Ai aduk hira, mudai a wurinmu babu kaman na Baba Wuta dan Laraiba, Kai Kuma Al-Ameen kana mishi interview, kana tsomashi, Allah yasa a wanye lafiya. Abun mamaki,duk irin hatsarin da Baba yayi tashiga, gashinnan cikin lafiya Kuma riki da addini. Very passionate about what he believes and lived for. Sa'a ku ranan mutuwa, wow!💪💪💪💪💪
Assalamu alaikum Alamin Gaskiya muna jin dadin sharar nan kuma yana da kyau sosai domin masu san jin Tarihin Magabata.....A tambayi Baba wuta dan Laraiba cewa menene sanadiyyar barinshi Dambe sako daga Yusuf Ado Tokarawa Kano state
Aslm al ameen sunana elhussaintv wanda ke amfani da account na tiktok da wasan galgajiya dan allah ina bukatar numberka akan inbaka hakuri akan abunda ya faru atsakaninmu
Al Amin Kai sannunka da kukari
Yauwa
Allah ya Kara maka lafiya baba wuta
Ameeen
Allah ya kara basira da daukaka
Ameeen
Allah sarki baba tsofa yayi kyau
Hakane
Gskiyane al amin muna tare dakai
Nagode
Kai Kai yau gamu ga baba Masha allah ai banagajiya da Jin firar baba wlh mungode Al ameen
Yauwa
Aini yau al'ameen Banda kamarka kayi fira da takwara na wuta
Madallah
Agaida baba
Zaiji
Ai aduk hira, mudai a wurinmu babu kaman na Baba Wuta dan Laraiba, Kai Kuma Al-Ameen kana mishi interview, kana tsomashi, Allah yasa a wanye lafiya.
Abun mamaki,duk irin hatsarin da Baba yayi tashiga, gashinnan cikin lafiya Kuma riki da addini.
Very passionate about what he believes and lived for.
Sa'a ku ranan mutuwa, wow!💪💪💪💪💪
Nagode
Assalamu alaikum
Alamin Gaskiya muna jin dadin sharar nan kuma yana da kyau sosai domin masu san jin Tarihin Magabata.....A tambayi Baba wuta dan Laraiba cewa menene sanadiyyar barinshi Dambe sako daga Yusuf Ado Tokarawa Kano state
Yusuf nagode
Allah ya ƙara basira
Assalamualaikum Al'Amin wai wanene Mai BINDIGA,Wanda Alh Dan balade murai yake yiwa Waka?
?
Gskiyane baba wuta larai
Aha
Muna godiya❤❤❤❤
Madallah
Hhhhhhh wlh Dan sababin nan da baba ke fada Yana bani dariya
Gaskiyane
Wly nima haka 😂😂😂
Gaskiya bai kyautaba amma dan Allah ayi hakuri, shikuma ya dauki shawara yaso azauna lfy
Wannan gaskiyane
Al-Amin yau Baba Wuta kazu kenan Allah yakara lafiya baba, Watu shifa baba Al-Amin mamaki kake bashi 😀😀
Haka
Nima kaina wlh kana bani mamaki Al'ameen sokoto da kk sanni yan dambe na zamani mabanbanta ba wai iyaka Baba wuta wuta dan lare ba
Hhhhhh
Muna jiran cigaba
Ba matsala
Aslm al ameen sunana elhussaintv wanda ke amfani da account na tiktok da wasan galgajiya dan allah ina bukatar numberka akan inbaka hakuri akan abunda ya faru atsakaninmu
Kaduba farkon shiri zaka ganta
Ina godiya
Agaida Al ameen
Yauwa
Dan allah asa mana next da wuri👏👏👏👏
?
Tabbas naga aikinka a TikTok kuma gaskiya bekyauta ba
Kadai gani
Sa'a ko ran mutuwa
Hakayake
Inason memorin nawakokin shago dasauransu ina kano
Kakirani 08138517069
Sannu da kokari al ameen
Yauwa
Slm
Wslm
Muna badagaisuwa