Mr.Babachir ya nuna takaicin yada muryar karya da a ka yi don tada fitina

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Mr.Babachir ya nuna takaicin yada muryar karya da a ka yi don tada fitina

Komentáře • 19

  • @musandjamena3104
    @musandjamena3104 Před 2 lety

    Allah sarki to meye ze amfanesu da yin hakan allah yabamu zaman lafya

  • @mustaphaisaabba1844
    @mustaphaisaabba1844 Před 2 lety

    Allah ya bamu Zaman lafy A nigeria
    😢amma wlh gaskiya daya ce is his voice
    Amma kawai ya tsorutane mu tsoron ya biyamu

    • @rabiumusausman9921
      @rabiumusausman9921 Před 2 lety

      Allahne kawai mafi sanin gaskiya, Allah yabamu ikon gane gaskiya kuma muyi amfani da it's.

  • @ramlatinasankinafisatawaal7055

    Shige Allah yatsinema ubanka

  • @Suleiman886
    @Suleiman886 Před 2 lety

    idan hardagasike kafadi allah yamaidamaka aniyarka allah yabimana hakimu tin aduniya kumamuna rokungamnatidatabincikeka

  • @muntakasulaiman4299
    @muntakasulaiman4299 Před 2 lety

    Allah shene masani

  • @abubakariya599
    @abubakariya599 Před 2 lety

    Allah yabaka hakuri

  • @ramlatinasankinafisatawaal7055

    Tsinanne Allah yatsine maka

  • @bmbtv8030
    @bmbtv8030 Před 2 lety

    Nice

  • @ramlatinasankinafisatawaal7055

    Karyane shine ubanshi ubanshi

  • @danjumausman8848
    @danjumausman8848 Před 2 lety

    Karya kake yi munafukin banza. Noma ba matsalar ka ba ce. In ka zo Kaduna da yardar Allah, sai mun yi maka abinda ya dace da kai. Allah wadaranka.

  • @user-ch7hw7fr8r
    @user-ch7hw7fr8r Před 2 lety

    Allah sarki kaji gaskiyar magana uban giji Allah yabi maka hakinka ,Allah kabamu shuwa gabanni nagari 🤲🙌🤦‍♂️

  • @ramlatinasankinafisatawaal7055

    Kai ubanka

  • @munzalimuhammad8837
    @munzalimuhammad8837 Před 2 lety

    I'm sorry munyi raddi d sunanka kuma munyine cikin rashin sani

  • @usmansaboisah9569
    @usmansaboisah9569 Před 2 lety

    To menene hujjar cewa muryarsa ce? Shikenan arna sunganomu. Mudai Muslimi an maida mu wasu kamar karnuka, da an takulemu sai haushi kawai. Yanzu kawane wawa zai shiga cikin daki yayi hadahaden sa, yace ai muryar wane ne ya zagi annabi, mukuma sai haushi.

  • @shuaibuibrahim9199
    @shuaibuibrahim9199 Před 2 lety

    Wanan senanne chiya fada Dan iska

    • @el-hikaya
      @el-hikaya  Před 2 lety

      Ba kyau zabga ashar da yi wa mutum sharri ko fadar magana ba tare da hujja ba