Video není dostupné.
Omlouváme se.

IZZAR SO SABON SALO EPISODE 150 ORIGINAL

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 12. 2023

Komentáře • 456

  • @abdullahinurasirkwanty8685
    @abdullahinurasirkwanty8685 Před 8 měsíci +2

    Muna buqatar irin su Umar Hashim a siyasar Nigeria In basa shiga siyasa Taya qasarmu zata samu masu tsoron Allah Muna buqatar chanji gaskiya Allah ya qaro irinsu a qasarmu

    • @abdurrahimuyusuf5253
      @abdurrahimuyusuf5253 Před 8 měsíci

      To ai sun nemeshine don su duskure gaskiyarsa a kamfanin kuma a durkushe a lalata companin shinkafar matawalle din nasu yayi tasiri in kan bin film din kuma su lalata gaskiyarsa akara inganta karya akan gaskiya. wannan itace manufarsu.

  • @m.shuwa.arab.2050
    @m.shuwa.arab.2050 Před 8 měsíci +8

    Watching from Gaza Palestine 🇵🇸🇵🇸🇵🇸 ya Allah ya kawo mana karshen wannan yakin

  • @asiyazakari7993
    @asiyazakari7993 Před 8 měsíci +1

    Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Amin

  • @Baudayacouba
    @Baudayacouba Před 8 měsíci +2

    Umar hashemu don Allah kayi hakuri kabi umurni maigirma Elhaji matawale saboda ❤❤❤

  • @MajidPeaceAmbassadorr
    @MajidPeaceAmbassadorr Před 8 měsíci +20

    Most talented d best ever kannywood actor ali nuhu

  • @kabiryashe6411
    @kabiryashe6411 Před 8 měsíci

    Gaskiya lawal Ahmad kana da kafiya. Shawarwarin da ake baka, ba ka dauka. Kamar yanda kuke bada lokaci wurin fadar Allah da Annabi ya dace idan an baka shawara ka ringa dauka domin Allah SWT ya fada ma Annabi SAW wa sha wirhum fil amr fa iza azamta fata wakkal Alallaah

  • @kabiryashe6411
    @kabiryashe6411 Před 8 měsíci

    Ina kuma ba abokan kallon shirin nan ba komai aka nuna za ya zama an yi comment da ma sha Allah ba. Abinda Umar Hashim yayi wa Matawalle ba daidai ba ne bare ayi mashi comment da ma sha Allah ba. Sai dai ace la haula wala quwwata illa billah

  • @user-wk8eu2mz9c
    @user-wk8eu2mz9c Před 8 měsíci +1

    Matawale ni shedane kayikokari, Toh mu fatan mu chine Allah ya tsa Umar hasheem ya gane❤

  • @labarangbilkissou8519
    @labarangbilkissou8519 Před 8 měsíci +1

    Gaskiya ne matawalle❤

  • @abdullahimusa4642
    @abdullahimusa4642 Před 8 měsíci

    Gaskiya umar hashim bakaiwa matawalle da aba

  • @user-ep3fr2mr1f
    @user-ep3fr2mr1f Před 8 měsíci +1

    Masha Allah Allah yakara dadaukaka 🇳🇬🇸🇦

  • @abbasibrahim556
    @abbasibrahim556 Před 7 měsíci +1

    Gaskiya lawan Ahmad, kadauki darasi ka gyara fim naka, gashi babushi a firm masu kyau na 2023 sai shirme kakeyi a mutane.

