Illar Bokaye A Cikin Al'umma | Mal. Aminu Ibrahim Daurawa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Laccar garin cotonou mai taken illar okaye cikin al'umma

Komentáře • 79

  • @AminatuUsman-ok7ig
    @AminatuUsman-ok7ig Před 5 měsíci +3

    Illar Bokaye cikin Al'Ummar Qasan Nan da Yawa Allah SWT Ya Shiryadda al'ummaran BayinSa Aameen

  • @adobsaleh6731
    @adobsaleh6731 Před rokem +1

    Masha Allah malam Allah ya saka DA alkairi.

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 Před 16 dny

    Dole muga bala'i a duniyarnan kan aje lahira idan baa tuba ba
    Allah ma yana haquri damu amma sa6on ye yawa. Allah mun tuba kada ka kamamu da lefin wawayan cikinmu Amin

  • @AminatuUsman-ok7ig
    @AminatuUsman-ok7ig Před 5 měsíci +1

    Allah Ya sa mu dace Aameen

  • @AminatuUsman-ok7ig
    @AminatuUsman-ok7ig Před 5 měsíci

    Ya Allah SWT Kara Mana Imani Mai Dorewa Aameen

  • @musayusufmusa4957
    @musayusufmusa4957 Před rokem +1

    Masha Allah, Allah ka tsaremu ka tsare imanin mu, sannan malam Ina Neman taimakon addu a gareku game da kanena Wanda Ina kyautata tunanin sihiri akayi Masa a wurin kaswanshi malam a takaice dai kanena yakai shekara da kusn wata uku rabon shi da gida da Kuma wajen kasuwanshi wallahi malam sannan Kuma ga yawan cin bashi dayakeyi ya Kuma fita hayyacinsa gaba daya

  • @abassabdoulaye5257
    @abassabdoulaye5257 Před rokem +2

    Allah ya kare malan

  • @iawaliumar2655
    @iawaliumar2655 Před rokem +1

    Allah yasakawa malan da alkhairi.

  • @user-rc5cn1cq8h
    @user-rc5cn1cq8h Před rokem +1

    Allh y saka da a aljannah

  • @abubakarsulaimanadrar468

    Masha allah allah yasa mudace

  • @rashidalidu-yv8ux
    @rashidalidu-yv8ux Před 6 měsíci

    Maa Shaa Allah....jazaakallahu yaa Shaikh

  • @mohammedsaleahmed8365
    @mohammedsaleahmed8365 Před měsícem

    Allah ya saka da alkhairi mallam

  • @ibrahimsani9022
    @ibrahimsani9022 Před rokem +2

    Alhamdoulillah Macha Allah 🤲

  • @alfarosinarahama4761
    @alfarosinarahama4761 Před rokem +1

    Ya allah kabamu yaya masu albarka

  • @mohammedsaleahmed8365
    @mohammedsaleahmed8365 Před měsícem

    Masha Allah

  • @faridazubairu7371
    @faridazubairu7371 Před 8 měsíci

    Ameen 🤲🏻🤲🏻

  • @user-bu7hn2wr8w
    @user-bu7hn2wr8w Před 8 měsíci

    Ameen ya Allah

  • @user-rz7cd5bg2u
    @user-rz7cd5bg2u Před 15 dny

    Mâcha allah

  • @najahkabir3251
    @najahkabir3251 Před rokem

    Jazakumullahu khair

  • @NajibAlasan
    @NajibAlasan Před 4 měsíci +1

    Aeemn

  • @user-rc5cn1cq8h
    @user-rc5cn1cq8h Před rokem

    Mln Allah y saka da aljannah

  • @Musa-zb7kt
    @Musa-zb7kt Před rokem

    Allah yaqArawa

  • @ZubaidaUmar-gc5mr
    @ZubaidaUmar-gc5mr Před 2 měsíci +1

    Mungode malam 🙏🙏🙏

  • @fatigarbahassane1333
    @fatigarbahassane1333 Před 2 lety +2

    nous sommes vraiment contente de vous qu'Allah vous récompense qu'il vous protège qu'il vous accompagne

  • @umaribnyaqoub6437
    @umaribnyaqoub6437 Před 2 lety +1

    Allāh ka tsare mu da zuwa gidan Boka, Āmin yā Allāh.

