Yadda aka yi bidiyon tsiraicina ya karade duniya - Safara’u - BBC News Hausa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Mawakiyar ta ce ta kwashe wata uku ba ta fito daga gida ba saboda kyamar da ake nuna mata kan fitar bidiyon tsiraicinta.

Komentáře • 332

  • @user-fk7kp9mz9u
    @user-fk7kp9mz9u Před 2 lety +28

    Masha Allah Award 🥇 din karatun Al-Qur’ani ake bamu tundaga Africa Har Saudiyya Dan Nigeria dan Arewa yaje yaci gasar duniya ta Al-Qur’ani maigirma!
    So all we have to say is Masha Allah!!!

  • @aishatkabiru1582
    @aishatkabiru1582 Před 2 lety +12

    Ya Allah ya ga wannan baiwar taka safiyya,Allah ka shirya ta,Allah shi qara kare mu daga rudin shaidan,Allah ka shirya al'ummar musulmai Baki dayaa

  • @Shafiuabubakarsaddik
    @Shafiuabubakarsaddik Před 2 lety +9

    Allah ya shirya amma kinyi karya da cewa mata suna hakka karya kike wallahi

  • @gimbiyasempire632
    @gimbiyasempire632 Před 2 lety +7

    Allah ka shiryemu ka shirya mana zuriya, Allah ka tausaya mana! Wai mutane suke ganin sa wani abuzama cikin maza! Haba ba dole musha wahala ba , mutane sun zama fajirai kawai

  • @idrisusman677
    @idrisusman677 Před 2 lety +5

    Lallai Kam kinsamu tarbiya Amman Allah ya Kara nesantamu da irin wanga tarbiya for ever

  • @shariffbashir95
    @shariffbashir95 Před 2 lety +1

    BBC hausa bai kamata kuna fira da wadanda basu San darajar yaran hausa. Dan Allah kalli wan nan sai kache ba bahaushiyaba. ALLAH YA SHIRYA

  • @asmaubarau6033
    @asmaubarau6033 Před rokem +1

    Subhanallah, tace tana shawa'awar yaranta su kalla Subhanallah, Allah ya shirye mu baki daya ,Amman akwai gyara

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 Před 2 lety +6

    An samu matsala gaskiya sai dai fatan Allah swt ya shirya

  • @user-fk7kp9mz9u
    @user-fk7kp9mz9u Před 2 lety +20

    Assalamu Alaikum.
    Yan uwa irin wadannan yaran Addu’a akeyi musu Akuma nuna musu cewa sunada mahimmiyar Rawar da zasu iya takawa a societyn Su domin ya mace bata lalacewa ita kadai so muna Rokon Allah daya kara shirya mu baki daya.

  • @fatimaumar1813
    @fatimaumar1813 Před 2 lety +7

    Allah kashiryamu bakidaya daman gaskiya tarbiyarki batayi kama da cikakkiyar yar jahar kano ba uwa da uba ba sabida tarbiyar mai kau daga iyayensu ida nice lokacin da aka nuna tsiraiciki sai nadena komi nayi shuru shine duniya zatasan bada San ranki hakatafaruba Amman kullum kina cikin maza kinnunama duniya kowaceceke kemacece yar uwa kiyiwa kanki fada iyayenki sunsanma mekefaru dake to meyasa bazasuyi mikifadaba talaucine yasa bazasu iya yimiki magana ba kuma kinada karanci shekuru haryanzu lokaci baikure mikiba duniya idan ba mutuwa a kwai tsufa duk abinda kikeji dashi wasusunfiki amman ko lbr su ba aji kitsaya kiyi tunani kikoma makaranta duk masu zugaki wlh basa kaunarki duniya Wanda bezobama jiranshitake allah yasamudace yabamu ikon aikata dai dai yaman kaykkyawan karshe ameen

  • @danjumausman8848
    @danjumausman8848 Před 2 lety +16

    Kina yaudarar kanki, kina musulma ki yi tsarara ki dauki hoton kanki zindir ki ajiye a wayarki! Da fatan hakan zan zai zama maki darasi. Amma ki ji tsoron Allah ki tuba ki koma ga Allah ki sami miji ki yi aure. Ko ba komai, kina tunanin yaranki nan gaba yayanki su ga irin wannan shirmen. Wata tarbiyya gare ki yanzu? Allah shirya mana zuri'a.