  • @bishiryakububash7862
    @bishiryakububash7862 Před 8 měsíci +3

    Mikiya Mai hangen nesa talented actor Ali Nuhu ❤❤❤

  • @issiyaquYusuf-uc9uz
    @issiyaquYusuf-uc9uz Před 8 měsíci +2

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعينTafin Hannun ANNABI مــحَـــمَّـــدﷺ Yafi Fuskar Annabi Yusuf Kyau Inji: NANA AISHA (R) Nutsu Dakyau Abokina Batu Ake Na Uban Kyawawa ANNABI مــحَـــمَّـــدﷺ
    Subgatullahi Ƙirar ALLAH Nake Faɗama ❣️مــحَـــمَّـــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه ﷺ❣️
    Duk Wani Mai Kyau Kirashi Da Mummuna In Akace ANNABI مــحَـــمَّـــدﷺ
    Domin Duk Kyan Mai Kyau Aljanu Basuyi Jazaba Saboda Kyawunsa Ba, Tuno Nawa Loƙacin Da Yake Karanta Suratul Najmi, Cewa Sukai Lallai Indai Wannan Bai Zama Allah Ba To Bazai Taɓa Zama Mutum Kamar Kowaba.
    Duk Kyan Mai Kyau Mata Sunji Kunya Ne A Gabansa?
    Duk Kyan Mai Kyau Yayi Yaki ne Da Kyawunsa?
    Nace: Duk Kyan Mai Kyau An Musulunta ne Saboda Kyawunsa?
    Ɗan uwa Duk Kyan Mai Kyau An Mutu ne Saboda Kyawunsa? Nace: Tuno Namu Ran Fathu Makka Wallahi Duk Macen Data Kalleshi Sai Dai Wata Ba Itaba,
    Labbaika Ya Mai Kyan Dake Fitar Da Ruhi Daga Gangar Jiki
    Assalatu Wassalamu Alaika Ya Rasulullahﷺ🙏🙏
    Aminci Ya Ƙara Tabbata A Gareka Ya Uban Kyawawaمــحَـــمَّـــدرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه ﷺ
    Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam ❤❤❤❤

  • @aliyujekafadaaliyujekafada9981

    Masha Allah Allah kara daukaka maganar gaskiya umar hashim muma bama goyan bayanka na shiga siyasa wlh kuna ta abubuwa

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 Před 8 měsíci

    Good Alhaji Aliyu Abubakar matawalle Allah ya kaimu sati mezuwa lfy 🙏

  • @adamoukassim5367
    @adamoukassim5367 Před 8 měsíci +10

    Masha Allah.. I can't wait to see the next series..
    watching from Benin .. Allah ya ƙara ɗaukaka
    sarki Ali Nuhu muna fatan Allah ya sa Umar Hashim ya gane gaskiya

    • @wasilamuhammad667
      @wasilamuhammad667 Před 8 měsíci +1

      Atakaicedai karya tafiya gaskiya nasara acikin izzar so, abunkunya ya tabbata gareka director

    • @asmaasmau1662
      @asmaasmau1662 Před 8 měsíci

      Ae yanzu ba izzar so bace izzar hauka ce sukeyi anaso agane dandan matawalle sae janraisukeyiwa mutane ndake kallonsu duk azzumai sukeyin nasara acikin shirin bawani abimai mahimmanci acikin shirin kuma kokun je hutun aehakakuke koda yaushe gaskiya magana ku gyr shekaranawa kullum abu guda akeyi kumababu auren karima kuma batonon zalucin su hajiya sara dasu jibirin anrasa mai kukenufi damasu kallon ku habadae ku gyr shirinku

    • @abdurrahimuyusuf5253
      @abdurrahimuyusuf5253 Před 8 měsíci

      Is Madayaji and other, that push him to join oolitucs, and is wrong.

  • @user-ww7zc9tv8n
    @user-ww7zc9tv8n Před 8 měsíci +8

    SAI MANXAN ALLAH S,A,W❤❤

  • @user-yl2ik5wg6j
    @user-yl2ik5wg6j Před 8 měsíci +2

    Masha Allah yayi Allah yatemaka❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm Před 8 měsíci

    Wallahi izar so sai ahankali yanzun

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před 8 měsíci +2

    Amin Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @Rano_films.
    @Rano_films. Před 8 měsíci +2

    It is true sarki Ali nuhu ykmt kaji maganar shii😢

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 Před 8 měsíci +6

    Sallallahu alaihi wa aalihi wasallam ❤❤

  • @muhammedmustapha
    @muhammedmustapha Před 8 měsíci

    Masha ALLAH ali nuhu daga yau tunda Umar hashim yayi jayayya dakai nadena kallon izzar so in allah ya yarda bcs natsani siyasa 🙆

  • @AdamouAbdoulayeMouhamed
    @AdamouAbdoulayeMouhamed Před 8 měsíci +2

    Wannan ba fina finan ba maganine kuke saidawa

  • @YOUSSOUFYOUSSOUF-js9ct
    @YOUSSOUFYOUSSOUF-js9ct Před 8 měsíci +2

    Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @magajisaiduabdullahi1814
    @magajisaiduabdullahi1814 Před 8 měsíci +5