  • @ameermuhammadlikee877

    Assalamu alaikum wa rahama tullah wa barka tuhu)Malam ina Cikin damuwa ina fama matsalar mastarabetion

  • @yahouzanafissatou5849
    @yahouzanafissatou5849 Před 2 lety

    Duniya ma tsoro take bani. ALLAH ya tsare mu.ameen ameen

  • @zubairuabdurahaman6016

    Allah ya saka da alkairi Allah ya biya ka da gidan alannah tul firdausi

  • @hassanamasoma6836
    @hassanamasoma6836 Před rokem

    #Allah yakaremu *da aikakata *laifi sabaninn hukunche*hukunchen musulunchi*ameen*summa*ameen

  • @sagirdanhajiya7178
    @sagirdanhajiya7178 Před 2 lety

    Allah yasaka da alkairi malam Allah yabamu ikon yin aiki da abunda mukaji Allah kashiryamu Allah yayi mana kyakykya wan qarshe

  • @ghdtic3336
    @ghdtic3336 Před 2 lety +1

    Masha allah S A W 🤲🤲🤲🤲😭

  • @illiassousaley3077
    @illiassousaley3077 Před 2 lety +1

    Allah yakarawa malam lafiya 🤲

  • @user-wh8ed9pm5h
    @user-wh8ed9pm5h Před 2 lety +4

    اللهم ارنا الحق حق ورزقنا اتباعه وأرنا الباطل باطل ورزقنا اجتنابه

  • @ibrahimabdullahi9714
    @ibrahimabdullahi9714 Před rokem

    Allah yaƙarawa malan lafiya Daga ibrahim naku

  • @soulemanbabaeya7629
    @soulemanbabaeya7629 Před rokem

    Masha Allah aminé ya Allah

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 Před 2 lety

    Muna godiya sosai Allah ya sakama mallam da albarka da Allah mallam lambar nakeso

  • @mariyamasoule1987
    @mariyamasoule1987 Před 2 lety

    Masha Allah jazakum Allahu khayran

  • @user-ws9ko8fj2w
    @user-ws9ko8fj2w Před rokem

    🤲🤲🤲

  • @zainabmuhammad8380
    @zainabmuhammad8380 Před 2 lety

    Allah yakareka malam ya Allah ka tsaremu Mana imaninmu

  • @farukualiyugwandu9968
    @farukualiyugwandu9968 Před 2 lety

    Masha Allah 🙏🙏🙏 Allah yatamake

  • @ayshatmuhammad3181
    @ayshatmuhammad3181 Před 2 lety

    Jazakallahu khair

  • @prince-rc5pv
    @prince-rc5pv Před rokem

    Ameen

  • @farafne-md
    @farafne-md Před 2 lety

    Alhamdoulilah alhamdoulilah macha Allah

  • @suleiumarabuabdulrahman6578

    Allah Ya saka da alkhaeri malam

  • @garbausman9917
    @garbausman9917 Před rokem

    Macah Allah 🤲🤲🤲🤲

  • @ramatumuhammed2372
    @ramatumuhammed2372 Před 2 lety

    Ameeeeeeen 🤲 ya rabi alamin 🙏

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 Před 2 lety

    جزاك الله خيرا

  • @fatimahadi8208
    @fatimahadi8208 Před 2 lety

    Allah ya shirya damou

  • @nazifiisah535
    @nazifiisah535 Před 2 lety

    S a w

  • @rukyruky8230
    @rukyruky8230 Před 2 lety +1

    May Allah forgive us All and have Mercy on Us All Ameen!!!!

