MATAR MAMMAN 3&4 ORIGINAL LATEST HAUSA FILM 2018

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 10. 09. 2018
  • Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
    --
    #LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
  • Zábava

Komentáře • 211

  • @ikramlawal6798
    @ikramlawal6798 Před 4 lety +2

    Masha Allah gaskiya wannan film ya tsaru sosai kuma yanada maana sosai duk films dinda nake kallo ba wanda ya birgeni kamar wannan allah kara basira amin 😙😙😘😘😘😚😍😍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍 Like like like

  • @awaliddrisu4870
    @awaliddrisu4870 Před 4 lety +5

    This movie from A to Z l cry alot l have never watch very good like this may Allah bless all of them .From Ghana but watching from new York city

    • @yahayaharuna4835
      @yahayaharuna4835 Před 4 lety

      Aslamu alaikum, I hope everything is now a history concerning pandemic.

  • @idrissalisu7604
    @idrissalisu7604 Před 5 lety +1

    Masha allah masha allah kai wannan film yayikyu allahu yara basira agaskiya da wannan film Dan ya bada maana me kyau allah yasa wannan hali Na HADIZA Gabon shine acikin zuciyarta amen kai sannunku da aiki

  • @musaalu3145
    @musaalu3145 Před 5 lety +1

    kai masha Allah wlh wannan film yayi sarki ali da yayata hadiza da hafsat allah ya qara muku lafiya da nisan kwana da rayuwa mai albarka bijahi SAYYIDINA RASULULLAHI S A W

  • @aasadeeq5456
    @aasadeeq5456 Před 5 lety +4

    Jazakanlahu kairan Ali nuhu and old other thanks very much with athvaes

  • @mardahfauzil1084
    @mardahfauzil1084 Před 5 lety +1

    3xwow mashaa Allah tabarakallah tabbas naji dadin wannan film domin kuwa sanda nayi hawaye inama da ache mata zamu iya rikon junamu da amana haka Allah yasa mugane yakara mana imani acikin zukatamu maza kuma su iya rikon amanar matan su.

  • @user-vf8fi3tc3i
    @user-vf8fi3tc3i Před 4 lety +2

    ماشاء الله تبارك الله

    • @AzizSOFEAzizSOFE
      @AzizSOFEAzizSOFE Před 3 lety

      Okhti ❣️🇮🇷🧡😒🇮🇷😔🙈♥💔🌷🙈

  • @user-pd8ri2if7r
    @user-pd8ri2if7r Před 9 měsíci +1

    Macha allah🎉

  • @nuralawaljby9492
    @nuralawaljby9492 Před 5 lety

    Wow gaskiya rabona dana kalli film mai maana tin film din hajjaju gaskiya yayi bala in kyau wlh da ace irairan fina finan nan kukeyi dabazaku samu korafi gamutaneba allh yataimaka yakara basira inama ace mata sukasance masu irin wannan hali

  • @mousbamoussa1727
    @mousbamoussa1727 Před 5 lety +1

    Masha allah nice one allah yakara basira

  • @nanakhadija3273
    @nanakhadija3273 Před 5 lety +1

    Wow so amazing film wlh mun qaro saosai muna gdya

  • @shehudahiru8365
    @shehudahiru8365 Před 2 lety

    masha allah 🙏 nayi farin cikin kallon wannan film din nan sosai allah 🤲 yaqara basira.

  • @muhammadnasiridris8978

    Masha Allah wannan film din yayi kyau kwarai dagaske irin wannan film din shine yakamata a rinka yinshi a matsayin season film. Muna rokon muku Allah ya kara basira.....