    • @maryammuhmmadsango836
      @maryammuhmmadsango836 Před 2 lety +1

      Agidan ubanwa Mata suke daukar hoton tsiraici saidai Mara kamun Kai kamarki🙄😏😏🤔🤔🤨

    • @mohamedroufai
      @mohamedroufai Před 2 lety

      🤣🤣🤸🤸

  • @muibrahimglobalenterprises474

    Allah ya kawta, yasa duk abun data fada gaskiyane. Allah ya jarrabemu da abunda zamu iya cin jarabawarsa

  • @halimaumar1372
    @halimaumar1372 Před rokem

    Allah ya shiryiki

  • @MaimunatuMustapha
    @MaimunatuMustapha Před měsícem

    Allah ya shirya ki

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 Před 2 lety +2

    Bbc babu kunya allah yah shirya

  • @sheikzubair8580
    @sheikzubair8580 Před 2 lety

    Gaskiya BBC bai kamata kuyi hira da wannnan Mara tarbiyar ba wannan aii cin mutuncin ne yakamata Ku gyara

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Před 2 lety +11

    amma gaskiya tayi kokarin tsayawa ayi irn wannan hira da ita.

  • @user-ld3kg3xz3t
    @user-ld3kg3xz3t Před 2 lety

    Allah ya shiryeki AMMA da ganinki gidan ku babu tarbiyya kalleki ko dan kwali babu kuma kina alfahari da sabon ki baki danasani akwai ranar da dukiya da yaya ba zasuyi amfani ba akwai kuma yaumu tubulassara ir AMMA Allah ya shirye ki kafin lokacin

  • @wakilinarewatv9524
    @wakilinarewatv9524 Před 2 lety +13

    Mala'iku babu ruwansu da wai kin taso agidan soldiers, wlh jibga zakisha

  • @aliyalwa4702
    @aliyalwa4702 Před 2 lety +1

    Gaskiya hakan ya nuna cewa yar YARA ce ke.
    Domin duk wani Uba ko Uwa na kirki bazasu bar yarsu a dunga wannan shaidancin ba.

  • @abdurahamantanko5609
    @abdurahamantanko5609 Před 2 lety +2

    To ya ubangiji Allah kashiyemu damu da zuriyanmu

  • @user-wn9dr4xp5n
    @user-wn9dr4xp5n Před 5 měsíci

    Allah sarki😢

  • @suwaibamuhammad260
    @suwaibamuhammad260 Před 2 lety +3

    Allah ya shirye mu baki daya yazaki ce zama acikin maza ba komai bane kuma karya kike Barack Ana shiga ta mutunci sai wanda yaso ne bayaye

  • @amadoukoulsoumi3013
    @amadoukoulsoumi3013 Před rokem

    Allah sarki

  • @ibrahimalimamialimami1165

    Allah yasa suga videon saraichinma sai shima kibasu hujja

  • @zainabmannirahmad401
    @zainabmannirahmad401 Před 2 lety

    Allah ya shiryaki
    Amman Qarya kikeyi Sai Yan Tasha irinku ke wannan

  • @gimbiyasempire632
    @gimbiyasempire632 Před 2 lety +1

    Wallahi ƙarya kikeyi ba wani kashi 70 na mata da suke wanan iskancin a waya

  • @abubakarmuhammad0
    @abubakarmuhammad0 Před 2 lety

    To allah ya kyau ta allah ya sa muyi kekkewan karshi gabaki dayan mu ameen summa ameen

  • @yasinunasirufarutv
    @yasinunasirufarutv Před 2 lety +4

    Allah ya shirya 🙏

  • @ZaharaddeenAbdul
    @ZaharaddeenAbdul Před rokem

    Allah gafururrahim

  • @user-hp2oz3ru7b
    @user-hp2oz3ru7b Před rokem

    Allah sarki😂ina kwaunarki

  • @shuaibuadam5159
    @shuaibuadam5159 Před 2 lety +17

    Gskya baki da hujja 😂 wai kin taso cikin maza ai wadannan muharramanki ne 😂 ba kattan banza ba 😂

