Komentáře •

  • @fadimamuhammadudaura7056
    @fadimamuhammadudaura7056 Před 4 lety +1

    Allah jiqan Musa dan kwairo kajiqan Bashar mai Daura

  • @ibrahimlawanrogo1103
    @ibrahimlawanrogo1103 Před 5 lety +2

    Allah ya ji kan maza, ameen!!!! Muna godiya!!! Mal Salisu Umar, Allah ya ska maka da alkhairi, ameen. Mu 'yan shekara 50+ muna begen irin wadannan wakokin da suke tuna mana kyawawan al'adun mu wanda Rediyon Kaduna ta yada mana lokacin muna kananan yara kuma muka tashi da su. Allah ya gafartawa su Sardauna Sir Ahmadu Bello, ya gafarta masa, ya saka masa da gidan Ajannah, ameen!!. Irin wadannan wakokin suna ci gaba da nishadantar da mu. Haba, jiya ba yau ba!!! Amman yanzu 'yan kida da "guitar", da "piano" da sauran baragada sun cika mana kasa!! Shin me yasa?? Neman kudi kawai!!!

  • @abdullahibawa281
    @abdullahibawa281 Před 6 lety +1

    that's a beautiful memory from Hausa old school.

  • @carorj9080
    @carorj9080 Před 7 lety +5

    such is life.......Allah yajikan maza...Kurna, Kwairo, Daudu, Zakin murya........AMIN

  • @yarharamaini167
    @yarharamaini167 Před 6 lety

    Munyi murnar wannan ci gaba da aka samu na raya aladun hausawa ta hanyar mawakanmu masu basira.
    Allah ya jikan su ,ku kuma Allah ya yi muku albarka.

  • @salisuharuna7224
    @salisuharuna7224 Před 4 lety +1

    Allah sarki

  • @abdulazizmusa4816
    @abdulazizmusa4816 Před 5 lety +3

    The legendary Dan kwairo! Rest in peace 😭😭😭

  • @shehubayero4321
    @shehubayero4321 Před 2 lety

    Allah ya jikan Bashar mai Daura.

  • @harunamaitala8610
    @harunamaitala8610 Před 7 lety +1

    dan Allah a samana wakar maidamar yaki dan hassan

  • @garbagarba6968
    @garbagarba6968 Před 7 lety +2

    ameen

  • @yusufmohammed45
    @yusufmohammed45 Před 7 lety +3

    Ina cigiyar video Saidu Faru

  • @sirkashimibrahim2996
    @sirkashimibrahim2996 Před 7 lety

    Allah Ya jiqan MAZA ameeen

  • @salisurabiu9189
    @salisurabiu9189 Před 4 lety

    Good work

  • @user-jn3li3xs2z
    @user-jn3li3xs2z Před 5 lety +1

    Allah yaji qanrai ameen

  • @garbamaisule7501
    @garbamaisule7501 Před 5 lety

    Allah yaji kani mazan jiya

  • @binshehuusman7874
    @binshehuusman7874 Před 2 lety

    1234&usuman

  • @mustaphaadam9919
    @mustaphaadam9919 Před 5 lety

    Ya i

    • @asaskawater9905
      @asaskawater9905 Před 4 lety

      Allah ya jikan mazan jiya Allah ya jikan sarkin daura

  • @UMARADAMUALIYU-pz6ps
    @UMARADAMUALIYU-pz6ps Před 9 měsíci

    Allah yajikanmaza