Kawo Hujjar Ka Kawai - Dr Idris Abdul-Aziz Zuwa ga Sahibul-Radi - Qibla FM

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Kawo Hujjar Ka Kawai - Dr Idris Abdul-Aziz Zuwa ga Sahibul-Radi - Qibla FM

Komentáře • 165

  • @Abdoulkadermiche-ey2rm
    @Abdoulkadermiche-ey2rm Před 3 měsíci +7

    Allah ya kara ilimi dr idris Abdoul Aziz

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

      Gaskiya yana buqatan ilimi. Saboda wallahi gashi a fili ya nuna shi Jaki ne

  • @HamzaDahiruIbrahim
    @HamzaDahiruIbrahim Před 22 dny

    Wallahi Dr. Idris Allah Ne Kawai Yake Tare Dashi Akwai Hujja

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před 3 měsíci +6

    Allah ya Sakawa Dr idiris da alkairy

  • @AhmedNazirou
    @AhmedNazirou Před 3 měsíci +5

    Dr Idris ikon Allah

  • @abuameenah3562
    @abuameenah3562 Před 3 měsíci +2

    WAllahi naji ya ce shashasha. Mallam Sahibul Raddi kaji tsoron Allah. Allah ya saka wa Dr Idris da Aljannah.

  • @abubakarahmad5661
    @abubakarahmad5661 Před 3 měsíci +3

    Gaskiya tsakani da allah dr yafishi hujjah wlh har ga allah

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 Před 3 měsíci +1

    Alhamdullah Allah ya Kara tsare Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na zamani daga sharrin makiya da Kuma sauran malaman mu na Sunnah

  • @user-px1bb5hl1u
    @user-px1bb5hl1u Před 3 měsíci +4

    Dr Idris Abdulaziz ❤

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 3 měsíci +2

    Mai Taya ah Kai yashiga hannu, afuwa Dr Idris zakin sunnah ❤🎉 ayi hakuri yarone marar tarbiya ga jahilci

  • @user-px1bb5hl1u
    @user-px1bb5hl1u Před 3 měsíci +4

    Dr❤

  • @lukmanAlHakeem-sy1kn
    @lukmanAlHakeem-sy1kn Před 3 měsíci +3

    Dr tauheedd asadul sunnah❤❤❤❤❤

  • @harisheximabuja5477
    @harisheximabuja5477 Před 2 měsíci

    Dan Allah ku rika kawo malamai masu ilimi ba jahilaiba
    Allah ya sakawa dr Idris da Alkhairi amin❤

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Před 3 měsíci +4

    Allah ya sawakewa malami,kuma makaryaci na a nuna,wannan shine matsalar ciwon bidia

  • @Isaikayakub
    @Isaikayakub Před 3 měsíci +4

    Wlhi wlhi mutanen nan basu tsoron Allah wlhi Yan uwa ku fahimci maganan Dr Idris da kyau Dan allah mu maganganu su far nan Dan Allah

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 3 měsíci +8

    Nifa da allah yaban 100bn gwara yaban ilimi irin na Dr Idris zakin sunnah Dr tauheed ❤🎉

  • @user-rl1jy5uo5t
    @user-rl1jy5uo5t Před 3 měsíci +3

    Allah yasaka da alkairi Dr idirisu

  • @ishmish6155
    @ishmish6155 Před 3 měsíci +2

    Ni ma na ji ya ce shashasha
    A ringa jin tsoron Allah

  • @kalloabubakar1504
    @kalloabubakar1504 Před 3 měsíci +2

    Fuad alla yamaka albarka dr idris ya gagara ba iyawa da shi

  • @mubytv2686
    @mubytv2686 Před 3 měsíci +3

    Sahibbu taddi Allah yasaka ❤❤❤

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 Před 3 měsíci +1

    Imam Idris abdulaziz Allah yasaka da alkhairi wallahi kafishi hujja.

  • @AbdulrazaqGarba-rv3dp
    @AbdulrazaqGarba-rv3dp Před 3 měsíci +4

    Gaskiya Allah tsinewa dan bidia matsiyaci munafuki

  • @abbaumar5340
    @abbaumar5340 Před 3 měsíci +1

    Dr.Idris Allah ya Saka da alheri, wannan ai bama malami balle ace wai sahibul raddi maqaryaci Munaji yace shashasha amma ba tsoron Allah yace bai Fadi ba.

