LABARINA SEASON 9 EPISODE 1

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 2. 05. 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV CZcams Channel:
    " / @sairamovies
    --
  • Krátké a kreslené filmy

Komentáře • 1,9K

  • @malamansunnahtv8946
    @malamansunnahtv8946 Před 21 dnem +385

    Duk mai neman arziki,Aure,Gida, Mota, Aikin hajji, Umrah, Makaranta, Haihuwa, Aiki, Allah ya bashi alfarman annabi Muhammad ❤

  • @masaudushehu2426
    @masaudushehu2426 Před 21 dnem +347

    Mai Kaunar Muhammadu Rasulilahi Yayi Min Lake

  • @abdussamadharuna2671
    @abdussamadharuna2671 Před 21 dnem +257

    Nimadai ayimin liking saboda saboda Dan amina❤❤❤

  • @Bazamfaraonlinetv
    @Bazamfaraonlinetv Před 21 dnem +287

    Mai kaunar annabi muhammadu sallahu alaihi wasalam yayi man liking

    • @Bazamfaraonlinetv
      @Bazamfaraonlinetv Před 19 dny +1

      MASHA Allah

    • @hafizmuhammadalhajiraji152
      @hafizmuhammadalhajiraji152 Před 17 dny +1

      صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين صلى الله عليه و على ءاله وصحبه اجمعين

  • @latifalatifaadam7080
    @latifalatifaadam7080 Před 21 dnem +135

    mai kaunar annabi yamin like ❤❤

  • @MANUNIYA_TV
    @MANUNIYA_TV Před 21 dnem +424

    Mai ƙaunar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama 🥰😘😘🥰 yayi min like 👍

  • @user-zr6bd7nb8n
    @user-zr6bd7nb8n Před 21 dnem +403

    Duk mai kwana annabi Mahamadou (s a w) ya min like

  • @jamseebabyjamseebaby7966
    @jamseebabyjamseebaby7966 Před 20 dny +39

    Waye Idan Yana Kallo Yake karanta comment Kamar ni 😂 one love Labarina ❤

  • @FarukShuibu
    @FarukShuibu Před 21 dnem +472

    Duk Mai Neman Arziƙi, Aure, Gida, Mota, Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuwa, Aiki, Allah Kabashi Alfarma Annabi Muhammad❣️

  • @IdrissaYasmina
    @IdrissaYasmina Před 21 dnem +597

    Mei kaunar annabi ya min like

  • @UmarMusa9
    @UmarMusa9 Před 20 dny +47

    Kyauta
    Adalci
    mutunci
    Fara a
    Sai Muhammad S A W
    Allah yakara annabi daraja

  • @aishabukar8720
    @aishabukar8720 Před 20 dny +41

    Son kudi irin na jamila mugun ciwo ne wato bazata saduda ba💔maryam and Al'amin i love the love part😍maman maryam thumbs up👍nikam banason wajen danjuma da goggo ko kadan😢

    • @user-lg7pp7nk5l
      @user-lg7pp7nk5l Před 20 dny +3

      Ashe bani kadae bace ae tare wajen nayi sbd haushi suke bani mussmn dan juma

    • @aishabukar8720
      @aishabukar8720 Před 20 dny +4

      @@user-lg7pp7nk5l nima tarewa nakeyi
      Inda yazo yanata ihu kaman nashiga namishi duka😂

    • @barakailiya2569
      @barakailiya2569 Před 12 dny

      😂😂😂😂

  • @adamssodiq2234
    @adamssodiq2234 Před 21 dnem +327

    Mai kaunar manzon Allah ya mun like 😋😋😋

  • @FatimaAlhBukar
    @FatimaAlhBukar Před 21 dnem +96

    Allahu Akbar I always watch dis film with my mum but yau gashi ina gani banda ita Allah yajaddadawa mahsifiyata rahama😭😭😭😭😭😭😭😭she just left us😭😭😭😭😭