  • @ibrahimmuhammad530
    @ibrahimmuhammad530 Před 2 lety +11

    Her smile is making me angry, mu 'yan arewa katun Alkurani aka sanmu da shi ba duniyanci bah 😊

  • @ahmadmaryamturaki6340
    @ahmadmaryamturaki6340 Před 2 lety

    Allah ya shiryemu, Abu dai in Allah da mazonsa sun Hana to bakida wata hujja na aikatawa, Allah ya ganar dake

  • @haulataminuanas5286
    @haulataminuanas5286 Před 2 lety +1

    Allah ya sa mu gama da duniya lfy

  • @MondayJoseph-js7dy
    @MondayJoseph-js7dy Před 11 měsíci

    looking good safara

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 Před 2 lety +1

    Allah yah shiyar ya, yarmusulmakenan

  • @lawanashiru336
    @lawanashiru336 Před 2 lety +1

    Kin taso cikin 'yan uwanki so muharramankine ba ƙartin banza.amma banyi mamaki ba na rashin sanin ban bancin saboda barikin kika taso akwai ƙarancin ilimin addini a wajen.allah ya shirya ameen

  • @user-ei7rb9ey4e
    @user-ei7rb9ey4e Před rokem +1

    Masha Allah

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 Před 2 lety +3

    Wallahi duk wani alamomi na jahilci darashin tarbiyya sun tabbata ga yarinya nan. Mafarko kai ba dankwali take yawo wando tsinuwan Allah ne ke Binta duk inda ta shiga domin gashinnata nacikin tsaraicin Da Allah Yai umurnin surufe, nabiyu tanuna cewa duk waqoqin banza da fitsara datakeyi iyayenta suka dauremata gindi takeyinsu babu kunya batsoron Allah batayi la'akari da hukuncin Allah cikin abinda takeyiba wajen sabamasa kawai don iyayenta sunbata go ahead saikace sune Allahn ta. Sannan na uku tanuna birinta kawai shine takasance tasazo kamar su devido burnaboy dadai sauransu wanda kowa yasan ba waazi ko tarbiyya kokuma musulumci sukeba tsantsan kafirci da fitsara dakuma gurbata tarbiyya suke wato itama dai sotake duniya tasanta fannin waqoqi musanman na raye rayen batsa dakalaman batsa irin namarasa tarbiyya. Gaba daya zamcenta babu inda takawo addini ciki tundaga karatunta harzuwa muamalanta. Tambayana anan wannan shin musulmace kokuma bamagujiya?. Komadai menene masu zugata ( maqiya ta kenan) tana qara hankada kanta wuta dakuma iyayenta dakuma duk wani nakusa daita kunsan abinda takeyi kwata kwata bashida alaqa da musulumci ko musulmai to dan Allah kuji tsoron Allah kujawota kudorata bisa tafarkin gaskiya ma'ana tafarkin tsira tafarkin Alqur'ani dakuma hadisan Manzon Allah S A.W domin tasamu dacewa a lahiranta. Inbahakaba to wallahi sai Allah Ya tuhumeku domin rashin nunamata gaskiya da woqarin dorata akai. Masu goyamata baya dakuma zugata wallahi kusani duk barnan datakeyi tokuma kunada kamasho da Mala'iku ke rubutamuku. Inba fitsaraba darashin tarbiyya wai BBC tagayyace iyar musulma amma tabayyana cikin shiga irin wanda musulimcin Yaharamta mata yinsu wal'iyazubillahi. Daga qarshe fatana Allah Yasa tagyara muma mugyara musani cewa akoda yaushe mutuwa naiya qwanqwasamana qofa mutanaji amsoshin dazamuba Allah game da abubuwan damukeyi mai kyau ko mara kyau musani cewa azabobin Allah tundaga qabari take somawa idan munmutu lokacin dazaa tambayi mutum manrabbuka wama dinika waman nabiyyuka wama qiblatuka dadai sauransu musani duk wanda bai iya amsa duk tambayoyin daakeba tofa makomarsa wuta kuma tun cikin qabari zaifara dandanawa sannan dole mukiyaye dokokin Allah musan meYakeso meye Bayaso. Muyi qoqarin gayawa juna gaskiya mucire girman kai bawai muga ana laifiba muje muna wow wow muna qara hankada mutun yana zunubi. Natausayama gama kowani la'anannene ko la'ananniyar ce sukayi releasing vediyon ta wanda haryanzu maganar nan danake akwai ta acikin wasu boyayyun website sannan wannan qasar danake ciki akwai mutane daya wa iyan wannan qasar dasuka san safarau tadalilin vediyon tsaraicin nata dasuka gani sannan sunadashi awayoyinsu. Kusanicewa zunubi nanan ana cigaba darubitawa ga duk wanda yai uploading ko sharing wadannan vedios nata na iskanci guda biyu. Nasan qila batasaniba both intana tunanin vediyon zaibacene nankusa totama daina wannan tunanin domin vedios din sunkai inda bakuyi tsanmaniba dabazasu goguma kamar yanda vedios na Maryam hiyana na sex suke haryanzu a cikin wadannan boyayyun website din wanda ba mamaki wani har iyaiyanta sugani wal'iyazubillahi Allah Yaimana tsari mata Yasa sugane sudaina vedion tsaraicinsu suna turama maza komata iyan uwansu domin neman duniya ko fasiqanci susani cewa komujima komudade vedios din nan zasu fita inhar basu gogeba. Allah Yagafartawa iyayenmu daiyan uwanmu daduk musulmin duniya gaba daya Yabamu ikon yin daidai Yanemu zuwa ga sabamasa. Wassalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh

