2 as
    3 as
    4 ss
    so take note...............

  • @Hafsat-r5t
    @Hafsat-r5t Před měsícem +5

    Gaskiya justice for Dr Asiya,,,,yaa mujaheed a dunga yiwa Dr Smiling please 😂😂

  • @RabiDjire
    @RabiDjire Před měsícem +7

    Asia da awal ta dace ba al'ameen ba,ku dena bata muna lokaci da data ku turasu sassauci su samu magani su haihu a wuce gurin😂😂

  • @danielhsseinahmed9953
    @danielhsseinahmed9953 Před měsícem +9

    اللهم صل على نبينا محمد وآله وصحبه وسلم
    جمعة مباركة عليكم❤❤

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

  • @Isahspasara
    @Isahspasara Před 25 dny

    Allah ya kawo mana saukin rayuwa da kwanciyar hankullan jama'a baki daya, ❤❤

  • @AliyuIdrisalingareji-m8h
    @AliyuIdrisalingareji-m8h Před měsícem +37

    Gaskiya kamatayi akyale mainasara haka haba saira abun yayi yawa daga wannan sai wannan

    • @MaryamUsman-ep7vh
      @MaryamUsman-ep7vh Před měsícem +2

      Wllhi har yafara bani haushe

    • @mkgado1235
      @mkgado1235 Před měsícem

      😂😂

    • @nafissaibrahim-yz2st
      @nafissaibrahim-yz2st Před měsícem +1

      Ai haka sukayi tama wancin labarina sai da suka batashi

    • @mkgado1235
      @mkgado1235 Před měsícem

      @@MaryamUsman-ep7vh wlhi.

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Před měsícem +1

      Ya zakayi da fadin ubangiji da yace kuna tunanin kuce kunyi imani kuma ba zan jarabce kuba. Sbd imanin da yake da shi, shiya kawo haka

  • @VahyalaJames
    @VahyalaJames Před měsícem +7

    In love with movie,I can't get tired of this movie

  • @AhmartUmar
    @AhmartUmar Před měsícem +15

    Gaskiya talla yanayin yawa arage pls

  • @AbdoulwahabouHard
    @AbdoulwahabouHard Před měsícem +40

    Peace and blassings of Allah bé Upton our beloved Prophet Muhammad

  • @ahmadteeje6497
    @ahmadteeje6497 Před měsícem +14

    Allah yaqara daukaka aminu saira

  • @zainababubakar6154
    @zainababubakar6154 Před 27 dny +1

    Hmm Gaskia ne da haka ake soyayya ta tsokani da Allah da maza basu sha wahalaba haka zalikama Matan Allah ka hadamu da abokanna rayuwa nagari

  • @ibrahimMoussa-mf4ym
    @ibrahimMoussa-mf4ym Před měsícem +15

    barkan muda jumma.a Mubarak
    allah ye mai mai.tamana❤❤❤❤❤❤

  • @Younissawais
    @Younissawais Před měsícem +2

    Wato auwal jarumi ne gaskia yana kula da menasara sosae sanan dr ai nima se kisani kuma ni da nake kallo gaskia kina son menasara kuma auwal na sanki akwai tarzoma idan ta auri menasara gaskia wai🥰🥰

  • @sufisadisu
    @sufisadisu Před měsícem +224

    Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

  • @bashirabubakar2528
    @bashirabubakar2528 Před měsícem +2

    Allah ya Kara basira aminu Saira

  • @user-mz1qf5re3r
    @user-mz1qf5re3r Před měsícem +23

    When it comes to hausa movies,Aminu saira is second to known.

    • @daudaandaraithisisshitplea5074
      @daudaandaraithisisshitplea5074 Před měsícem +1

      Where are the medical practitioners I was taught having a genotype of AS is not a dead sentence perhaps there is a high possible of given birth to SS but not all the time you can have five children 4 AS,AA,as well as SS pls we need further elaboration any medical practitioner in the house ?

    • @zaharaddinisanidumawa3867
      @zaharaddinisanidumawa3867 Před měsícem

      This is Interlengle director

    • @maryambello5159
      @maryambello5159 Před měsícem

      Second to none” Yakamata! Ina magana ne da yawun Queen Elizabeth ni Yar uwar su maryama ce 😂

    • @KhadijaNigerian-vj1cj
      @KhadijaNigerian-vj1cj Před 29 dny

      ❤️❤️❤️🙏🙏🎉

  • @nafissamohammed9234
    @nafissamohammed9234 Před 25 dny

    Dan Allah kucire❤mana zagaradin mufa bamason abinda zai taba me nasara

  • @shuaraulkahfirogot.v.2763
    @shuaraulkahfirogot.v.2763 Před měsícem +7

    اللهم صل على سيدنا محمد، وعلى اهله و اصحابه و سلم

  • @nafisawaziri3299
    @nafisawaziri3299 Před 29 dny +1

    Mall, Aminu Ya kamata ku qara bincike akan SC,ba bu inda akace ba a haihuwa,kuma akan samu masu lafiya,wato ko AS,da AA a cikin yaran da za a haifa.
    Allah Ya sa Dr Asiya ba za ta ci amanan Maryam ba in ta shigo gidan ta fara haifan yara masu lafiya 😢