  • @IlhamMamaneBachir
    @IlhamMamaneBachir Před 20 dny +37

    Mai kaunar annabi s.a.w yamin like❤

  • @ahmedwazeery7715
    @ahmedwazeery7715 Před 21 dnem +37

    Allah ya kara mana kaunar annabi s.a.w❤❤❤

  • @hauwiss174
    @hauwiss174 Před 21 dnem +180

    Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems) And don't forget to send salawat upon our lovely ❤😍prophet Muhammad (SAW)
    JUMMAT MUBARAK 📿🕌🤗

  • @AbdouAbdoulKarim
    @AbdouAbdoulKarim Před 21 dnem +72

    Gaskiya films din yayi dadi sosai sako zuwa ga lawan da faruk gaskiya mutanan kirki ne ina fatan har a zahiri ku kasan ce hakan dan Allah 🎉🎉🎉😢❤❤🎉🎉😊😮

  • @YusufDayyabu-ro9td
    @YusufDayyabu-ro9td Před 20 dny +13

    Me kaunar annabi yaimin like please guys

  • @humairadubai-gh1ji
    @humairadubai-gh1ji Před 20 dny +16

    Allah sarki Allah ya kara daukaka dukka jarumai Kuna kokari Nima nace ba Mai kaunar Muhammadur rasulillah yaimin like ❤❤❤❤❤❤

  • @ibrahimaliyu7882
    @ibrahimaliyu7882 Před 21 dnem +58

    Allah ya karawa annabi daraja amin🙏🙏🙏

  • @zainabnagoma8866
    @zainabnagoma8866 Před 20 dny +9

    I love Nura acting wlhy kamar dagaske gashi ya iya magana kamar da gaske❤🙏🏽

  • @user-tr8fz6kl4n
    @user-tr8fz6kl4n Před 21 dnem +36

    Assalamun alaikum barka da warahaka da fantan Ku na cikin koshin lafiya, Allah ya taimaka ya Kara daukaka da hazzaka da basira don darajar annnabi Muhammadu saw ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @HauwaBabaji-fk9yq
    @HauwaBabaji-fk9yq Před 20 dny +12

    Nimadai aiming liking saboda saboda Dan amina ❤❤❤❤❤❤❤🎉

  • @doromedia1089
    @doromedia1089 Před 21 dnem +24

    Mai son manzon Allah yayi mini subscribe

  • @ZakariyaMahaiminu
    @ZakariyaMahaiminu Před 21 dnem +29

    Mai kamnar annabi yayi lakin

  • @algoniaboubakar293
    @algoniaboubakar293 Před 20 dny +12

    صلوا على النبي الكريم

  • @Lawalimamane-ss7cf
    @Lawalimamane-ss7cf Před 20 dny +29

    Mai kaunar allah da manzan sa da alamine yayi like❤🎉

  • @housseiniassoumane8572
    @housseiniassoumane8572 Před 21 dnem +28

    Gaskiya Malam Aminu kai duniya ne Allah ya kara basira da tsawon kwana. Na tausaya wa Maryam matuƙa. Tayi nadama sosai😢

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 Před 21 dnem +39

    Abinda Yafi Burgeni💜💚💛
    A Wannan Film din Shine: Yadda Al-amin Yake Raba Kyatutuka ga Yaran Aikin sa da Abokan sa Kudi da Gidaje
    Allah Ya ba ikon yi a Zahiri😱
    Gashi Abin A Film ne Amma Yana Sani Farin Ciki Ji nake kamar a Gaske

  • @HachimouSalifou
    @HachimouSalifou Před 20 dny +7

    Allah ya karra mouna son annabi mouhamadou S A W

  • @user-ig3xx4yv5f
    @user-ig3xx4yv5f Před 20 dny +6

    Me kaunar annabi Muhammad S a w yamun like ❤

  • @IlhamMamaneBachir
    @IlhamMamaneBachir Před 20 dny +8

    Mai kaunar annabi s.a.w yamin like❤🎉

  • @mohammedaliyumohammed8420
    @mohammedaliyumohammed8420 Před 20 dny +20

    Karo na na farko tunda na fara kallon LABARI NA da ya kare ah daidai lokacin da ya dace ❤ sai dai godiyan uban’giji da kuma fatan (ALLAH ya amshi ibadun mu ALLAH ya sa munyi Ramadana ah sa’a AMEEN🙏)
    Wallahi saida nayi tsammnin shirin labari na zai kare completely 😅🎉❤ SAIRA MOVIE 🎦