  • @moustaphamahmoud5472
    @moustaphamahmoud5472 Před 5 lety

    Masha Allah, da haka duk Mata suke da anyi zaman lafiya a duniyan. Ya Allah ka bamu mata na gari 🙏 Ameen

  • @idrisyunuskiru4175
    @idrisyunuskiru4175 Před 5 lety +3

    Wow!!! one of the best in 2018

  • @umaribrahimnguda4630
    @umaribrahimnguda4630 Před 5 lety +5

    Ali nuhu you are my the best actor in whole kannywood industry i really appreciate in ur acting

  • @bintkhalifa1799
    @bintkhalifa1799 Před 5 lety +1

    Masha Allah film yayi kyau sosai! Allah yakara basira 😍👌👌

  • @Tiger-rb8wj
    @Tiger-rb8wj Před 5 lety +3

    😍😍Ai like my language hausa ماشاءالله تبارك الله شي جميل جدا بارك الله فيكم

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 Před 5 lety

    Masha Allah hadiza gabom tayi qoqari sosai kuma maza inkuka samu mata yan halak saikuy adalce kuma kuy halakce

  • @user-bj7uy3jc9h
    @user-bj7uy3jc9h Před rokem

    ماشاء الله تبارك الله عجبني شديد

  • @charifayounous
    @charifayounous Před rokem +1

    💖💗🤲

  • @dangari111
    @dangari111 Před 5 lety +1

    Gsky film yayi kyau sosai wlh Allah matanmu suyi amfani da wannan fadakarwar

  • @user-ci3wl7zb7s
    @user-ci3wl7zb7s Před 5 lety +3

    Gaskia ban taba kallon film me ma'ana irin wann ba @adizatou alinuhu hafsat Allah kr dau kk 👍👍👌

  • @Habib-u8c
    @Habib-u8c Před 5 lety +2

    السلام عليكم
    ما شاء الله تبارك الله
    ذا مو مجرد فيلم ذا شي كبير ذا توعية للناس😘😘🤗

  • @alhajinasir6830
    @alhajinasir6830 Před 5 lety +5

    Hadiza Allah yasaka da alkhairi da ace gaba daya mata haka suke da anzauna lfy Allah yabani mai irin hakin wannan arayiwar aurena Allah yaqara basira

  • @fiddausiismailfiddausi488

    Godiya muke Allah ya kara basira da wannan fadakarwar Allah yasa muyi koyi da halin rin wannan

  • @fufu7885
    @fufu7885 Před 5 lety +2

    Masha Allah 😍 ❤ niace

  • @ccxxyayijai5111
    @ccxxyayijai5111 Před 5 lety +2

    Allh kara basira yayi kyau sosai

  • @xaheerahadamu2129
    @xaheerahadamu2129 Před 5 lety +5

    Allah sarki Allah kabamu hakuri da juriya

    • @fatoumasalim5071
      @fatoumasalim5071 Před 5 lety

      Macha allah allah sarki allah yabamu hakuri da juriya

  • @maryammukhtar3607
    @maryammukhtar3607 Před 5 lety +8

    Best film of the year 2018 ❤💯✔

  • @aysham.baurah7370
    @aysham.baurah7370 Před 5 lety +2

    wannan film yayi kyau sosai. Allah yabamu ikon yin kwakwayon wannan hln.

  • @sabitubab1297
    @sabitubab1297 Před 2 lety

    Yayi dadi

  • @nasirhassan7725
    @nasirhassan7725 Před 5 lety

    Wonderful no woman will do this jamila you're best actoris.masha Allah.

  • @idrissyaou1554
    @idrissyaou1554 Před 5 lety

    Gaskiya wanga shirin yayi Allah karamaku basira

  • @mustafamustafa2254
    @mustafamustafa2254 Před 5 lety +2

    MashaAllah

  • @yayajiMusa
    @yayajiMusa Před rokem

    Masha Allah ❤

  • @hariraaliyu94
    @hariraaliyu94 Před 5 lety

    Masha Allah karo nafarko da nakalli film me ma and Gaskiya kinyi kokari Danni dakyar inzan iya hakan Amma Allah yabamu hakuri yakuma sa muyi koyi

  • @rahmabunyaminbunnasrudin4622

    Mashallah Alhamdulillah wallahi yayi sosai Wallahi Allah yakara basira Ameen 😍😘😍

  • @aminamousa7712
    @aminamousa7712 Před 4 lety

    Masha Allah Allah yakara basira gaskiya yayi ma ana

  • @kingnaallahnaallah6312
    @kingnaallahnaallah6312 Před 4 lety +1

    nice move number one

  • @simimiri7396
    @simimiri7396 Před 5 lety +1

    Wow i sooo much love dis movie

  • @teemaauwal
    @teemaauwal Před 5 lety +1

    Allah ya kara basira

  • @kadidiallo4837
    @kadidiallo4837 Před 5 lety +1

    Masha Allah best movie of the year ❤❤

  • @user-wk6so2ot8d
    @user-wk6so2ot8d Před 6 měsíci +1

    😮.