  • @zaharaddinisanidumawa3867
    @zaharaddinisanidumawa3867 Před měsícem +4

    Allah ya Kara basira malam aminu saira da fadaukarwar da kakeyi

  • @Abubakarnuhu769balaaa23
    @Abubakarnuhu769balaaa23 Před měsícem +2

    Allah yakawa Annabi daraja, (s.a.w)

  • @user-fb4vc1rz7r
    @user-fb4vc1rz7r Před měsícem +3

    Allah yaqara basira Mal Saira but yakamata ace yadda Mai nasara yake Mai arxiki aje waje mana ayi masa juyen jini awuce wurin Kawai
    But shawarace plx

  • @hafsatshafiuuthman4478
    @hafsatshafiuuthman4478 Před 21 dnem

    Dan Allah ina son number mal Aminu saira

  • @umarumarumarumar-s5h
    @umarumarumarumar-s5h Před měsícem +5

    aminu saira zamu barkallon labarina kunzo Gurinda sonzuciya yanson yafiadini

  • @SaratuYahayakamba
    @SaratuYahayakamba Před měsícem +2

    Allah yakara Muna son manzon Allah s a w

  • @shamsiyya391
    @shamsiyya391 Před měsícem +3

    Gaskiya yakamata Maryam adaina sata kuka

  • @radiyyahadojibril5479
    @radiyyahadojibril5479 Před měsícem +2

    Ni Aminu saira baka bari su haihu a gani ko zasu haifi mai lafiya ko mara lafiya ba, amma duk kun hanasu zaman lafiya from one problem to another Sai kace mai abakin iyaye

  • @GamboHassan-o3o
    @GamboHassan-o3o Před měsícem +17

    Gaskia aciremana zahraddeen dinnan vansan naga an haskashima

    • @saudatu-abdullahi
      @saudatu-abdullahi Před měsícem

      Hmm wlh Nima banason ganinsa,karshenta suce Shi zai kashe me nasara

  • @NazifaIbrahim-l9m
    @NazifaIbrahim-l9m Před měsícem +1

    Labarina yayi sossey aminou saira allah kara basira

  • @user-ps9wq9im1n
    @user-ps9wq9im1n Před měsícem +6

    Masha Allah ❤

  • @ammarmusa2689
    @ammarmusa2689 Před měsícem +1

    # Well done ✅👍 Malam Aminu , What A nice episode.
    Time without number Maryam has been proven her love by Sacrificing to the love of her life ❤.
    Prison personnel's are complaining about how your narrative may end with them in the midst!😢.
    I think Jamila is regretting,give her a chance by creating A seinergy between her and the husband,
    The way I see she can be a crypto to Nadia.
    At last .....
    Bravo 👏 Bravo 👏 Bravo 👏.
    To All that contribute to the success of this story.
    May Allah accept these as Sadaqa" from all of you to the Muslim ummah that you represent....

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před měsícem +4

    Shifa Cutar Sikula ☠️🚫☠️
    Ba Duk'kan Yara Yake Kamawa ba, 🤔 Sai dai dai ku Daga cikin su
    Kawai Ku Dogara Ga Allah
    Kuyi Haihuwar ku da Maryam 👩‍❤️‍👨 Tunda Anyi Auren

  • @HauwauAbbas
    @HauwauAbbas Před měsícem +1

    Gaskiya aminu saira kana bata mana rai Gaskiya dakikancinka yayiwa

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před měsícem +15

    Goji Kafin Aure Shawara ce🤔 Mai Kyau, Ga Samari da Yan Mata👩‍❤️‍👨
    Allah Ya Bawa Masu Sikula☠️
    Lafiya, Ya Kare mu

  • @SaleMussa
    @SaleMussa Před měsícem +2

    Allah ya kara basira 🎉🎉🎉

  • @ShafatuMuhammad
    @ShafatuMuhammad Před měsícem +10

    Toh mallan Aminu saira kun manta da maganin Alyusra na sickler ku ba wa Maryam
    Dan Allah kar mai nasara ya yi wa Maryam kishiya