  • @isiyakaibrahim5213
    @isiyakaibrahim5213 Před 3 měsíci +1

    Dr Tauhid...
    Ikon Allah, Allah ya qara maka kafin gwaiwa kare sunna. Ameen

  • @oumarabdoulmalik2266
    @oumarabdoulmalik2266 Před 2 měsíci +1

    Wallahi naji yace shashasha amma saboda rashin tsoron Allah yace bai gaya ba

  • @hajiyaibrahim8882
    @hajiyaibrahim8882 Před 3 měsíci +4

    Wannan mutun bashi da hujja wallahi kame kame yake karya kake kace zaka Kure Dr Idris Abdul-aziz ban kaura yake kawai

  • @rahasud6078
    @rahasud6078 Před 3 měsíci +2

    Gaskia ya tche sha.sha.sha sai dai shi kade ya san mi yakai nufi.

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 Před 3 měsíci +1

    Dr idiris ikon allah aciggaba da ruguza mushiriqqai dr idir ansanka ammar rashin hujja yasa ana manta wayye kai ciggaba da qonasu dr dan kaidin dalmane dr wannan daga ganinsa wawane

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před 3 měsíci +5

    Sahibul radi bayada huja

  • @munirmusadtv928
    @munirmusadtv928 Před 3 měsíci +2

    Wlh yace Sha Sha sha

  • @BakassoJr1995
    @BakassoJr1995 Před 2 měsíci

    Dr ikon Allah Allah Ya karawa Dr lafiya kuma ina son Dr saboda Allah

  • @Ibrahim-qy1he
    @Ibrahim-qy1he Před 3 měsíci +3

    Allah yayima malan idiris albarka sarkin hujja

  • @rabiumsani8392
    @rabiumsani8392 Před 2 měsíci

    Allah yabiya Dr❤

  • @user-ul9mv6vk3e
    @user-ul9mv6vk3e Před 3 měsíci +5

    😂😂😂wato baka da hujja dole ka koma kame kame wallahi Dr Idris duka ya sallameka baka da hujja

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

    Wallahi ya bashi hujja da Ilimi, Dr. Jaki ya sha karatu yau.

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 Před 3 měsíci +1

    Masha Allah Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana Mai albarka

  • @mohammedibrahim628
    @mohammedibrahim628 Před 3 měsíci +2

    Wallahi ya ce shashasha

  • @Abdoulkadermiche-ey2rm
    @Abdoulkadermiche-ey2rm Před 3 měsíci +2

    Wallahi naji yace shashasha

  • @user-oe6yd2xc8v
    @user-oe6yd2xc8v Před 2 měsíci

    Ya Allah protect Dr Idris

  • @AbdussamadShafiu-sn7dm
    @AbdussamadShafiu-sn7dm Před 3 měsíci +1

    Wallahi yace shasha

  • @auwaluahmadudagauda7978
    @auwaluahmadudagauda7978 Před měsícem

    Wallahi Nima naji kalmar shashasha. Malaman bidi'a akwai karya.

  • @IshaqHaroon-ux1nm
    @IshaqHaroon-ux1nm Před 3 měsíci +2

    Dr.tauhid Allah shi qara albarka.

  • @hajiyaibrahim8882
    @hajiyaibrahim8882 Před 3 měsíci +5

    Kai ba wane muna fukai Allah yai mana maganin ku Dr ya fi karfinku yan bi'a domin shi gaskiya da gaskiyane. GASKIYA dokin karfe

  • @NassirAli-dc1st
    @NassirAli-dc1st Před 2 měsíci

    ❤❤❤dr idris

  • @abubakarsmuhammed3611
    @abubakarsmuhammed3611 Před 2 měsíci +2

    Yauwa fa Dr ya riko gara 😅😅😅 zai sa shi kuka , sai ya amsa fa karya gudu ku tare mana kofa, 😅😅😅 Abashi kaya Dr koda ya gudu akwai record

  • @abuaishahamzaud3070
    @abuaishahamzaud3070 Před 3 měsíci

    Allahu Akbar Dr imam Idris abdulazeez dutsen tanshi mujaddidi na zamani iKon Allah

  • @user-iv5hk9hu2v
    @user-iv5hk9hu2v Před 3 měsíci +3

    Dr Idriss Abdul Azizi baba makiyi manzon alhal ne

  • @ibrahimhano2090
    @ibrahimhano2090 Před 3 měsíci

    Tun nan duniya ka fadi abu, ka kira Dr Idris shashasha kowa ya jiya amma maimakon ka janye ka nemi ya fiya, sai kayi qememe kace baka fada ba, kaga wannan bai kamata a riqe addini a wajensa ba don wallahi bai tsoron Allah kuma maqaryaci ne.

  • @Assoumaneabarchigofawa-qi1dh

    Dr ❤❤❤

  • @user-kv4uu3dq6m
    @user-kv4uu3dq6m Před 3 měsíci +3

    Dr kayi gaba Allah ya Kara kiyayeka
    Daga sharrin su sahibul shaidan

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

      Yayi gaba a ina? Kana jin mutum jaki babu abinda ya sani kana wani ce yayi gaba. Yayi gaba a hauka ba

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před 3 měsíci +2

    Dr iKon allah

  • @sinaiddrisu4992
    @sinaiddrisu4992 Před 3 měsíci

    Qibla FM always protects Dr lddris

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 Před 3 měsíci +3

    Salam. Wanna ya Kira Dr. Shashasha. Kuma duk maisaurare yaji wanna furoci.