    On behalf of my countrymen watching from Nicaragua ❤️💯

  • @Husa8128
    @Husa8128 Před 8 měsíci +7

    اللهم صل وسلم وبارك على نبينا محمد ❤

  • @tioussoibrahim7050
    @tioussoibrahim7050 Před 8 měsíci

    Ikon Allah,cedan ya kayi,allah ya kauta

  • @princetijje2178
    @princetijje2178 Před 8 měsíci +1

    From Takai kano Nigeria ❤❤

  • @AbdouMahamadou-ls7dd
    @AbdouMahamadou-ls7dd Před 8 měsíci +1

    Masha Allah

  • @habibourahila5485
    @habibourahila5485 Před 8 měsíci +1

    Masha allah

  • @zuwerathusseini9470
    @zuwerathusseini9470 Před 8 měsíci +1

    Nice 👍

  • @WadeyAdams
    @WadeyAdams Před 8 měsíci +3

    Marhaba da zuwa da wannan shiri Mei Albarka. Kallo Daga Köln a kasan Germany 🇩🇪🇩🇪🇩🇪❤❤❤

  • @user-hr7ht4nf7i
    @user-hr7ht4nf7i Před 8 měsíci +6

    Mashaallah watching from Abidjan Côte d'Ivoire 🇮🇪🇮🇪🇮🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @user-ym9fw3sx3f
    @user-ym9fw3sx3f Před 8 měsíci +2

    Slm mashaallah ❤ allahyekarasani❤lawna muhamman ahaman❤

  • @SanousiAdamou
    @SanousiAdamou Před 8 měsíci +1

    Machaallah,da,izzrso,nawangasati, machaallah ✅✅✅🇱🇾🇳🇪🙏🌹🌷💘🤲🤲

  • @user-fd6rq8mh4t
    @user-fd6rq8mh4t Před 8 měsíci

    اللهم وسلم على نبينا محمد رسول صلى على وسلم

  • @auwalfaro6951
    @auwalfaro6951 Před 8 měsíci +2

    Sallallahu Alaihi wassallama Ameen 🙏

  • @abdulazizatiku8479
    @abdulazizatiku8479 Před 8 měsíci +1

    Watching from Saudi Arabia

  • @aliabdulrahman398
    @aliabdulrahman398 Před 8 měsíci +1

    Gaskiya film din nankam yazama shirme wallahi

  • @halimamuhammad8837
    @halimamuhammad8837 Před 8 měsíci +2

    Masha allah 🎉🎉

  • @hussainitukur6486
    @hussainitukur6486 Před 8 měsíci +4

    The King Of Kannywood 👑 kai da banne 🥰👍

  • @abdullahinurasirkwanty8685
    @abdullahinurasirkwanty8685 Před 8 měsíci +1

    HAssada ga me rabo Taki Ali nuhu bayaso ya zama Wani Abu a ko Ina a na buqatan me gaskiya Ina bayan Umar Hashim

  • @ZainabBabangida-vc7cv
    @ZainabBabangida-vc7cv Před 8 měsíci +1

    Zainab babangida masha 🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @user-jn1dm9np9o
    @user-jn1dm9np9o Před 8 měsíci +4

    Masha Allah king of kannywood👑 Ali Nuhu
    Alhaji Abubakar Matawalle 😊
    Allah sarki Umar Hashim is now making a big mistake gaskia banji dadi ba dukda dae dama dan adam ajixine dolene wata rana seya kauce hanya 😢😢😢
    Àllah yasa Umar Hashim ya gane gaskia😢 Àllah yasa karya shiga shiyasar nan😢
    Can't wait to see the next episode 😊

