Gwamnan Kano ya bada umarni a hukunta jami'an da suka kashe masu Zanga-zanga

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 09. 2024

Komentáře • 9

  • @user-kq9og4eh8o
    @user-kq9og4eh8o Před měsícem +2

    Kada gomnati tabiya diyya takashe wadanda sukayi harbin kawai dama Allah yafada wandayakashe shima akasheshi

  • @MuhdAdamu-x9c
    @MuhdAdamu-x9c Před měsícem

    Allah yakauta andaukii raitamkar nakiyashii yanda suka kashe Suma aka sheku wlhy

  • @abubakarumaraliyu780
    @abubakarumaraliyu780 Před měsícem

    😢😢😢😢😢😢😢😢 harbi sai kace ba a kano ba

  • @umarabdulkadir-w5x
    @umarabdulkadir-w5x Před měsícem +1

    Allah ya taima ka maka Abba gida gida

  • @WazobiaKing
    @WazobiaKing Před měsícem

    Banzanye jami'an saro ga Yan ta'ada sun adabe jama'a bakutaba kaimusu farmakiba she al'uma

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk Před měsícem

    Allah wadarai da kisan bayin Allah
    Wanda akakashe batare da haqqiba.

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju Před měsícem

    Hakan yayi daidai hukuci shine ya dace da wa'anan azaliman yan sandar

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj Před měsícem

    Mai girma gomna ya biya diyya sannan a hukunta wadan da sukayi hakan