Maganar Allah - Agnes Atanah

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 12. 09. 2024
  • Maganar Allah kamar zuma ce
    In ka dandana ba za ka bari ba
    Zo yanuwa zo mu dandana
    Ni na dandana bazan koma baya ba

Komentáře • 44