Waka sai shata
Ina neman wakar da Dr yayiwa Alhaji Ajani Suleiman na Nguru don Allah
@@dr.shatatv5601 na tambaya ance min amshin kamar haka "nagode suleiman ajani"
Gaskiya ban San wakar ba. Amma dai zan bincika ma ita.
Wacce nasani itace ta Dan karamin Aljan Amadu
Shata ikon Allah