    • @BLAKOOQ
      @BLAKOOQ Před 9 dny

      ❤️❤️🙏💕

  • @rahmatforreal4276
    @rahmatforreal4276 Před 20 dny +7

    It would be great for us non hausa speakers if this program was translated 😢😢😢

  • @lisalandy100
    @lisalandy100 Před 20 dny +7

    JAMILA BA TA DA NIYYAR CANJAWA ALLAH UBANGIJI YA SHIRYETA

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq Před 21 dnem +55

    Alhmdllh Masha allah watching from Algeria 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇩🇿

  • @HamzataTounaouPeulh
    @HamzataTounaouPeulh Před 21 dnem +21

    Maman Mariam Yana kama da maman i love you maman wlh ganinka ya sani soukouni🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @InnocentArcade-pj1wc
    @InnocentArcade-pj1wc Před 19 dny +3

    Wae wake shirya musu magaganun fada nr kam?? gsky films din nan qarshe ne masha Allah❤❤❤

  • @AbubakarSalmanu-ul4in
    @AbubakarSalmanu-ul4in Před 21 dnem +27

    Allah mungodemaka haka zalika Mln Aminu saira Allah y saka da alkhairi Allah y kara basira

  • @Sir_Dynamic
    @Sir_Dynamic Před 21 dnem +206

    We all deserve to marry a woman that her mother is like Maryam’s. Such a righteous and disciplined woman.

  • @aliuadamson4819
    @aliuadamson4819 Před 19 dny +2

    Ina jindadin film dinna. Dan darajan annabi mohammadu aimin like

  • @user-by8cf7wp7e
    @user-by8cf7wp7e Před 20 dny +8

    Masha Allah gaskiya shirin labarina yayi dadi sosai Amma darakta karfa kabar jamila tabisu domin naga alamar tuban muzuru tayi😂😂😂😂😂😂babu Allah Aranta😂😂Allah yakarama basira aminu saira❤❤❤❤fatan alkairi

  • @JamiluAbdullahisakijiki-kq2wz

    A gaskiya munajin dadin kasancewa daku saidai tallar tayi yawa Allah yakara basira

  • @AbubakarMuhammadIbrahim-ys2hg

    Alhamdulillah watching from abj Nigeria

  • @abubakaryawale4159
    @abubakaryawale4159 Před 20 dny +8

    Allah ka ha damu da masoyanmu duniya da lahira, kasamana qaunar annabi Muhammad Rasulillahi S,A,W.

  • @user-bl2zk8ou4h
    @user-bl2zk8ou4h Před 20 dny +4

    Masha allah omg🔥🔥🔥🔥🔥🇳🇬

  • @Shuaibu_failah
    @Shuaibu_failah Před 21 dnem +18

    GOOD JOB MAIGIDA MLN AMINU SAIRA
    ALLAH YAKARA DAUKAKA DA BASIRA MLN MUNA GODIYA

  • @musaadamkoko108
    @musaadamkoko108 Před 21 dnem +55

    Masha Allah
    Mlm Aminu saira barkan ku da dawowa hutun watan ramadan da fatan Allah ya kar6a muna ibadun mu, kma yasa agama wannan season 9 din da za'afa shima akareshi lpia ameeeen 🤲🙏💪❤💖🎉

  • @dixssarictvsadiqabubakar270

    Umma dan allah ki bashi hakuri ku ta biyu yai dani 😭😭😭😭😭😭

  • @user-ep3fr2mr1f
    @user-ep3fr2mr1f Před 20 dny +5

    Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬♥️🌷💯💯❤❤❤❤

  • @gounakatv4383
    @gounakatv4383 Před 21 dnem +29

    Allah ya sa ba karya ne ba

  • @user-ds7mr7ll6g
    @user-ds7mr7ll6g Před 21 dnem +12

    Mei kaunar annab ya yime laki

  • @user-ij8be4rp8m
    @user-ij8be4rp8m Před 20 dny +8

    Walahi Maryam bakida imani datada tausiy 😊😊😊

  • @suwaibaahmad7335
    @suwaibaahmad7335 Před 20 dny +6

    Menene ake shirin yi kamar anaso a cire mai nasara a labarina kuma 🥺Malam dan Allah kada ya mutu 🙏

