Wow wow wow, what a amezing dance, superp costume👌. Video yapita clearly 🤯sosaipa. See golden voice 😮 wawoooo 🥰. May Almighty Allah guide nd protect 🤲 amen. Eid mabrouk 🤝. Again and again nyc video 👌
Assalamualaikum inama jarumina Shaibu Ahmed Abbas (lilin baba) da daukakin mutananan NORTH EAT RECORD barka da wannan lokacin sannan Ina neman wata alfarma agareku don Allah inaso abani wata dama domin yin wani sabon shirri Wanda yayai karanci a fadin Nigeria musamman ma arewa inaso aban cikeken dama domin aiwatar da wannan Shirin shiyasa nafara neman izinin ku kafin na fara wannan aikin don bana son naga nakarya dokan ku konayi abinda bai kamataba plc🙏 amin wannan alfarma
Bakarya Lilian Baba naga wannan Ina yinka 100%
Yarinya nidake kizoo mukulla soyayya 💞💞 baby yau ko gobe zamu zauna tare , nasaka ki araina, Babu zancen ware , 💞💞 cikin Raina duk kin zauna soyayya murike Amana 💞💞💞
Can't wait boss 🙇🙇
🔥🔥🔥👍💯
Allah yaja kwana Mai gida Allah yanunaman ranar biki lafiya
Ameen bro
Lilian baba ina godiya
Lili dan Allah kasaki wakar nan nokosafa
Insha Allahu, zuwa Monday
Love this song 😍😍🤩🤩🌟may you continue to grow higher and higher in sha Allah
Rerci
Aikin hauka adakin gumaka ma kuke tsabagen wanzar da barna da neman suna YA ALLAH Ka tsare mana imanin mu🙏🙏🙏
Amen
Wow, lilin baba to the world. Watching from ghana.
👍💯
Lili you are baddest when it the North music 🎶 i like that up up north keep it up hundreds 💯 👍 👏 😀 🙌 👌
👍💯🦅
@@LilinBaba1 thank you boss
Woooowww💃💃💃🤸🤸nice one Lili Allah yaqara fasaha da basira 🙏naso ace nice first din ganin wannan waqar 😞 Amman bkm 🙏🤸🤸💃💃🤍
Amen
Allah ya biya yayana❤❤
Kai lilin Baba banajin waka Amma wakanka na burgeni
Thank you
I no understand anything but this visuals dey burst my head ooo. I know the meaning of Yarinya sha
Thank you brother
Oga na Video yayi Allah yakara basira
Thanks
Masha Allah nice one ☝️🥰🥰 lilin Baba Na Ummi Rahab Allah yabarku tare 🙏🙏🙏
🙋
My favourite song 🎵 ❤
Lilin baba is way ahead of any hausa musician for
👍💯🦅
On top 🔝🎩 I am enjoying ur lyrics ☺️ always ☺️ lil ur amazing keep doing the good job ur fans here in Maiduguri Allah ya tsare
What a song!!!! What a music!!!
What a lyrics!!!!
Still the song hitting our hearts.
Wowed, Lilin Baba to the world, watching from UK
Appreciate bro 🙏
Wato Wakar nan tamin dadi Angon ummi Rahab. Ammafa Aisha tana....bakin ciki
🙏💯💯
Masha Allah..! Waqa tayi dadi 🙏🏻🥰🥰🥰🥰 More wins Boss
💯👍
I love ur song I swear ❤ 😍 💖
J'aime beaucoup cette chanson
🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️🇳🇬❤️
Can't believe I am here listening to Hausa song 😂not a fan but this is 🔥 unresistable
Great song. Was that Siyama the "lady dress gallantly in red! in "WUFF" MOVIE.. Well done. Nice
Masha Allah
Allah ya kaimu lokacin sakinta
👍🙏
This guy is changing things
Nice 👍 song 🎵 Allah ya qara basira❤❤
Thanks
Allah yatabbatar da so da Zaman lfy atsakanin da ummi rahaf 😀👍
👍💯
Nice mutumina, insha Allah akwai wata wakar da zamuyi tare soon
This song is ON TOP 100%
Rugci
Wvi'
I too like dis lili of a guy..he's too calm😍 ba shida busy body din sauran😉
😃😃😃
Masha Allah Masha Allah, Ango Ummi insha Allah 👍👍👍
🙋🙋🙋
C'est tellement merveilleux surtout la mélodie, Lilin baba t'es le meilleur, je suis fan
👍💯
Nice Sarki Mai Jiran Rahab Allah Ya Bada Xaman Lapia
😄😄😄
@@LilinBaba1 Thanks
God willing, this song is really great And Eid Mubarak 🕋🕌📿♥️
Appreciate bro
@@LilinBaba1 💙💯✊
lilin ummi❤😊
Kai Mai gida muna bayanka wakar yasamu baground sannan ka actor Allah yaqara basira
Thanks
الاغنيه مره جميله تستحق ما شاء الله اسطوري ليلنا بابا 🔥❤️ رغم اني لا اعرف ما الذي يقوله نفسها جميل
شغل تمام ماف كلام 🔥🔥🇸🇩🇸🇩🇸🇩
(Baby yow koo gobi ....🔥)always in my mind
🙋🏽🙋🏽🙋🏽
Big boy lilinbaba
👍
Allah ya kara basira Ango. I love you
We will take it to our Facebook messenger story to share. Beautiful video
Thank you brother
Lilinbaaa❤❤❤❤❤❤
Bon fa lili baba 💯💯🇳🇪🇳🇪ib niger
Allah ya ƙara basira my boss
Amen
Masha allah 🙏
Kamal🙏💯
Meye abun masha Allah anan
Masha Allah watching from Adamawa state may Allah increase your knowledge
🙏👍
Lilin baba 😇 l I love you too my ♥️😊😍
🙏
On Top...Top one ❤️🐐
🦁
To be honest Lili you the talented mucian in kaniwood Allah ya kara basira watching from south Africa ❤️💕💕💕🥰
Appreciate bro 🙏
Wahou super ❤️❤️❤️
i nayi ka💗👍🤛✍🇳🇪👆🙏
Allah yakara basira dan daraja chougaban halittou
Amen bro
New banger 👌 lit🔥🔥🔥
More talent🙏
👍🦅
I can’t wait ❤❤ 🎉 superb
Bro 4Life
@@LilinBaba1 can I get ur phone number bro ??
