Kotun Kano ta bayar da sabon umarni ga Aminu Ado game kayan Gwamnati, Dubai kan Biza, kotu ta tsike

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • The High Court of Kano State has issued a new order to the 15th Emir of Kano, Aminu Ado Bayero and the other four kings who were stripped of their royal crowns.
    There was a sudden rain that caused a lot of damage including the destruction of many houses in Adamawa state.
    The Court of Appeal for the election of members of parliament impeached the member of the Federal House of Representatives representing Sabo and Shagari, Umar Yusuf Sabo.
    The Federal Government has announced that the United Arab Emirates (UAE) has agreed to continue issuing visas to Nigerians.
    Babbar kotun jihar Kano ta bayar da sabon umarni ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da sauran sarakuna huɗu da aka tube wa rawanin sarauta.
    An samu mamakon ruwan sama da ya yi barna sosai ciki har da ruguza gidaje da dama a jihar Adamawa.
    Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisa ta tsige ɗan majalisar wakilan tarayya mai wakiltar Sabo da Shagari, Umar Yusuf Sabo.
    Gwamnatin Tarayya ta sanar cewa Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE), ta amince da ta ci gaba da bai wa ’yan Najeriya biza.
    _____________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Komentáře • 1