Wannan ce ta rera waƙar fim ɗin Rariya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 10. 09. 2024
  • Hairat Abdullahi shahararriyar waƙiyar Hausa ce wadda ta rera waƙa a fina-finan Hausa kamar Rariya da Mansoor da sauransu.
    Ta bayyana mana babban ƙalubalen sana'ar rera wa ƙa da kuma babban burinta zuwa gaba.

Komentáře • 61