  • @HABIB_NA_ANNABI
    @HABIB_NA_ANNABI Před 21 dnem +9

    Muna maraba da dawowa babban mai gida Director Aminu saira ❤ watching from Niger 🇳🇪🇳🇪✌️

  • @OusmanSani-en3sx
    @OusmanSani-en3sx Před 21 dnem +29

    Masha Allah Allah kara basira maigida aminu

  • @aminumohammed5182
    @aminumohammed5182 Před 21 dnem +9

    Masha Allah Allh Kara basira malam Aminu Saira

  • @user-kc4wi3rt9g
    @user-kc4wi3rt9g Před 21 dnem +5

    Watching from Accra Ghana 🇬🇭 Masha Allah
    Allah ya kara basira Mallam saira

  • @mamanesanimahamadou859
    @mamanesanimahamadou859 Před 21 dnem +14

    Masha allah malam aminu sairah

  • @hauwauwaisu6034
    @hauwauwaisu6034 Před 21 dnem +8

    Alhmdulillah mundawo lfy Kuma film yayi kyau mutuka Allah yakara basirah
    Wallahi for me ayanzu banda Adamu wlh sai Sadiq sani Sadiq he's roles are super real bravo 🎉

  • @abdulhadiabubakar6954
    @abdulhadiabubakar6954 Před 21 dnem +6

    Gasky lawan da faruq suna burgeni sbd gaskyar su

  • @Abdulfundz11
    @Abdulfundz11 Před 20 dny +14

    Mai kaunar anabi ya min likes

  • @AmiraLawalDangambobo
    @AmiraLawalDangambobo Před 21 dnem +16

    Allah ya kara basira Ameen ❤

  • @MohamedTaherSani
    @MohamedTaherSani Před 21 dnem +8

    La meilleure série est de retour

  • @HappyBilliards-lz5mi
    @HappyBilliards-lz5mi Před 20 dny +3

    Allah ya Barmu da kaunar Annabi Muhammad S,A,W

  • @user-vb5cm7op3k
    @user-vb5cm7op3k Před 21 dnem +6

    Watching from the Seat of the Caliphate, SAKKWATO.

  • @salisualhassan2174
    @salisualhassan2174 Před 21 dnem +17

    Masha Allah Allah yayi albarka

  • @user-qi6iu4zy9u
    @user-qi6iu4zy9u Před 18 dny +3

    Kawu danjuma Amin su yaya rabene

  • @delpachabdel9469
    @delpachabdel9469 Před 21 dnem +3

    Macha Allah ❤🎉😊

  • @Sageer_Fatahi44
    @Sageer_Fatahi44 Před 21 dnem +10

    Ga Kyau Ga Ma Ana Ga Fadakarwa Kai Masha Allah

  • @issoufouhsn7653
    @issoufouhsn7653 Před 21 dnem +14

    A😂😂Aminu saira Aminu saira Allah ya kara basira dadauka

    • @SherifNajat
      @SherifNajat Před 20 dny

      Macha hallah ❤️ 💔 ♥️ 💖 😍 ✨️ ❤️ 💔 ♥️

    • @muhdimran6617
      @muhdimran6617 Před 19 dny

      Ameen Fa Ae Wannan Series Babu Kaman Shi In All Series Forever And Ever 🙌🙌❤️💯💯

  • @baffaumarakwa1273
    @baffaumarakwa1273 Před 20 dny +9

    Be kamata a dinga ihu akusa da mara lafiya ba

  • @IssifouIsmail
    @IssifouIsmail Před 20 dny +4

    ما شاء الله بارك الله فيه

  • @aminumuhammad8663
    @aminumuhammad8663 Před 21 dnem +15

    Mashaa Allaah ❤❤

  • @YahyaYDorayi
    @YahyaYDorayi Před 21 dnem +30

    Allah ya kara dau kaka labarina ❤

  • @mousachamsadine9907
    @mousachamsadine9907 Před 20 dny +5

    Ya allah ina rokonka da kyawawan sunayenka tsarkaka guda 99 da tara.
    Duk wa 'anda iyayenshi suke raye allah ya bashi ikon kyatata musu .
    Wa'anda nashi suka rasu allah ya jikansu yassa aljannace makomarsu.
    Me kaunar annabi yace amin sannan yamin like