  • @user-io9eh5ip8h
    @user-io9eh5ip8h Před 8 měsíci +2

    Masha allah watshng fam ❤❤❤

  • @rahanatuahmad7779
    @rahanatuahmad7779 Před 8 měsíci +2

    May be it is through the politics Umar's identity would be revealed

  • @moussaramah1161
    @moussaramah1161 Před 8 měsíci

    Merci beaucoup Ali nuhu

  • @saudatabdullahi2034
    @saudatabdullahi2034 Před 8 měsíci +10

    Gather here and salute the ever talented kannywood villain King Ali nuhu❤

  • @mezamani
    @mezamani Před 8 měsíci +1

    Alhamdulilah fatan alheri 🎉
    Allah ya kaimu sati lfy 🙏🇱🇾

  • @user-hv5wh6qm3i
    @user-hv5wh6qm3i Před 8 měsíci +4

    Sallallahu alaihi wassallam ❤

  • @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772
    @nafiuabdullahiumarabu-muhe8772 Před 8 měsíci +2

    Don Ali Nuhu 👏👏👏

  • @usamatunakowa3527
    @usamatunakowa3527 Před 8 měsíci

    Gaskiya wannan shirin ya lalace

  • @SalisuFatima
    @SalisuFatima Před 8 měsíci +2

    Masha Allah watching from porthar court ❤

  • @MouniraSalifou-fx1nx
    @MouniraSalifou-fx1nx Před 2 měsíci

    Macha Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @MagadjiMagadji
    @MagadjiMagadji Před 8 měsíci

    Masha Allah ❤❤❤

  • @user-gj1co3sk8o
    @user-gj1co3sk8o Před 8 měsíci

    ❤❤❤❤❤❤ s w a Allah sa mudace ya rbbi

  • @suwaibaabdullahi1181
    @suwaibaabdullahi1181 Před 8 měsíci

    Gaskiya Kuna samu myna Barbara data .kyllym Abu data daga tallah sai surutai adai San abinyi abin ba ma.ana dai tunda ymar Hashim yafara bandarewa series ya kare mykima kallon wani kawai mykyake izzar wahala

  • @user-lv5iw9cd5y
    @user-lv5iw9cd5y Před 8 měsíci +2

    ❤❤❤شكورن

  • @MakahoIssa
    @MakahoIssa Před 8 měsíci

    Gaskiya nono Oumar 🖖

  • @chaibouissaka9119
    @chaibouissaka9119 Před 8 měsíci +1

    S......A.....W ❤❤❤

  • @abbasyusif3351
    @abbasyusif3351 Před 8 měsíci +2

    Watching from liby 🇱🇾allah yakara basira

  • @user-to3gf2us9s
    @user-to3gf2us9s Před 8 měsíci

    Gaskiya oumar hachim be kamata ba ka boujera ma matawalle ba gaskiya be dace ba

  • @abdoulnassermoussa2019
    @abdoulnassermoussa2019 Před 8 měsíci +1

    Walahi Izzar so ta ichemou

  • @moniryosif4004
    @moniryosif4004 Před 8 měsíci +1

    Mashallh watching from Sudan

  • @JibrinAbdou-vi2pg
    @JibrinAbdou-vi2pg Před 8 měsíci

    Masha Allah
    Allah ya kaimu Lafiya

  • @user-fg6ss7xs5t
    @user-fg6ss7xs5t Před 8 měsíci

    Gaskiya abin da mamaki amma asake tsari beyiba wlh

  • @user-qc9sq3gb7mhamidou
    @user-qc9sq3gb7mhamidou Před 8 měsíci +3

    Machallah merci beaucoup 👍👍👍🙏🙏❤❤

  • @saddeeq_official4483
    @saddeeq_official4483 Před 8 měsíci +4

    Macha Allah ❤❤❤🎉

  • @saniahmedaja9075
    @saniahmedaja9075 Před 8 měsíci +1

    Zuwa ga Director & Producer,
    Muna muku fatan alkhairi akodayaushe.
    Muna kira ga wadanda na ambaci sunayensu a sama da su taimaka su kara mana mintina na wannan SERIES zuwa 1Hour ko kuma su REGE mana yawan TALLA a cikin FILM din.
    Finally, muna fatan za a kar6i korafinmu idan Allah ya dawo damu lafia.