  • @rukyruky8230
    @rukyruky8230 Před 2 lety +1

    May Allah bless you Malam and protect you

  • @sayyadidanalmajiri
    @sayyadidanalmajiri Před 2 lety

    SUBUHANALLAH 😢

  • @fhfdf7801
    @fhfdf7801 Před 2 lety

    السلام عليكم ورحمه الله وبركاته

  • @hadifati489
    @hadifati489 Před rokem

    Slm alaikoum warahmatoulahi wabarkatouhou dan allah lamba aminou nike so koda ta wahssp ne nida tambaya ina son mafita

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 16 dny

      Amma Aminu haka gatsal ba ko Mallam Aminu
      Ga number da sauran contact dinsa a screen din da suke waazi

  • @rukayamohammed5809
    @rukayamohammed5809 Před 2 lety

    Thanks 🤲🤲🇧🇴

  • @user-wh8ed9pm5h
    @user-wh8ed9pm5h Před 2 lety

    في حفظ الله ورعايته

  • @abounaz7012
    @abounaz7012 Před 2 lety

    S.A.W

  • @maliyawayusufari6803
    @maliyawayusufari6803 Před 2 lety

    Allah sakada alkhari mallam

  • @Ana-gq4qu
    @Ana-gq4qu Před 2 lety

    🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾❤️❤️❤️

  • @mukhtarisah4262
    @mukhtarisah4262 Před 11 měsíci

    MUBAMA.SIHÌRI.AM.MA.MUNANEMAN.TAIMAKON.ANNABI.MUHAMADU.

  • @zainababdulkarim2152
    @zainababdulkarim2152 Před 2 lety

    M Allah katsaremana imanimmu Amin

  • @aishatuaishatu876
    @aishatuaishatu876 Před 2 lety

    Aslm malam inadatabaya balefi sakafulangahi bakasaya dalefikobabu Allah ya temaka

  • @djamilalawali6311
    @djamilalawali6311 Před rokem

    Assalamu Alaikum 🤝 Malan Allah Ya qaramqka lfy Ya sakama da mafifici Alkhairi nsa tambayata iyace magan Akan jadisinda kemaga Akan Cewa Duk Matar da tarurmuqema mijinta fuska Allah Zai turmuqe fuskarta Acikin wutar jahannama shinwai koda yabata matarai Kuma iyace mai gaskiyar ? Mln Dan Allah inason inji amsar Wannan tambaya

  • @fatigarbahassane1333
    @fatigarbahassane1333 Před 2 lety

    Allah ya karey ku

  • @safeya8259
    @safeya8259 Před 2 lety

    Asslm inaiwa mlm fatan alkairi da addu,ar allah ya kara lfy da basira
    Wllh mlm yanzu nake sauraran wannan wa,azin naka ayau alhamas misalin karfe shabiyu saura mlm wllh
    Mlm koni maganar da nake maya yahan yafaru dani da wata kawata mlm mukaje gidan malamin meduba kai wllh mlm akwai abubuwa da yawa da yafaru wanda yace bazasu faruba kuma gashi duk sunfaru mlm zanso nasamu number ka malam Aminu daurawa dan allah mlm akwai wasu abayanai da nakeso nayimaka bayani dan wllh mlm ina bukatar taimakon allah da shawar warinka akan zaman aurena mlm dan allah mlm kabani number ka ta WhatsApp dan arufemin layina baya kira ba,akirana dan allah mlm dan darajar annabi Muhammad (S A W)😭😭😭wllh mlm inaso nabita daga cikin wannan matsalar dan samun da cewa ranar gobe kiyama macece ni mlm mairauni katai makeni mlm dan number da zansameka dan🙏🙏🙏 tsarkin sunayan allah .

  • @ummasulaiman6969
    @ummasulaiman6969 Před 11 měsíci

    Masha Allah

  • @muhammadmusa5214
    @muhammadmusa5214 Před 2 lety

    Allah yaganar damu

  • @ibrahim5644
    @ibrahim5644 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @samailarafa9451
    @samailarafa9451 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @mahamadboube6470
    @mahamadboube6470 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @aishamohammed3208
    @aishamohammed3208 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @ramatumuhammed2372
    @ramatumuhammed2372 Před 2 lety

    Masha Allah

  • @bilalabubakar3643
    @bilalabubakar3643 Před 2 lety

    Masha allah