Allah ya jikan Danmaraya Comrade Wata rana 1984, an sabke shi a Ikoyi hotel yazo cultural activity a Lagos mu kuma an sabke wani abokinmu a Ikoyi, muka hadu a pool garden sai muka je muna hira dashi. Sai wani Bayarbe ya zo sanye da half trouser, aka bashi shot na whiskey a bar. Sai Danmaraya ya che, Allah ya kara ma arewa asiri, wanchan fa buhun masara ya shanye chikin minti 20, abinchin magidanchi na kila wata biyu.
My Allah bless dan maraya jos
Allah yaji kansa da Rahama dan darajar annabi Muhammad (s a w)
Da kuma darajar wanan watan Ramadan
When the north was more peaceful. We enjoy this man. I love him so much.
My late Dad once indoctrinated me with his music .
I swear 🥰
Yes, then the north was very peaceful, no inter ethnic conflicts
Very correct
Dan Maraya is a man of wisdom... May Allah have mercy on him.
I just remembered my dad by just listening to damaraya😢😢.May all rest in Allah rahama
Allahu Akhbar! Allah ya jikan Dan Maraya Jos😭
Childhood in Kaduna state .. beautiful. memories!
Allahu akbar dan maraya waqa da padakarwa Allah baka aljanna albarkan annabi s a w
Amin
Dan Maraya the philosophical musician. Allah yajinka ameen
Yahaya m isahh
Ameen
Allah ya jikan Danmaraya
Comrade
Wata rana 1984, an sabke shi a Ikoyi hotel yazo cultural activity a Lagos mu kuma an sabke wani abokinmu a Ikoyi, muka hadu a pool garden sai muka je muna hira dashi.
Sai wani Bayarbe ya zo sanye da half trouser, aka bashi shot na whiskey a bar. Sai Danmaraya ya che, Allah ya kara ma arewa asiri, wanchan fa buhun masara ya shanye chikin minti 20, abinchin magidanchi na kila wata biyu.
Allahu akbar
Gaskiya ne Allah yajiqan shi da rahma 😭😭
When Northan Nigeria was peaceful. Christians and Muslims living in peace! Will we have such a time again?
ALH YA JIKANKA AMIN
Allhou akbar
Allahu akbar Allahummarhamhuma
Wa azine wallahi
Very true
Aslm is good
Allah ya jikan Dr Adamu Dan maraya jos
Simple originale mais très digeste
Wakar Dan Maraya Mai matekar maana Allah ya jikansa da rahama.
"A kayan karauni palle"
Ina fatan mai saurare ya san karauni
Fi Alhaqqi. Tabbas wan near akar wa'azi.
Allah ya gafartamaka yasa kahuta idan tamutazo kasa mucika da imani
Not the original version but still classic.
Rest in Janna legend
Barmini
❤
What a good instrumental
Allah jikanka massoyi😢🎉🎉
Ummasangari
😅😮😊😅😅
Allah ya masa rahama yasa ya huta I still love his music
Wakar dana rike nake tinawa a matsayin karfin gwiwa
Alhamdulillah
That's a really
This video is so sweet ooo
Muna godiya 😊
Gaskiyane
Rayuwa
I believe this is called art. Bcos by listening to what he was saying you will learn alot not like the modern musicians thats sings rubbish
Masha Allaha Allah ya jikasa
Thank you for sharing.
Allah ya jikansa Dan maraya
Rest in peace Dan Maraya Jos
Allah ya kyautata makwanci
Wlh hakane
Wa'azi a cikin waka
Allah sarky kuma hakanefa😅
Mazan jiya...
Allah Akbar
Allah ya jiqan shi
Allah yajikanshi da rahama😭😭😭
Good
Allah jikansa
Allah yajikansa
Gaskiyane
Allah Ya jikan rai
ALLAH yah jikansa dah Rahman
Allah Yatimaki Maitaimako
والله مصيبة دي التكنولوجية
Sd
Shi kuma 199 nawa 😂😂
Allah ya gafar ta masa
Bsr
Rip
Akwai hikima
Haka take kan mu daidai
Amin