Wadda rashin samun haihuwa ya sa ta dauko riƙon ƴa mace, yanzu kuma Allah Ya ba ta ƴan uku.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 03. 2021
  • Hafsatu Muhammad Sani ta ce da ma ita da mijinta suna da burin bude gidan marayu domin taimaka masu, rashin haihuwa ya sa ta dauko rikon ya mace kuma yanzu Allah Ya ba ta yan uku

Komentáře • 63