  • @abdullahishakira9738
    @abdullahishakira9738 Před 4 lety

    Masha Allah 👌👌👌

  • @hassiahamza460
    @hassiahamza460 Před 5 lety +1

    Allah ya bani ikon yin haka

  • @lubabatuabdullahi215
    @lubabatuabdullahi215 Před 5 lety

    Masha Allah Allah ya kara basira

  • @hajaraadam6637
    @hajaraadam6637 Před 5 lety +1

    uhmmm, Allah dai ya kara mana imani kawai, amman is nothing easy at all wlh.

  • @DANAGULLATV
    @DANAGULLATV Před 5 lety

    Masha'allah agaskiya banta6a kallan fim me ma'ana irin wannan ba ya'allah ka'atsurtani da mata masu irin wannan dabi'a hadiza and hafsat ali nuhu Thanks you very much Allah yakara lfy

  • @musahc-dollar3773
    @musahc-dollar3773 Před 5 lety +1

    Wow lovely moving ❤❤❤❤

  • @hajiyalamrat492
    @hajiyalamrat492 Před 5 lety +1

    Masha Allah 💞💞💋💋💋👌👌

    • @rabul-izati5767
      @rabul-izati5767 Před 5 lety

      Hajiya Lamrat Wallahi I have never watched a movie and enjoyed it and to learn a lot in it like this movie,all the actors did a great job on their part,Ali Nuhu you are really blessed,Allah ya saaka muku da Dubun ya Kara hazaaka 🙏🙏🙏can’t wait to see you in America Ali Nuhu

    • @mahamadoualiou1687
      @mahamadoualiou1687 Před 4 lety

      Hajiya Lamrat
      Hajiya Lamrat

  • @Marya-zt4jw
    @Marya-zt4jw Před 5 lety +1

    Wannan film din yakama ta yasamu award

  • @lenevolenevo8831
    @lenevolenevo8831 Před 5 lety +1

    Macha Allah matar Maman

  • @abubakardbalarabe9674
    @abubakardbalarabe9674 Před 5 lety +5

    Wannan film yakamata yasamu awards masu yawa ta fannoni wajen biyar.

  • @ibrahimasoumana7944
    @ibrahimasoumana7944 Před 3 lety

    Masha allah yayi kyau

  • @zubxxybb8102
    @zubxxybb8102 Před 5 lety +1

    Wow nyc film

  • @issahamedmoussa7359
    @issahamedmoussa7359 Před 2 měsíci

    ❤❤❤❤

  • @abubakarjameelhickyma6104

    Macha Allah gaskiya matar mamman yayi kyau

  • @kanefatimakanefatima561

    Masha allah

  • @freshgirlmaigatayargol9615

    Waw hadiza gabon inayinki ubangiji yasa mudace

  • @ibrahimsani553
    @ibrahimsani553 Před 5 lety

    Munagodiya
    Da wanan fadakarwa best of hausa fim nazifi asnanic

  • @sami34466
    @sami34466 Před 5 lety +1

    Very very very nice Best

  • @fauziaadam2931
    @fauziaadam2931 Před 5 lety +1

    Massha Allah, i wish all women kind do this.

