Shayk Bn Usman Yayi Cikakkyan Bayani Kan Fatawar Prof Maqari Yanzu-yanzu Kan Halaccin Zina Locacin y

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Al Jaweer TV
    #Aljaweertv #Aljaweer #Alja #hausa

Komentáře • 15

  • @AuwalMusa-lb2pq
    @AuwalMusa-lb2pq Před 3 měsíci

    Masha Allah

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 Před 6 měsíci

    Amin

  • @shuaibumohammad4155
    @shuaibumohammad4155 Před 6 měsíci

    Allah ya saka da alhairi

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 Před 7 měsíci

    ma Sha allah ♥️

  • @rabiatyakubu1271
    @rabiatyakubu1271 Před 7 měsíci

    Alhamdullilah 🙏 KUNfaya KUN

  • @MrNoor-kt9ro
    @MrNoor-kt9ro Před 6 měsíci

    حفظك الله يا شيخ واطال في عمرك ❤

  • @jamllusrki
    @jamllusrki Před 6 měsíci

    Maha allha

  • @shafiufaisal7674
    @shafiufaisal7674 Před 6 měsíci

    Social media kafan yada sharri da husuma tsakanin malamai, kaf a maganan malam ba inda yayi tsokaci gameda maganr Prof.Maqary,

  • @musaibrahim2349
    @musaibrahim2349 Před 7 měsíci

    Makari makaryacine dan iskane

    • @ibrahimmuazu2623
      @ibrahimmuazu2623 Před 7 měsíci

      Ubanka ne makairaya ba maulana ba

    • @reallzaiduu7695
      @reallzaiduu7695 Před 7 měsíci

      dayake kai ba akoyama tarbiyaba shiyasa

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 Před 7 měsíci

      Ayyah wannan kuskurene bal ma zunubi ne babba ka zagi malami. Tabbas kasan Prof. Maqari malami ne tabbatacce. Kuma daraja da Qimar malami a al'umma yafi na kowa. Dan Allah abokina mu Guji aibata malumma ko da ba bangaren mu daya dasu ta fannin Aqeedah ba. Ni ma Salafiyyanci nake bi Amman zagin malamai na wasu Bangaren baya cikin Aqeedah mu. Yin raddi na ilimi Mai cike da Ayoyi da hadisai shine akeyi Amma ba zage-zage ba. Hausawa suka ce Mai abun fada baya fada.
      Allah ya kara Qima da daraja ga mana malaman mu na musulunci Baki daya. Amin

    • @msulaimanmuhammadmsulaiman9819
      @msulaimanmuhammadmsulaiman9819 Před 6 měsíci

      Allah sarki...Amma sai dai Prof Allah yy masa baiwar da kai da mahaifin ka wataqila har ku koma da Allah baza ku kaiba. A daure a boye hassada kawai , nagaba yy gaba