2024MTN ya rufe ofisoshinsa a faɗin Najeriya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 7. 09. 2024

Komentáře • 14

  • @JaafarUsman-o8o
    @JaafarUsman-o8o Před měsícem +5

    Kan batun siyar da shinkafa a farashi mai rahusa, ya kamata hukumomin Nigeria su sa ido kan bata garin ma'aikatan daka iya karkatar da shinkafar zuwa ga gurbatattun yan kasuwa masu kashe kasa da son zuciyarsu.

  • @AbdurahamanHalilu
    @AbdurahamanHalilu Před měsícem

    Adawoda tallafin manfetur shine mafi mahimmanci

  • @IbrahimAbduollahi
    @IbrahimAbduollahi Před měsícem +2

    Dan Allah BBC mi enmajalisa sukae wajae

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 Před měsícem

    Wallahi mal. Wannan fargar jaji ce sukayi,kuma sun makara,daga baya kenan!!!

  • @MohSalah-t7e
    @MohSalah-t7e Před měsícem +1

    Damuwan mu maineh yasauka kawai😅😅😅😅😅😅

  • @SalisuAlasan-o8f
    @SalisuAlasan-o8f Před měsícem

    Karya ne

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Před měsícem

    Toh Allah sa wannan shinkafar daake son sayarwa da ragowa takai gundayadace

  • @user-ed1in6cz8i
    @user-ed1in6cz8i Před měsícem

    bashi bane bukatanmu amayda tallafiny

  • @moussaalkassoum-tn1rz
    @moussaalkassoum-tn1rz Před měsícem +1

    Allah ya kawo kwanciya hankali ga kasashen musulmi Amin

  • @sadiyausman-s9o
    @sadiyausman-s9o Před měsícem

    Irin wannan tallafin wallahi wasu har ayi agama basusan anyiba,basumasan inazasu susiyaba,don Koda akace anbada shinkafa wancen lokacin mucikin birni muke ko labari bamujiba bare musamu,kawai amaida tallafin manfetur shine kawai mafita don kowa yasamu sauki. Amma

  • @user-bt7dq6bs6m
    @user-bt7dq6bs6m Před měsícem

    Aturasu yansanda da sojojin Nigeria adajin zamfara da Katsina da sauran inda rashin tsaro yake bawajen Yan zan zanga don munsa fitowa zanga zanga mukam

  • @abdullahimohammed2784
    @abdullahimohammed2784 Před měsícem

    Ina shinkafar zata wadata har ta kai ga talakkan da ke dubban daruruwan garuruwa da kauyuka?.
    Shugaba Tinubu ya maido ma yan' nigeria da tallafin petur kawai.

  • @shehuaminu6137
    @shehuaminu6137 Před měsícem

    Duk karyane kukefada saimunyi zanga zanga