Yadda gobara ta tashi a rumbun makamai a Chadi

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 18. 06. 2024
  • Mutane da dama sun mutu sannan wasu sun jikkata yayin gobarar da ta tashi a wani rumbun makamai a N'djamena, babban birnin ƙasar Chadi.
    Ga cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru.

Komentáře • 7

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 Před 18 dny

    Subhanallahi

  • @EshaBabah-tj5tg
    @EshaBabah-tj5tg Před 18 dny

    Innalilahi wa'inna ilaihi raji'un
    Ubangijin rahma jinkai gafara afuwa yafiya tausayi ya hayyu ya qayyum birahmatika astagis ya badi'ussamawati wal'ard yakawo musu dauki Kuma Allah yakare
    Wa yanda suka rigamu Allah yajikan musulmi mu Kuma Allah yasa mutuwa hutuce agaremu baki 1 Alfarman ANNABIN RAHMA S'A'W' DA ALQU'RANI 🤲🤲🤲

  • @yusufhabubacar1073
    @yusufhabubacar1073 Před 18 dny

    اللهم اجرني من النا من النار

  • @halimaabubakar2252
    @halimaabubakar2252 Před 18 dny

    Subahalilah Allah kiyaye

  • @user-yb3xm8hc4c
    @user-yb3xm8hc4c Před 18 dny

    Allah kyauta

  • @fatimamuhammad8114
    @fatimamuhammad8114 Před 18 dny

    Saura na Israila in shaa Allahu

  • @salisussj
    @salisussj Před 18 dny

    Kai bikin sallah suke😂😂😂