    • @DeenHala
      @DeenHala Před měsícem

      Ai wlh gwara a mata kishiya from Dubai to American 😂😂😂😂😂

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay Před měsícem

      ​@@DeenHala🙄🙄

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay Před měsícem

      ​@@maryambello5159 😢kai bnson haka ya faru

    • @thedeenwithasib
      @thedeenwithasib Před měsícem

      @@DeenHala😂😂😂😂😂

    • @adilaosman500
      @adilaosman500 Před měsícem

      ​@@DeenHala😂😂😂😂😅😅

  • @user-ht3gm8wz8x
    @user-ht3gm8wz8x Před měsícem +1

    Lalle Maryam gari zai waye Miki
    Badai ya auri hasiya ba zakiji ajikinkine

  • @HindatuIdris-ri6jv
    @HindatuIdris-ri6jv Před měsícem +10

    Muhammadurrasu,lillah s,a,w

  • @NafiuAbdullah-h6s
    @NafiuAbdullah-h6s Před měsícem +1

    Ayawaita salati ga manxon allah s a w

  • @meshanawa.tv1634
    @meshanawa.tv1634 Před měsícem +3

    KAI A NIGERIA MUKE BAN SON HAUKA 😂😂😂😂

  • @aminuumar3407
    @aminuumar3407 Před měsícem +7

    gsk ya talla tayi yawa wlh saira movies ❤

  • @Husa8128
    @Husa8128 Před měsícem +13

    ماشاء الله ❤❤❤❤

  • @aliyuyakubu5032
    @aliyuyakubu5032 Před měsícem +1

    MUHAMMADU RASULILLAH ❤

  • @AmiraMuhammad-g6d
    @AmiraMuhammad-g6d Před měsícem +4

    Wlh nagaji da wanan abun aminu sira kza kasa zuciyata ta buga😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @FaizaBadaru
    @FaizaBadaru Před 29 dny

    Gsky Maryam tana daga murya in tana mgn, Allah yh qara basira

  • @RukayyaNura-bn9rm
    @RukayyaNura-bn9rm Před měsícem +10

    😂😂😂nikadai naga Abba mako

  • @gghh5594
    @gghh5594 Před měsícem +7

    Wow Masha Allah ❤️✅😊🎉❤

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

  • @MuhammadRabiu-s7m
    @MuhammadRabiu-s7m Před měsícem +4

    Gsky ana yiwa shari'ah taaddancin game da haihuwar masu cutai

  • @nurashehu-mh7mt
    @nurashehu-mh7mt Před měsícem +2

    Thank you very much aminu saira i wish you all the best in your life

  • @LawalidyashLawali
    @LawalidyashLawali Před měsícem +8

    ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYADINA MUHAMMADIN WASSALIM

    • @MUFTAH-10
      @MUFTAH-10 Před měsícem

      Don Allah Al ummar Annabi ku taimaka kuyi min subscribing ni yaro ne Don Allah

  • @almoustaphaalmou
    @almoustaphaalmou Před 15 dny

    Daouda Aïcha 😂❤😂😂😂😂🎉❤Daouda Aïcha 🎉🎉🎉🎉❤😂

    • @almoustaphaalmou
      @almoustaphaalmou Před 15 dny

      15:34 15:38 15:39 🎉😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂Daouda Aïcha Daouda Aïcha ❤😂😂🎉😂🎉❤😂🎉 16:28 16:30 16:31 16:31

  • @abassabasse
    @abassabasse Před měsícem +3

    Mun godé🎉 aminu saira❤

  • @komayutv2880
    @komayutv2880 Před měsícem +1

    Gsky wanda ya iya yahuta, wllh yauda gobe bah wasa bah Kai kana ganin yakubu kasan andaɗe ana harkannan! Wllh Yakubu Muhammed Duniya neh!👍✨️👈

  • @user-rv6pq9ud9y
    @user-rv6pq9ud9y Před měsícem +7

    Salaam alaikum allowed United

  • @uzairurabiu2775
    @uzairurabiu2775 Před měsícem +1

    Aminu Saira Dan Allah ka hada aure Mai nasara da Dr asiya

  • @YakubaSuleyman-ix4wh
    @YakubaSuleyman-ix4wh Před měsícem +6

    Allah ya karama annabi daraja amin ❤❤❤

  • @faizamuhammadumarumar5655
    @faizamuhammadumarumar5655 Před měsícem +1

    😂😂😂😂😂😂😂😂yaya mujaheed kawai katafi aikin soja

  • @ericprivatzouzoua3548
    @ericprivatzouzoua3548 Před měsícem +6

    لله سلام عليكم ورحمة الله وبركاتة صباح

  • @BachirBreaker-jk1vc
    @BachirBreaker-jk1vc Před měsícem +1

    Allah yakarawa Annabi daraja ✍️

  • @babanguida1052
    @babanguida1052 Před měsícem +3

    Mashallah barka hamdoulilah❤❤❤

  • @hadinkanhausawabenin8841
    @hadinkanhausawabenin8841 Před měsícem +2

    Aminu Saira, kada Allah ya sa ka mutu, domin ka dinga kawo mana LABARINA kowace sati. Allah ya ja zamaninka

  • @BanaHasa
    @BanaHasa Před měsícem +8

    Labarina Allah sakugamadalahiya

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 Před měsícem +1

    Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

  • @ATYNEOLIFETV-ht7nd
    @ATYNEOLIFETV-ht7nd Před měsícem +5

    Wallahi saira tallah tayi yawa

  • @user-mg8rz6ph1w
    @user-mg8rz6ph1w Před 29 dny +1

    I most drop my comment, as a regards and complements to you malam aminu saira. All your movies that detected it has no corrections, and any problem that you arise you solve it at the moment, in a right way with out prolonged. You deserve a best director, in fact you are the best director and you are the kannywood💯✔️