Fashin Baki: 23/May/2024

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 22. 06. 2024
  • Maudu'an mu na wannan mako:
    1. Tirkatirkar Masarautar Kano
    2. ⁠Hauhawar Farashi da Yunwa a Najeriya
    3. ⁠Yaƙin Isra'ila a Gaza

Komentáře • 33

  • @alyasauzakari8343
    @alyasauzakari8343 Před 8 dny +2

    Abba Hikima Allah ya Qara maka Hikima, Allahumma Ameen

  • @salisualfa4468
    @salisualfa4468 Před 8 dny +2

    Gaskiya Abba hikima yafi gaskiya awanan tattaunawar. Mr. Bulama Koda mu ba lauyoyi bane atleast munsan cewa hukuncin alkali dole ai amfani dashi, saidai idan har alkalin ne ya sauke hukuncin ko wata kotu ta sama da ita. Sannan shi sunusi ai bashine ya nada Kansa ba gwamnati ce ta nadashi Kuma ita gwamnatin tana cikin karar. Wanann is very simple.

  • @muhammadabdurrahman2121

    Alhamdulillah

  • @kamaluadamu3235
    @kamaluadamu3235 Před 8 dny +2

    Wallahi nidai iya fahimtata Abba Hikima yafi Bulama gsky😂😂😂

  • @muhammadgarba2540
    @muhammadgarba2540 Před 8 dny +4

    Allah ya saka muku da Alheri da yadda kuke wayar da kai

  • @aminusulaimangama1754

    Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼

  • @abdulhafizmusainuwa2846

    Ina bibiyar fashin bakinku, kuma wannan Facebook page yaburgeni, amma don Allah arage tsawon lokacin da kida da wakar fashin baki take playing, inata jira naji kunfara gabatar da shirin amma kuma naji wakarce taketayi.

  • @YusufsaadYahaya
    @YusufsaadYahaya Před 7 dny

    Allah ya kara basira Barr ABBA Hikima

  • @UsmanAliyu-cg2rx
    @UsmanAliyu-cg2rx Před 8 dny

    Gaskiya mungaja da wannan sharhin shiri'ar yakamata adunga takaitashi

  • @aysheerhumaira5277
    @aysheerhumaira5277 Před 6 dny

    Abba Hikima dawurwura kake

  • @musaahmad1072
    @musaahmad1072 Před 8 dny +1

    Good job bros

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q Před 8 dny

    Kai bulama masifane kai lalle yau naga ranar ilimi Allah yaqara arziki bulama aci gaba da gashi

  • @mustersoul7136
    @mustersoul7136 Před 8 dny

    Macha Allah

  • @user-fu9kc7rj5j
    @user-fu9kc7rj5j Před 8 dny

    Well done @abbahikima

  • @ismailsquare4594
    @ismailsquare4594 Před 6 dny

    Slm! Yakamata kuduba Date din kun sanya 23 may a maimakon 23 June Nagode

  • @nuragarba9749
    @nuragarba9749 Před 3 dny

    With do respect even though I’m APC member,but Hikima akwai son zuchiya a kanka

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 8 dny

    Gaskiyane bulama yakamata lauyoyi yakamata sudunga tinawa da mutuwa

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re Před 8 dny

    Allah yyi maku albarka yyimana baki daya

  • @MohammadMangaAliyu
    @MohammadMangaAliyu Před 7 dny

    Bukarti ke nan 😅😅. Ko da mu ba lauyoyi ba ne muna da hankali da fahimtar cewa a kullum sai ka kare muradun wani ɓangare. Taqiyyar ka tana fitowa fili. Kuma ka zo kana kira alkalai su yi gaskiya bayan kai kullum rashin ta kake kokarin cusawa al'umma.

  • @ranokbr5529
    @ranokbr5529 Před 8 dny

    Allah ya saka da alkhari

  • @Ahmed_Isa
    @Ahmed_Isa Před 8 dny

    An yi kuskure a sanya kwanan watan shirin. Muna watan June ne ba May ba. Mun gode kwarai

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re Před 8 dny

    Abba hikima kanada son zuciya

  • @SurajoYusuf-jx8ho
    @SurajoYusuf-jx8ho Před 8 dny

    Aslm Aini bulama sai ka biyani kudin Data itace tarar da ZAKA biyani Dan kudina Kennan nasa Data....Amman shiru nakeji Babu sanarwar baza a zauna ba....da fatan kadawo lafiya.

  • @kabiruabubakar5685
    @kabiruabubakar5685 Před 8 dny

    Oga Jafar kwalbar mangyada is N2000 a Abuja . Allaha yakawomana dauki

  • @salisuabdullahi1228
    @salisuabdullahi1228 Před 8 dny

    Abba Hikima zai fi kyau ka shiga tawagar lauyoyin Aminu Ado kawai!

  • @abdullahiabbas1244
    @abdullahiabbas1244 Před 7 dny

    Malam bulama ai مابني علي الباطل فهو باااطل

  • @musaadoyahaya4826
    @musaadoyahaya4826 Před 8 dny

    Bulama yakoya wa Hikima karatu yafishi ganewa 😅😅😅

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q Před 8 dny

    Wallahi nide Abba duk ka siremin..sabu da qiyayyarka tafitu fili Abba fa yazama govnar Kuma shine govnar saide hakuri

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q Před 8 dny

    Abba hikima gashi kana da ilimi Amman kadauko WANI Abu gami da government Kano kajire kiyayya koda baka shiri da mutane kaimusu adalci Amman kawai kanasu ka gogawa kanka bakin jini..kowa yasan govnar shike da ikwan nada sarki ko cireshi.kaima kasan haka..bulama.. ubangiji Allah yaqara maka lafiya da zaman lafiya jafar inama fatan alkairi

  • @hauwaalbasheeralbasheer425

    Abba hikima sai yake yakeyi nibansan meyasa abba kakeso dole sai gwamnatin kano tasami matsala ba

  • @abdulazizmatawalle1356

    Abba hikima sounds really biased

  • @user-fu9kc7rj5j
    @user-fu9kc7rj5j Před 8 dny

    Jafar Jafar