  • @AminaLawal-hu4gj
    @AminaLawal-hu4gj Před 20 dny +6

    Allahumma salli ala Muhammadu wa,ala Ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa'ala Ali Ibrahim fal alamina innaka hamidan maji❤❤❤

  • @AdamouFati-jt4vg
    @AdamouFati-jt4vg Před 21 dnem +7

    Macha allah barka ku da dawowa kouna birguemu Allah kara bassira

  • @MOHAMMEDABUBAKAR-xx5lw
    @MOHAMMEDABUBAKAR-xx5lw Před 21 dnem +17

    Muna maraba da dawowa the best director Muna yinka sosai

  • @faridaabdou2099
    @faridaabdou2099 Před 20 dny +4

    Gaskia doctor is best ya iya action saidai faruq ya fiye zakiwa kan Jamila da lawal

  • @michaelcosmas8833
    @michaelcosmas8833 Před 20 dny +2

    Auwal is my guy,I love his stand and his response. As for Maryam,she is overplaying her role

  • @OmarFarooq-zz9rt
    @OmarFarooq-zz9rt Před 21 dnem +8

    Best director 💓💓

  • @Sunday7lm
    @Sunday7lm Před 21 dnem +13

    Welcome back Mal Aminu Saira Allah ya kara basira duk wanda yana tare da Mal Aminu Saira ina gaidaku❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 12 dny +2

    Macha Allah ❤❤

  • @muhammadauwal8765
    @muhammadauwal8765 Před 20 dny +1

    Masha allah

  • @user-xc2rd4xu4e
    @user-xc2rd4xu4e Před 21 dnem +6

    Muna maka fatan alkhairi
    Kaje huta a watan Ramadan wlh munji dd sosai,
    Kabar mu munyi ibada cikin koshin lafiya

  • @AminuIdris-yy9xe
    @AminuIdris-yy9xe Před 21 dnem +12

    Munama daractor fatan alheri da dawowa fatandai komai yacikachipp

  • @user-xj1ko5nd8c
    @user-xj1ko5nd8c Před 21 dnem +3

    Masha Allah 😊

  • @SulaimanIdris-om2uh
    @SulaimanIdris-om2uh Před 20 dny +2

    I really appreciated with what maryam's mother did & hope Maryam will change & make her husband happy all the time.

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 Před 21 dnem +29

    Muna maraba dadawo babban Director

  • @user-ew1zc5pf4g
    @user-ew1zc5pf4g Před 21 dnem +10

    Alhamdulillah 🤭🤭🤭

  • @maryamabubakar4028
    @maryamabubakar4028 Před 20 dny +2

    Masha’a Allah Aminu saira ka burgeni Allah ya saka da alkhairi
    Abu yayi kyau yadda ka nuna karfin ayar Allah a wurin da Maryam ke yiwa A’amin addu’a ya farka
    Allah ya karawa musulunci daukaka

  • @officialSalisouMohammed6577

    Masha Allah Moves Saira Aminu gaskiya kai makorane jinjina agareka 🎉

  • @gghh5594
    @gghh5594 Před 21 dnem +9

    Masha Allah ❤️✅😊

  • @sageersaniahmad5337
    @sageersaniahmad5337 Před 21 dnem +5

    Barka da dawowa,saira movie my best series

  • @Seidoubakayoko-bc3zo
    @Seidoubakayoko-bc3zo Před 21 dnem +6

    Aminu saira good ❤❤❤

  • @sufisadisu
    @sufisadisu Před 20 dny +2

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.

  • @RealKingMoha
    @RealKingMoha Před 21 dnem +9

    "Farouq, wallahi... ban san me MD ya gani a jikin yarinyar nan ba" 😂💔

  • @MissSamsung-yv2mt
    @MissSamsung-yv2mt Před 21 dnem +4

    Wow Masha Allah alhamdulillah ❤❤❤❤❤minagodiya 😊😊❤️❤️❤️❤️aminu saira ❤❤❤🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