Assalamu alaikum warah matullah, barka da wowa,Nine sulaiman Sani daga kasar Accra Ghana,moni tan maka ranta na nan Accra Ghana, ina yi muku fatan alheri
@Dalladalla Muna godiya Dukdadai Ni Ɗan kwankwasiyyane Amma sainake Ganin inamadai baku ɗauki wani ɓangareba da Sai kunfi faɗar gaskiya akan kowaye koda kuwa Kwankwaso ne Mungode da aikinku Kunce ba zaman wani kukeba
TAMBAYA TA ana shine 1-Wane ya fara RUSA LOCAL GOVERNMENT? 2- wane ya FARA CINYE KUDIN YAN FANSHO A JAHAR KANO? 3- wane ya fara aikin titin 44 local government?
Siyasar Nigeria a 2023 tayi bayanin waye kwankwaso 😂 tunda mungani a cikin 36 state a Nigeria iya kano ya kawo wanda kuma peter obi yazo shi daga baya yakoyamasa siyasar.
Masha Allah Malam Ala gafarta wani daga cikin Daliban Masu bibiyar ka kemaka Fatan Alheri Da Fatan Anyi ibada lafiya Mai magana Mansir surajo kwana inkiya kcom
Assalamu alaikum warah matullah, barka da wowa,Nine sulaiman Sani daga kasar Accra Ghana,moni tan maka ranta na nan Accra Ghana, ina yi muku fatan alheri
Akramakallah, muna murna da dawowanka
Allah SWT Ya yi albarka da jagora kuma Ya biya da mafi alkhairi 🙏
@Dalladalla
Muna godiya
Dukdadai Ni Ɗan kwankwasiyyane
Amma sainake Ganin inamadai baku ɗauki wani ɓangareba da Sai kunfi faɗar gaskiya akan kowaye koda kuwa Kwankwaso ne
Mungode da aikinku
Kunce ba zaman wani kukeba
Salam Barka da warhaka, ga tambata Inason Amin bayanin waye Ab Baffa bichi a chikin kitabul siyasiyya
From Hafizu Baba Bichi
Jazakallahu khairan
Allah yabiya soja
Akwai baki kirin
Inason shiga jami'a ya shehu
Allah yakara hazaqa
Auzubillah Mallam
Gaskiya dole mubada kudin laraba, domin wannan karatun yashiga
Mtschwww! Yan kwankwasiyya dai mahaukata ne Wllh
Dakyau
Masha Allah Akaramakallahu barka da Dawowa
Allah yasaka da mafificin Alkairi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wlh tlh qaryaaaa kk yi 😂😂
Allah ya kara basira, Karatu yayi dadi sosai
Macha allah malam
Karyane makaryata kawaii
Msha Allah
❤❤❤
😂😂😂😂😂😂
😅😅😅😅
Dan Allah acewa muhyi ya sassauta Bulalar nan, kada rai yayi halinsa.
Masha Allah
Allah ya bada lada.
Ka barar da kimarka, da mun zata don Allah kake. Amma yanzu ka nunawa al'umma Kwankwaso ne yake baka aiki
Allah ya gafarta Malam
Yaushe zaka zo Abuja, Muna Maka fatan Alheri
Allahu Akbar
❤
Gaskiya ban yarda da maganarku ba a wannan episode din
I’m ad
Naji dadin addu'ar farko ta yan Pension da Malaman Jami'a sosai, ya Allah ka taimaki bayinka raunana ka ƙwato musu hakkin su ako ina suke.
Assulamu alaikum
Dan Allah an canja lokacin yi wan Nan shirine a gidan ridio nasara Fm
Wan Nan satin nasaurara Amma banjiba Kuma Naga ansaka anan ?
Allah yatemaki malan
Nidai nayi bincike na gano cewa wannan MAKARAN TALLAN RABIU MUSA KWANKWASO sukeyi, sbd duk sanda za a yi karatu bawani abu da akeyi Sai dai wannan.
❤❤❤❤❤❤❤
Hahahhhhh😂😂😂😊
❤❤❤❤❤❤❤😂
Gaskiya muhi ze moree sosai.. 😆😂😂
Ina gaisua da Faisal MaxAir
GODIYA
Awanne shafinne ake maganar Nasiru el'rufa'i a wannan kitabul siyasiya
😂😂😂😂 Yan kwankwasiya ne Ku kawai aluja
Kwana 2 Rufai yahaya Hadejia Yana miko sakon gaisuwa
TAMBAYA TA ana shine
1-Wane ya fara RUSA LOCAL GOVERNMENT?
2- wane ya FARA CINYE KUDIN YAN FANSHO A JAHAR KANO?
3- wane ya fara aikin titin 44 local government?
wato ganduje yatafi shiyasa
Mallam ka dau side a makarantar ka.
🤣🤣🤣Allah yasa mugama lfy
Masha Allah ❤❤❤❤❤
Allah yagafarta mallam hhhhhh
Inada tambaya, wai dan Allah waye zai gudu No way da zama din din din.?
😂😂😂
Wllhi malam tunda aka fara wannan Fasalin sai yau akayi Babin da yaburge ni 100% 😂😂😂😂
Siyasar Nigeria a 2023 tayi bayanin waye kwankwaso 😂 tunda mungani a cikin 36 state a Nigeria iya kano ya kawo wanda kuma peter obi yazo shi daga baya yakoyamasa siyasar.
Kwanan NNPP NAWA DA KAFUWA?
@@nuraabdullahi6614 nasan kwankwaso ya riga peter obi kafa jam'iya ko?
Masha Allah
Masha Allah Malam Ala gafarta wani daga cikin Daliban Masu bibiyar ka kemaka Fatan Alheri Da Fatan Anyi ibada lafiya Mai magana Mansir surajo kwana inkiya kcom
Wane muhi ne Allah ya gafarta malan