Sannu
Komai yaji a videon Masha Allah, barka da Sallah lilin Baba Allah ya kara basira
🙏🙏🙏
ما شاء الله أفضل فنان انت والله وين أمي رحاب
ASSALAMU ALAIKUM barka dasallah MACHA ALLAH gaskiya INAMUKUFATAN ALKAIRI NAKU BA BAN GA YU HARKULLUM KEMUKUFATAN ALKAIRI AHUTALAFIYA NAGODE
👍🙏💯
Wow gaskiya wakar tayi dadi sosai especially the beating.
🙏
Better one
👍
Can't stop listening.
Gaskiya waka tayi Allah yakara basira lilin baba
Amen
Nice video..
Amazing background.
Thanks
Je suis fan
😍 my big bro. Masha Allah. Num
👍🙏🙏
Gaski yane🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤛
Masha allah yayi
👍🙋💯
Wuta💣💣💣💣shake boom
🦅💯
Mafarkina watarana Allah yakara basira
🙏🙏🙏
@@LilinBaba1 inason inyi waka
Lovely song with wonderful message
🙏🙏🙏
@@LilinBaba1 explique mw
Aha emana yayi Allah yatsare
Amen bro
Mai gida na Allah yakara daukaka video nan yayi wlh
Amen
Best Arewa video of the year
👍💯
Fire 🔥🔥🔥🔥 lilin baba barka da sallah
💯🙏👍
Lili with ummi rahab to gether for ever, by your boy A sani uss from benin
Lilin baba nine masoyyinka daga gombe fattan Alherin Allah Kai mu Rana Aureka
Ina godiya
My guy lilin baba
Wow wow wow, what a amezing dance, superp costume👌. Video yapita clearly 🤯sosaipa. See golden voice 😮 wawoooo 🥰. May Almighty Allah guide nd protect 🤲 amen. Eid mabrouk 🤝. Again and again nyc video 👌
Thanks
Assalamualaikum inama jarumina Shaibu Ahmed Abbas (lilin baba) da daukakin mutananan NORTH EAT RECORD barka da wannan lokacin sannan Ina neman wata alfarma agareku don Allah inaso abani wata dama domin yin wani sabon shirri Wanda yayai karanci a fadin Nigeria musamman ma arewa inaso aban cikeken dama domin aiwatar da wannan Shirin shiyasa nafara neman izinin ku kafin na fara wannan aikin don bana son naga nakarya dokan ku konayi abinda bai kamataba plc🙏 amin wannan alfarma
🦅💯👍
Me hakan kenufi zan iya farawa
Inaso nashiga wuff
Insha Allahu
Allah chi kara bassira
Amin
Wow this is amazing 🔥🔥🙌💯 i love the the hole video.
Thanks
You are welcome
Masha Allah Lili dagaskiya ne zaka aure ummi rahab
Insha Allahu
Alhmdulillahi Allah ubangiji yasanya alhairi Allah yakaimu lokacin musha biki
Best song for the year😍👌
😃😃😃
Waƙa tayi sosai Allah ya ƙara basira
💯🙏
Lili you're always improving, keep it up
🙏💯
I have to come back and watch again, the video is dope, quality checked. Hummm T G omori.lilin baba u are doing well. Top notch 💯🙌
😀
@@LilinBaba1 barka tayr inamafatan allaheri
I luv this song 🔥🔥
Barka da Sallah
💯👍
Eid Mubarak lili
Eid mubarak brother
📱📱
Good job
This guy has great talent more Grace za lion
Thanks 🙏
Lili Allah ya kara basira
👍💯
Masha Allah
👍💯
@@LilinBaba1 godiya nake
@@LilinBaba1 yarinya nidake kizoo mukulla soyayya🔥🔥
Next time bro👍
@@LilinBaba1 yabatun rigar ogah ,
Omo first video of the season
👍💯
Love this and the outfit,kudus Bros cox it's trending 👍
🙋🙋🙋
This is beautiful.. I love it 💕
🙏