  • @HhhYukk
    @HhhYukk Před 8 měsíci

    Masha Allah Allah Kara basira

  • @musamuhammed6640
    @musamuhammed6640 Před 8 měsíci

    Amin ya Allah 🤲

  • @user-tq3py2lf8k
    @user-tq3py2lf8k Před 8 měsíci +1

    Sarki kayi daidai , kuma ku dibi yawan masu kallon film tun fara sa siyasa a ciki zuwa yau anci baya

  • @user-qn1xl8ib6d
    @user-qn1xl8ib6d Před 8 měsíci +1

    Aa Oumar siyasa aa

  • @safiyAbdllh6492
    @safiyAbdllh6492 Před 7 měsíci

    اللهـم صـل وســـلم علـى نبينـــا محمد ﷺ.🥀♥️

  • @user-vx5jf9og8m
    @user-vx5jf9og8m Před 8 měsíci +3

    S. A. W. ❤ ❤S. A. W. ❤❤

  • @mm-tec
    @mm-tec Před 8 měsíci +2

    THANKS

  • @abdullahisuleiman1948
    @abdullahisuleiman1948 Před 8 měsíci +8

    It's very sure that Ali Nuhu is the king of kannywood correct 💯

  • @FidausiSani
    @FidausiSani Před 8 měsíci

    Gaskiya na kusa dena kalan izar so sabi da be kamata ace ankawo siyasa acikin wanan film

  • @ibrahimhardo6033
    @ibrahimhardo6033 Před 8 měsíci

    Likewise I will going to continue watching izzar so if Umar Hashim join politics.

  • @danadam24tv43
    @danadam24tv43 Před 8 měsíci

    Watching from Canada

  • @user-zh2nm2gd6c
    @user-zh2nm2gd6c Před 8 měsíci

    Ameen ameen

  • @user-gu9jc1yp2i
    @user-gu9jc1yp2i Před 8 měsíci +4

    ماشاء الله تبارك رحمان ❤❤❤❤

  • @MansourSaidouAgadaBara-mn9rg

    Ameen ya Allah

  • @musahabdulkarim5147
    @musahabdulkarim5147 Před 8 měsíci

    Umar Hashim,ina maka tsoron faduwa a tarkon makiya!

  • @ZakariKoura
    @ZakariKoura Před 8 měsíci

    Macha Allah ❤❤❤❤

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 Před 8 měsíci +1

    صلى الله عليه وسلم 💓

  • @mustaphaisahabubakarmustap5101

    Nice one

  • @youssoufsouleymane5745
    @youssoufsouleymane5745 Před 8 měsíci +6

    Macha'allah❤

  • @moussaKirariGaga
    @moussaKirariGaga Před 3 měsíci +1

    ❤moussa Kirari Gaga

  • @MudassirYahuza-hy2uu
    @MudassirYahuza-hy2uu Před 8 měsíci +7

    My Almighty Allah guide you and your family🎉ur special director❤

  • @SanissiazzaBanaazza
    @SanissiazzaBanaazza Před 2 měsíci

    🎉anakashina nawa

  • @muossaado1162
    @muossaado1162 Před 8 měsíci +1

    Ameen S A W 😭😭😭😭

  • @abubakarsodiq1228
    @abubakarsodiq1228 Před 8 měsíci +2

    The legend King 👑 of kannywood,is the action gor me 🥰 i salute u sir ,u are born a actor,i just hope Umar hashim will come to realise that those politicians want to make him lose is job and use him before its too late

  • @mudansirbawanallahtv3627
    @mudansirbawanallahtv3627 Před 8 měsíci

    Banji dadin wannan episode ba wlh bai kamata umar ashem yabijirewa mutuminda yabashi amana akan siyasa banji dadiba

  • @mohammedchadoisah7182
    @mohammedchadoisah7182 Před 8 měsíci +2

    Wonderful episode
    Looking forward to see the next one earnestly

  • @BeautyNura-lg3df
    @BeautyNura-lg3df Před 8 měsíci +1

    Masha Allah but Umar Hashim should come back to his senses

  • @DjamilouAdamoualio-jq7lb
    @DjamilouAdamoualio-jq7lb Před 8 měsíci +2

    Masha a Allah ❤❤

  • @kabiryashe6411
    @kabiryashe6411 Před 8 měsíci

    Allah ba ko da wane lokaci yake ara wa azzalumai rana ba ya kamata ku san hakan abin yayi yawa, ko da yake tuni ake Baku shawara kun ki amfani da ita. Allah ya sawaka ya kawo mana karshen abin. Tunda yanzu aka fara shirin. Shiri ya kusan zama shirme