Karatun Muwadda .. fitowa ta 44 (02-01-1446 // 08-07-2024)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 07. 2024
  • Babban Malamin Mazhabar Malikiyya, IMAM MALIK BN ANAS (R) ya rubuta wannan littafi mai dinbin albarka.
    Littafin ya qunshi Hadith(s) na manzo (s.a.w) wanda aka tsara a bangarori na babuka, domin samun sauqin fahimta.
    Allah ya datar damu bin SUNNAHr ma'aiki a kowane lokaci.
    Sheikh Abubakar Maikano shine ke karantar da wannan littafi a duk ranar litinin, bayan sallar magrib zuwa isha.
    -Daga masallacin Ahlussunnah Tsagero, Rimi Lg, Katsina state. #viral #new #foryou #trending #trend #huduba #maikano #sunna4u #tsagero #waazi #karatu #muwadda #muwaddamalik #malik

Komentáře •