  • @Ammoonhashim
    @Ammoonhashim Před 2 lety +12

    😭 na tausaya miki Allah yaganar da ke

  • @rukkayaahmad1213
    @rukkayaahmad1213 Před 2 lety

    Safa Safa Safara u. Inayinki Allah ya tsare manake

  • @aakainuwa86gotomo3
    @aakainuwa86gotomo3 Před 2 lety +3

    Allah ka shirya mana zuriya, ya hayyu ya Qayyum

  • @sadisuusmanyau512
    @sadisuusmanyau512 Před 2 lety +5

    Na kalli full video Safarau' kawai dai sai fatan Allah ya shiryar damu baki daya.
    Amman duk mace da take fatan ganin ta zama kamar Davido ko Burnaboy ai bata da wani tunani mai kyau, ko arna yan uwansu sun Davido da Burnaboy sun kai yan Duniya

  • @user-xs6nr2hi6e
    @user-xs6nr2hi6e Před 2 lety +20

    نسأل الله السلامة والعافية في الدنيا والآخرة يارب 🚶🏽‍♂️

  • @aminaumarusman6666
    @aminaumarusman6666 Před rokem

    Allah sarki my safaa Allah zai saka miki

  • @aminaabdullahiadamu.b.y274

    To masha allah naji tace bata samu macen da zasuyi waka tareba to gani kigaya mata am ready nima mawakiya ce ummi by

  • @khalifaidris3354
    @khalifaidris3354 Před 2 lety +4

    May god bless you and protec you from people

  • @user-yc2zb1yz5y
    @user-yc2zb1yz5y Před rokem

    Allah ya qara shirya damu baki daya please safa ki dinga saka dan kwali...

  • @Zainabamiko
    @Zainabamiko Před 2 lety

    Gaskiya wannan yarinyar bata da hankalin......

  • @MaryamSa-ct4jp
    @MaryamSa-ct4jp Před rokem

    To Allah ya shiryemu bakidaya. Allah ya ganardaku

  • @hassanhusaini3090
    @hassanhusaini3090 Před 2 lety

    Gaskiya inhar irin wanan tarbiyar akai maki agiada to wlh iyayan ki sun cucira yuwar ki allah ya shir yamu

  • @baffaalhassangundutse2735

    ALLAH Sarki, Quruciya kenan.
    Ya ALLAH ya shiryeki, yasa kigane gaskiya gaskiyace ki bita.
    Mu kuma iyaye muji tsoron ALLAH, Saboda ALLAH zai tambayemu akan kiwon daya bamu.
    Tabbas wannan yarinyar tana buqatar mutanen kirki akusa da ita.

