(HIRA DA ISUHU JANGO 2) MUGUN ASIRIN SHAGON MADA YAYI SANADIYYAR HAUKACEWAR NA DANTAGAYE

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024

Komentáře • 11

  • @user-jp8lw9gf7l
    @user-jp8lw9gf7l Před měsícem

    Al ameen sokoto wai ina Nura dan karami shima fa yayi dambe sosai

  • @user-mc8kj9jp5l
    @user-mc8kj9jp5l Před měsícem

    Aslm alameen barkada warhaka gaskiya inamatukar San shirinka Allah yakara basira da tsuwa kuma dan Allah yazanyi nasamu wanga waka dakasaka farkon shirinka wlh inamatukan sonta

  • @sufiyanualament7166
    @sufiyanualament7166 Před měsícem

    Maganar da yusuf jango yayi ta tabbatar da abunda shagon mada yafadi cewa shagon Dan tagaye cewa akwai asiri ga shagon danta gaye

  • @YakubuHamza-uh1fc
    @YakubuHamza-uh1fc Před měsícem +1

    Salam, Al amin,
    A Gaskiya nayi tunanin zakiyima Jango maganar Bahagon dutsen mari, saboda ysfada da bakinshi bashi da gwani kamarshi. Amma gaskiya mun biyoka bashi next time. Muna godiya da dawainiya da kokari, Allah yakara basira da daukaka

  • @harounaidrissabgdtv6798
    @harounaidrissabgdtv6798 Před měsícem +1

    Ma sha allah tabarakal rahaman gaskiya nidai wallahi acikin duk en dambe banaso akashe bahagon Ali kawoji bana san gani bana san ji sako daga kasar Libya Tripoli 🇱🇾?

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su Před měsícem

    Ma Sha Allah
    Wakar tayi daɗi sosai
    Allah ya kawo shi Kano state lfy

  • @ahmadouhamisou30
    @ahmadouhamisou30 Před měsícem

    😢😢😢

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 Před měsícem

    Sannu da kokari al Ameeeen

  • @SagirAbdullahi-r9b
    @SagirAbdullahi-r9b Před měsícem

    Shima shagon madan ai gashinan ba hankali ne dashi ba km a bashida komae haka km zaimutu wulakance

  • @user-cf3eg9eb6x
    @user-cf3eg9eb6x Před měsícem

    Allah yajikan musulmi