  • @FunnyFish-rp8ol
    @FunnyFish-rp8ol Před 2 měsíci

    Allah duk wanda yace iyayen annabi nawuta Allah katsinewa uwarsa da,ubansa kasasu wuta

  • @youssoufadamou2958
    @youssoufadamou2958 Před 3 měsíci +2

    Neman illimi yake ko qurene
    Don Allah Idriss kakebi à hankali

  • @imamumazanya5744
    @imamumazanya5744 Před 3 měsíci +3

    Malam sahibu Allah ya saka da alkari

  • @hajiyaibrahim8882
    @hajiyaibrahim8882 Před 3 měsíci +2

    Wallahi yafada Sha Sha Sha Sai Dai in ya karyata

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz Před 2 měsíci

    Fu'adu nima Naji yacé shasha.wallahitallahi

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 Před 3 měsíci +2

    Sahibul raddi ya rude, anyi tambaya ya kasa bada amsa ya koma Yana zagi. Tir da halinka, sahibul raddi wallahi ka bamu kunya.

  • @aminumajesalisu8484
    @aminumajesalisu8484 Před 3 měsíci +2

    Ai dole yasamu matsalar waya

  • @naziefiabubakar2067
    @naziefiabubakar2067 Před 2 měsíci

    gaskia wannan malamin ya ci sunanshi dr JAKIN BANZA

  • @idirisabdullahi6600
    @idirisabdullahi6600 Před 2 měsíci

    Dr Ikon Allah
    Allah yakara lafiya
    Dodan Yan bidia da "ya"yanta
    Allah yakareka

  • @usmanidris182
    @usmanidris182 Před 8 dny

    Wuta Dr., Dr. Bashi wuta

  • @user-gf5ne1kw5m
    @user-gf5ne1kw5m Před 3 měsíci +3

    Wlh yace chasha anma huja akeso

  • @mahmudabubakarmahmud
    @mahmudabubakarmahmud Před 2 měsíci

    Allah ya sakawa Dr Idris da alkhairi, lalle sahiburraddi jahilin gaske ne

  • @Isaikayakub
    @Isaikayakub Před 3 měsíci +2

    Har haushi yaban 😂😂Kai kawo hujja kana kame kame Dr Idris ba abun wasa ku bane wlhi

  • @mahamanebilyaminou2866
    @mahamanebilyaminou2866 Před 3 měsíci

    DR tawhidi ❤

  • @AbdulrazaqGarba-rv3dp
    @AbdulrazaqGarba-rv3dp Před 3 měsíci +3

    Waishi sahibul raddi tsinannane kamar Dr kace wai anya Dr ne kuwa

  • @abdulrazak1541
    @abdulrazak1541 Před 3 měsíci +1

    Wallahi yache chachacha makaryachine

  • @user-bc6se7gt5n
    @user-bc6se7gt5n Před 3 měsíci

    Malam ya dage saiya inganta hadisin أن ابي و الأم...

  • @user-he8sx6bo8f
    @user-he8sx6bo8f Před měsícem

    Idiris abdoul zizi mahhoukaci
    Ban za

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Před 3 měsíci

    Gaskiya Dr Idris baka kyautawa , bai kamata kake abu da hayaniyaba kana abu kamar zolaya kamar fada wannan ai hayaniyace

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 Před 3 měsíci +2

    Sahibul raddi ka kasa kawo kaidar daga bakin malamai da zai sai a yi jifa da hadisin.

  • @usmankabir8809
    @usmankabir8809 Před 2 měsíci

    Nima naji yace shashasha

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Před 3 měsíci

    Fu'ad kafara zama muna fiki wallahi Dr Idris kawai hayaniya yake. Da wasa da zolaya

  • @rabiumsani8392
    @rabiumsani8392 Před 2 měsíci

    Wallahi yagudu

  • @munirmusadtv928
    @munirmusadtv928 Před 3 měsíci +1

    Wlh wannan bayada hujja

  • @ahmedusman9338
    @ahmedusman9338 Před 2 měsíci

    Sahibul raddi, ka chanza suna ko laqani dan ko wanda yake dalibi, zai fahimchi baa ka da ilmi.

  • @malalaontop5589
    @malalaontop5589 Před 2 měsíci +1

    Dr maganin daƙikan ƴan bidia

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

    Walh Dr. Jaki dinnan wawa ne. Jahilcin banza da wofi ke damun shi. Wallahi tausayin dalibai masu zama a gaban shi nakeyi.