  • @iliyasukhalid9071
    @iliyasukhalid9071 Před 2 lety

    Wallahi bakane game da kudi bakyau kuma iyayenki gaskiya ba mutane kirki bane kuma alamun alkiyama ne kawai Allah yashiyeki kuma bazaki taba cimma gurinki ba

  • @mohammedmohammedgaini5048

    Allah yasa mu Dake muyi kyaukewar karshe Kuma yafe mana kurakurenmu. Wishing you Long life and prosperity safa 💕

  • @sidiabubakar8278
    @sidiabubakar8278 Před 2 lety +2

    May Allah have mercy on us all

  • @shamsuabubakar1585
    @shamsuabubakar1585 Před 2 lety +4

    Allah yasa kigane gaskiya kiyi aure

  • @moumouniabdoule9403
    @moumouniabdoule9403 Před rokem

    Makrayatchiya karouwa Banza kawaye Allah ya chirye ky

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 3 měsíci +1

    🎉🎉🎉🎉

  • @usmanadame3705
    @usmanadame3705 Před 2 lety +1

    Allh wadaran naka ahaka iyayanki suce baki tarbiya

  • @nouhouissaka2472
    @nouhouissaka2472 Před 2 lety

    Gaskia BBC haussa wannan baban kuskuren kukayi bema kamata kumata Irin wanga tanbayoyi game da tsiraicinta .kamata yayi Kuma tanbayoyi masu maana ba tanbayar abinda Zaku Kara tozartataba har Wanda bay Saniba Chima yassani

  • @mustaphaaliyujibia8198

    Allah ya kyauta.badai ma'ana dukka magananta

  • @abdulrashedibrahim2236
    @abdulrashedibrahim2236 Před 2 lety +1

    Allah yasa ki tuba

  • @maryamnaseer707
    @maryamnaseer707 Před 2 lety

    To Allah ya kyauta Allah ya shirya mana zuri'a

  • @musayahayausman6654
    @musayahayausman6654 Před 2 lety

    Gaskiya neh inah sonki Safa 💕💕💕

  • @issabalki2200
    @issabalki2200 Před rokem

    Lina da kaiw machallah Allah ya Sare ki Amine

  • @nuraauta2651
    @nuraauta2651 Před 2 lety +1

    ALLAH ya shiryeki

  • @shamsuddeenidris4164
    @shamsuddeenidris4164 Před 2 lety

    Lallai ya Kamata a tausaya miki Domin gaskiya yarinta da kuma karan cin saki a hanya ne kawai damuwar ki. Allah ya doraki akan hanya madai dai ciya damu da dukkan musulmi Baki daya Ameen.

  • @nanafirdausy4417
    @nanafirdausy4417 Před 2 lety

    Axuciyarta duk abinda xakuche nayi reaching spot light

  • @Mhfxhausa
    @Mhfxhausa Před 2 lety

    Ya Allah ya shirya mana ke safiya

  • @khaleedmuttaqah7913
    @khaleedmuttaqah7913 Před 2 lety +1

    s gaskiya rayuwarki safiya tana cake da hadari maigirma domin duk wanka yake akan laying badaidai ba kuma yana tunani daidai yake yanciki hadari mafi Girma a rayuwa ya allah ya ganar da wannan baiwatashi domin shikadaine mai shiryawa

  • @mohamedroufai
    @mohamedroufai Před 2 lety +1

    Ikon Allah 🤭wai dama wannan shine dalilin dayasa aka koreki daga film kenan 🤔najima ina neman miye dalilin dayasa aka koreki daga film,tab amma gaskia yarinyar nan kinada koqari yanzu kinada wannan tabon ne har kike iyayin waqa😳to Allah de ya kyauta

  • @wasilaabubakar4897
    @wasilaabubakar4897 Před 2 lety

    allah ya shiryata damu gabadaya ko daga yanayin amsoshin da take badawa kusan ilimi bewadacetaba allah ya shiryamu gabadaya

  • @muhdspeedou
    @muhdspeedou Před 2 lety

    Allah ya shiryaki yadoraki a hanya madaidaiciya ya shiryemu baki daya

  • @maddisonenockzy2116
    @maddisonenockzy2116 Před 2 lety +1

    More grace my hero

  • @assaadiyyachannel4263
    @assaadiyyachannel4263 Před 2 lety +2

    Allah yasa mu dace🥺🤲

  • @basiruhaliru4268
    @basiruhaliru4268 Před 2 lety

    Allah ya Kyauta.

