Wani ɗan Tiktok ya wulaƙanta ƴan sandan Nigeria/ Abinda ya faru da Hanifa ya sake faruwa a Kaduna

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024

Komentáře • 36

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh Před 4 měsíci +1

    Allah yajikanta da rahama

  • @LADIMUHAMMADINUWA
    @LADIMUHAMMADINUWA Před 4 měsíci +1

    Subhannallah Allah ya shirya Mana zuri'a wannan yaro Allah ya shirye ka wannan rashin kunya dame yayi kama

  • @user-ql9kl9xr3h
    @user-ql9kl9xr3h Před 4 měsíci +1

    Subuhanallah wannan anya kuwa amma fa mahaukacine kokuma dan ta addane yakamata a nemoshi da gaggawa Allah yabawa yan sandan nigeria dama

  • @Khadijasarakitv
    @Khadijasarakitv Před 4 měsíci +1

    Allah ya kyauta

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj Před 4 měsíci

    Gaskiya wannan bashi da hankali ya kamata a nemoshi Saiya fadi dalilinshi ya cewan Hakan

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi Před 4 měsíci

    Allah ya shiryar damu, subhanallah

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh Před 4 měsíci

    Najeriya batayarda da wanna

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv Před 4 měsíci

    Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya shiryemu da zuri'ar mu baki daya

  • @MuntariMusa-hv3nk
    @MuntariMusa-hv3nk Před 4 měsíci

    Gaskiya ba shi da lafiya

  • @BaraouSaley-ny4dw
    @BaraouSaley-ny4dw Před 4 měsíci

    Yani

  • @user-rp8kh7jy9v
    @user-rp8kh7jy9v Před 4 měsíci

    Dama irin fadanan hakanan addaidai dasu

  • @AndywudcWhdehhde-qr5sw
    @AndywudcWhdehhde-qr5sw Před 4 měsíci +1

    😮

  • @user-nd9ih3yl9w
    @user-nd9ih3yl9w Před 4 měsíci +1

    Maye kunen kachi baye da hawka ,ya Rena da mutane ne kawaye.a nemo chi ya gane kuskuranchi

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 Před 4 měsíci

    Ina lilahi wa Ina ilhirajuun 😭

  • @1212Studios
    @1212Studios Před 4 měsíci

    Duniya ina zaki damu

  • @SalifouGuero-ln2hr
    @SalifouGuero-ln2hr Před 4 měsíci

    Banga laifinkaba

  • @yazidkabir8895
    @yazidkabir8895 Před 4 měsíci

    INSHA ALLAH. baxa a. Kamashii. Ba. MAI. KUNNENN BONE. Acigaba. Da. Bamu. Nishadii 😂😂

    • @KabeerAmeenu
      @KabeerAmeenu Před 3 měsíci

      Hmmmmm in kere na yawo zabo na yawo

  • @user-qs9px7rk3t
    @user-qs9px7rk3t Před 3 měsíci

    Da hankalin sa arikeshi ga hannu again Babu,abunda ke damun sa

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh Před 4 měsíci

    Wanna ya kashe akasheshiba shiyasa basa shakka akan kisa

  • @asiyabuhari1364
    @asiyabuhari1364 Před 4 měsíci +2

    I advised you concentrate on the insecurity facing the country @ Barrister Asiya

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  Před 4 měsíci

      Absolutely true Barrister. 👍

    • @KabeerAmeenu
      @KabeerAmeenu Před 3 měsíci

      Nice advice but ya kamata ayi mashi hankali saboda na baya

    • @KabeerAmeenu
      @KabeerAmeenu Před 3 měsíci

      Ni wlh da zamu hadu saidai wani badai shiba hmmm arewa ba kishi

  • @KalidhassanKalidh
    @KalidhassanKalidh Před 4 měsíci

    Tab kana ruwa

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Před 3 měsíci

    Kuyi maganin kidnapping ku manta da wannan mahaukacin

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Před 4 měsíci

    😂😂😂

  • @user-vb6st6vp4g
    @user-vb6st6vp4g Před 4 měsíci

    Bike dinsa yasha wahala ya siya police suka kwace suka Nike shi .Kuma Yana da mental problem.

  • @yazidkabir8895
    @yazidkabir8895 Před 4 měsíci

    🤣🤣🤣

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Před 4 měsíci

    ✅🤲🏻🤲🏻🙌🥲🥲🥲🤲🏻🤲🏻🕋🤲🏻

  • @youssoufilliassou9960
    @youssoufilliassou9960 Před 4 měsíci

    Sin ya na da lafiya ba

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249

    Lafiya qalau yake

  • @adildad8848
    @adildad8848 Před 4 měsíci

    Lafiyar shi kalau Gaskiya
    Kawai amfani yake da hakan don neman followers shine ya kanyi amfani da sanan nun mutanen da aka san sú don biyan bukatar sa... Kamar yadda kuma sometimes kuke zuzutà magana ko titles don janyo hankalin masu bibiyar ku.
    Ammadai gaskiya hankalin sa Guda... Kalau yake