  • @jabirudanyaro194
    @jabirudanyaro194 Před 2 měsíci

    Dr.Idris dodon yan bidia

  • @YUSUFIBRAHIM-de6ot
    @YUSUFIBRAHIM-de6ot Před 2 měsíci

    Yarikicenne Amma dr Idris kayafemasa

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 Před 3 měsíci

    Dan bidia ba hujja se qaryya kawai da kame kame kazagi muttun kace baka zageshiba kakirashi da Sha Sha Sha amma ka mantah sabo da bakujin kunyyar qaryya kazo gurin dr yaqarama illimi

  • @MurtallaSaeed
    @MurtallaSaeed Před 3 měsíci

    Walahi I heard him said shashasha

  • @lukmanAlHakeem-sy1kn
    @lukmanAlHakeem-sy1kn Před 3 měsíci +2

    Hhhhhhh bidi ah masifa ce wlh 😂😂

  • @kabirtasiuismail
    @kabirtasiuismail Před 3 měsíci +1

    To ai dama duk wadannan masu yawan haushin da sunan raddi da ace irin haka ake shiryawa acire zage zage da cin mutumcin juna da kausasa lafuza saidai kawo hujja tsantsa to wallahi da wasu dadama duk da sai sun dinga jin kunyar hatta iyayen su da iyalansu

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

    Malam Sahibu Allah ya saka maka da alkhairi. Ka bashi hujjoji na ilimi amma da yake jaki ne yana da son zuciya, yaqi karbar gaskiya.

  • @UsmanIbrahim-q2t
    @UsmanIbrahim-q2t Před měsícem

    Allah kabi bayan gaskiya 💯🤲

  • @user-qp8ng3jc4t
    @user-qp8ng3jc4t Před 2 měsíci

    Wlh sahbul radyn bashi da hujja sai yunkurin zagi da musu

  • @sanimusa6844
    @sanimusa6844 Před 2 měsíci

    Gaskiya wannan ba sahibul raddi bane saidai sahibul tsoro da kauce kauce.

  • @user-xg8vq7cy9o
    @user-xg8vq7cy9o Před 2 měsíci

    Is true he sed it

  • @YusufBukarmodu
    @YusufBukarmodu Před 3 měsíci +1

    To ai shashan ne

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 Před 3 měsíci +1

    Sahibul raddi baka kawo hujja ba fa ka dai fadi raayin ka.

  • @SurajoIbrahim-jl1jb
    @SurajoIbrahim-jl1jb Před 3 měsíci

    Isun she hakane wayayimasa izini bayamagana dankasa

  • @abdullahimuhammadauwal3083
    @abdullahimuhammadauwal3083 Před 3 měsíci +1

    Kace yau Mutanen Nguru sun shiga hannu

  • @nmimaigatari79
    @nmimaigatari79 Před 3 měsíci +17

    Actually this Malam is not sincere to himself. Even me that I'm listening, I heard him saying "Shashasha" haba Malam fear Allah.

    • @nafissasoumana
      @nafissasoumana Před 3 měsíci +2

      Yeah wallah i heard the same thing

    • @murtalamohammed970
      @murtalamohammed970 Před 3 měsíci +2

      Even me I heard him saying I shashasha ne

    • @yarankanokids5527
      @yarankanokids5527 Před 2 měsíci

      That's how he suppose to be called Dr. Shashasha😅😅😅

    • @yarankanokids5527
      @yarankanokids5527 Před 2 měsíci

      He knows nothing unless argument... Imagine you're standing to send prophet Mohammad S. A. W parents in hell fire 🔥Dr. Shashasha what of your father and your mother are they in hell????

    • @abubakarsmuhammed3611
      @abubakarsmuhammed3611 Před 2 měsíci

      Im telling you, he is trying to run by acusing the questioner

  • @youssoufadamou2958
    @youssoufadamou2958 Před 3 měsíci +1

    Me yasa kuke daukan zafi?

  • @abdulkadirusuman1637
    @abdulkadirusuman1637 Před 2 měsíci

    Idirs Kai ka dai gayyah

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před 3 měsíci +2

    Babu mgnr magabata koh daya acikin mgnr wannan Dan bidian sai shirmen banza da jahilci

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Před 2 měsíci

    Dr. Jaki kenan

  • @yusufsani6334
    @yusufsani6334 Před 2 měsíci

    Subhanallah, sincerely speaking I'm disappointed in them both. You're the ones we all look up to for @ least (but not limited to) guidance and straight path. Social media suppose to be optimized in terms of usage, positively. Even if the world has identified errors and mistakes, but you the 'ULAMA' we're expecting nothing less than decency in approach and response. May Allah guide us aright amen. Wassalamu alaikum wa Rahmatullah