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA Před 2 lety +1

    Matsiyaciya wallahi da wannan tunanin ba Inda zakije ,mu Al Ada da addini ne agabanmu ,nakuma Koyi da arna mukeba ,kuma kisani famanya amalmis Kala zarratin khairin yara

  • @firdausiyakubu7655
    @firdausiyakubu7655 Před rokem

    gaskiya bakiyi dace da dangiba

  • @ibrahimalimamialimami1165

    Wallahi bakida tarbiya Allah yawadararda iryin iryin naki tarbiyan

  • @musakaka5022
    @musakaka5022 Před 2 lety

    Kamar kumo Kamar kashinta
    Abbinkunya yafikyau ga banza
    Allah yaganar damu

  • @shamsideensalisushehu430

    Allah yasa kar kikara maimaita irin wannan kuskuren

  • @ALMOUSTOTV103
    @ALMOUSTOTV103 Před rokem +1

    Sakara janka wawiya

  • @surayyarhmuhammadrabiu460

    Allah sarki😥Allah ya sakamiki, everyone has his on bad side

  • @aboubacarhabib11
    @aboubacarhabib11 Před 2 lety +1

    ALLAH YA SHIRYE MU
    YA ALLAH KA KULAMMUNA
    DA ADDININMU

  • @sheikhgoniyamanitv
    @sheikhgoniyamanitv Před 2 lety +1

    MASHAALLA

  • @tijjanimuhammad6084
    @tijjanimuhammad6084 Před 2 lety

    Da Allah yan.uwana kudena zajinta zatahadu da Allah dayahaliceta maigirma

  • @nasbrown6416
    @nasbrown6416 Před 2 lety +2

    ashe da izinin iyayen ki kike duk wannan abubuwan. dole ki bawa yaran ki irin tarbiyyar da aka baki

  • @aminanuhuadam3372
    @aminanuhuadam3372 Před 2 lety

    Astaghfirullah wa'atubu illahi wai tarbiya ubangiji Allah ya shirya mu duka

  • @MsJakada
    @MsJakada Před 2 lety

    Allah ya kyauta

  • @saminumuhammadilah9949

    Wallah hi wan nan basa na a bace iscan cine

  • @anasharuna6929
    @anasharuna6929 Před 2 lety

    To waima menene mutum zaiyi da hoton tsiraicin sa.
    Amma ba abunda za'ace illa ubangiji Allah ya shiryeki

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 Před 2 lety

    Allah kashir.wallahi idan bkigyara halinkiba karshanki bazai kyauba..saboda hanyar da kkdauka batarbiyar musulmaibane.aina ok tabaganin mutum yanuna tsaraicinkasa.km yce wai hka mata sukeyi

  • @abbasallau5804
    @abbasallau5804 Před 2 lety +4

    Allah ya shiryemu 😢

  • @salisuaminualolo9643
    @salisuaminualolo9643 Před 2 lety

    Guba ta tsiyaya har izuwa sauwa
    Allah kyauta amma muji tsoron
    Allah allah shiryemu

  • @hameedhmusa6827
    @hameedhmusa6827 Před 2 lety

    Allah sarki natausayamiki

  • @mishajmishaf6966
    @mishajmishaf6966 Před 2 lety

    Kaji shegiya

  • @happyfamily5488
    @happyfamily5488 Před 2 lety

    Gaskiya kam anbaki tarbiyya agida

  • @Musaadam007
    @Musaadam007 Před 2 lety

    Gabadaya yarinyar Nan tunanin ta Yana bukatar garanbawul, kuma iyayenta neh kawai suke da wannan damar bawai mu yan comments bah. Idan suka kasa yin abun days dace toh babu shakka duniya zata mata seti. Allah ya shiyeta damu bakidaya.

  • @user-hp2oz3ru7b
    @user-hp2oz3ru7b Před rokem

    Allah sarki😂