Sabuwar Wakar Gangamin Mawaka ft. Ado Gwanja, Husaini Danko, Ibrahim Ibrahim - Li'ilafi Quraish
Vložit
- čas přidán 18. 03. 2019
- Muna Godiya Da Kallon Wannan Video, Dafatan Kunji Dadin Abinda Kuka Kalla... Mungode! Mungode!! Mungode!!!
Sannan Kada Ku Manta Kuyi Subscribe Na Wannan Channel Namu Mai Albarka "HausaTop Tv" Domin Samun Sabbin Videos Na Nishadantarwa, ilimantarwa Da Fadakarwa...
/ hausatoptv
Please Subscribe to HausaTop Tv channel:
/ hausatoptv
Zaku Iya Ziyartar Shafukan Mu Na Sada zumunta Da Kuma Shafinmu Na Yanar Gizo-Gizo www.hausatop.com
Domin Samun Sabbin Wakoki, Videos, Labarai Da Dumi Dumin Su, Kiwon lafiya, labaran kannywood D.s.s
=== www.hausatop.com
Ku Biyomu Kamar Haka
Website: www.hausatop.com
Facebook: / hausatop
Twitter: / hausatop_com
Instagram: / hausatop_com
Google+: plus.google.com/1124796480709...
Muna Kara Godiya Da Ziyartar Wannan Tasha Tamu
Visit www.hausatop.com for more.....
#HausaTopTv #AdoGwanja #Ganduje #Kannywood #HausaMovies #KannywoodNews #HausaMovies #HausaTopTv #MusaMaiSanaa #Kannywood #HausaTop #HausaMovie #HausaFilm #HausaNovels #MaryamYahaya #Hotuna #Kannywood #HausaFilm #HausaMovie #AdamAZango #UmarMaiSanyi #Awa24 #TsakarGida #FatiWasha #ZainabIndomie #HausaSongs #HausaComedy #AdoGwanja #MushaDariya #ArewaComedians #HausaTop #BabaBuhari #BabaBuhariDodar #Ganduje #Atiku #JarumaEmpire #Arewa24 #Arewa #HausaTopOnlineTv #Kano #Kaduna #Lagos #Nigeria #NazifiAsnanic #AminuAla #AliJita #Sarina #AmalUmar #KannywoodNews #Hausa - Hudba
Tabbb dama kanka haka yake kaima ado gwanja hmmm gaskiya da sauran aiki agaba. Wlh insha allah kano se Abba gida gida.
Masha allah
Kano sai mai gida gida insha Allah
Munji dadifa da wannan waqan Allah ya ida nufi uban abban
Ameen ya Allah
Masha Allah. Kano Allah ya zaba mana mafi alkairi
Kuma aniyanku tabiku, Kano ta Abba gida gida ce insha Allah!!
Masha alah ado gwaja yayi yayi yayi da kyau
Insha allah hu sai yariga rana faduwa
abba gida gida dole insha Allah
masha allah wannan wakar
😍😍😍😍😍Allah ya tyamakh
Kaji wata sabuwa way har da Aya
MASHA ALLAH wlh I lov dis song
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته مشالله تبارك الله
💸💸💸💸💸chege kudi kaji har aya akaka
Gdy muke Allah ya kara basira
Kai gwanja karyane sai abba gida gida
OK
Darjiyz
Allah ya taimaka ❤️❤️❤️
Slm ameen 🤲🤲
Ameen
لاإلافي قوريشن 😅👍👍👍
Waka dai tayi dadi, amma Kano sai Abba insha Allah.
Cmrd Abubakar iliya issoufou
Hi
Allah yazaba mana shugabanni na gari
Kano Sai abba
Ameen dan arzikin Annabi
Nonsense
Dan dodu
Allah ameen
Good
Nice
💘
Ado sempre bravo
Boy
😍😍
Allah yaba mafi alkairi
Karya kukeyi marokan zamani, kuji tsoron Allah Kano Abba aka zaba kuma shi zaa sake zaba Insha Allah koda zaa sakeyin zabe sau Dari.
NASIRU ALIYU Kaji Wawa Dan yarinya, to meye lefinsu anan??? Kudai kanawa mutanen banza ne wallahi kunmayarda siyasa tamkar addini
@@komaidaruwanka4060 Ayya mai hankali Dan Babba, Allah yayi maka albarka saidai kuma Baka canka ba ni ba Bakano bane, saidai kawai idan naga gaskiya nakan mance da maganar 'Party Opposition' in duba abin ta fuskar mahanga ta addini na (Musulunci) sannan inyi Maganar akai.
Ohhhh ashe kai ba dan kano bane Amma ka iya zagin wasu ......sucker
NASIRU ALIYU ni Bana ja inji da Yan nijer domin mafi yawancinku yan Kano Yan Nijer ne kunyi kaka gida kunaso ku cinyewa Yan najeriya garinsu duk kuncika garin
@@komaidaruwanka4060 ashe ma Akwai yan nijer a kano ...ALHAMDULILLAH kuma tunda kasan suma suna da wurin zaman
Abdul Razak
Abba gida gida Abba
Ibrahim Ibrahim Allah yakara basira
Karyanka,,, ABBA GIDA GIDA ABBA
33. Hij zei in Mattheüs 23:34-35: Ik zal u profeten sturen! Zolang er mensen zijn om te redden, zal God altijd profeten naar de aarde sturen! En door de levende profeet van uw tijd te verwerpen, verwerpt u automatisch Jezus Christus en zijn offer aan het kruis zoals in 1 Samuël 8:7! Wanneer er een profeet op aarde is, zal God door hem tot ieder mens spreken! En hoe geestelijk en goed u ook bent, dat is wat God met u zal doen zoals Hij met Cornelius heeft gedaan. Ga veertig dagen per jaar vasten, bid elke dag van middernacht tot zes uur 's ochtends, maar net als in Noach tijd is het in mij Kacou Philippe, slaaf van Jezus Christus, dat u moet geloven om vandaag de dag gered te worden! [Nvr: De gemeente zegt: “Amen!”].
#ProfetKacouPhilippe
Kasance me hakuri sai kaci riba
Abban dai Abban dai dagamanya haryara
Insha Allah sai ganduje
Ganduje shida mulki kuma sai a gidansa insha Allah kujira mu zuwa kwana uku kawai
gidan karuwai
qaryar banza ,dan kudi kuke ,
Ramadan
hmmm
Sani Abdullahi
baitin Kate yafidadi musa
Ina so warga ku
Taf
abdou
معجب بلغة الهوسا
sai ganduje mashaallah
Wannan gaskiyane kano sai ganduje
Mun rigaku munch Allah. Karyane andaina barcin Rama akano
Ameen