  • @MoussaMamane-kh2bs
    @MoussaMamane-kh2bs Před 11 měsíci

  • @ramlah8901
    @ramlah8901 Před rokem

    gskya akwai fadakarwa sosai

  • @fadimamuhammadudaura7056

    Film yayi kyau sosai Allah qara basira

  • @fatimamuhammad2955
    @fatimamuhammad2955 Před 5 lety

    Gaskiya film yayi ma,ana sosai

  • @loriyagotta7613
    @loriyagotta7613 Před 5 lety

    gaskiya wanan film yayi kiyaw sosay, Allah ubangiji kasa mana hakuri da zama da kichiya dan mukontarda hankalin mazajanmu

  • @uihu836
    @uihu836 Před 4 lety

    Masha Allah fim yayi

  • @halimamuhammad4426
    @halimamuhammad4426 Před 5 lety

    Gaskiya tayi qokari sosai Allah yasa mu fi qarfin zuqatanmu

  • @falalukfs672
    @falalukfs672 Před 4 lety

    yay you

  • @issakahaladu6705
    @issakahaladu6705 Před 2 lety

    Macha Allah yykk

  • @mamanmatimouctar4465
    @mamanmatimouctar4465 Před 5 lety

    Masha Allah

  • @absalomnadagazan7300
    @absalomnadagazan7300 Před 5 lety +1

    Bari mata su Zama mama na gari da kuma masu hakuri a rayuwan su.

  • @aliyusuleiman5154
    @aliyusuleiman5154 Před 5 lety +1

    Nice movie

  • @yusufalban1413
    @yusufalban1413 Před 5 lety

    Allah ya matanmu suyi koyi da irin wannan halin thanks sarki mai FKD

  • @mugismohammed2182
    @mugismohammed2182 Před 5 lety

    Best hausa movie ever watch

  • @mishi3541
    @mishi3541 Před 5 lety

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢hadiza allah yakara miki daukaka

  • @fauxiyyaalhassan1238
    @fauxiyyaalhassan1238 Před 5 lety +1

    very nice

  • @zulfauabdulazeezyaramana7250

    Gaskiya wannan labari to

  • @aliniger7144
    @aliniger7144 Před 2 lety

    hadiza gabon iz beri good

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 Před 5 lety

    Allah kara basira walahi walahi hadiza gabon tabirgeni allah sa mata muyi koyi da hadiza gabon tabirgeni ina sanki hadiza kina bala'in birgeni

  • @abkabk161
    @abkabk161 Před 5 lety

    ALLAH YAKARA DAUKAKA SARKI MAI KANNYWOOD,
    FILM YAYI KYAW SOSAI ALLAH KAHADAMU DA MATA NAGARI MASU TSORAN ALLAH.🙏🙏🙏

  • @salmaidrees4078
    @salmaidrees4078 Před 5 lety +1

    💝

  • @idrisaliyu1389
    @idrisaliyu1389 Před 5 lety

    It is educative movies

  • @user-it7sj3nq9p
    @user-it7sj3nq9p Před 8 měsíci

    🎉

  • @moussamoussa5191
    @moussamoussa5191 Před 5 lety +1

    Saiki Allah kasa mudaci

  • @Marya-zt4jw
    @Marya-zt4jw Před 5 lety +2

    Ya fadakar sosai

  • @modaammu2449
    @modaammu2449 Před 5 lety

    Gabon a wnn film,kin burgeni sosai,halin kirki yana miki kyau

  • @oumarouhassanekolloma7726

    Masha allah fim yayi kyau

  • @absalomnadagazan7300
    @absalomnadagazan7300 Před 5 lety +2

    Bari mata su Zama mata na gari da kuma masu hakuri a rayuwan su.

  • @alazizmaigatv96
    @alazizmaigatv96 Před 5 lety

    Nice 👏👏👏👏👌👈

  • @muhammadmusa9824
    @muhammadmusa9824 Před 5 lety

    Ya yi kyau sosai kuma abin burgewa shine kyakkyawan karshe na mai hali mai kyau
    Sabida mafi yawancin firm sai a nuna mai hakuri kullun cikin balai yake. Da ace farar kafa ta cigaba da rusa gidan Ali Nuhu da firm din bai yi kyau ba

  • @mammangarbaharuna50
    @mammangarbaharuna50 Před 4 lety

    Masha Allah is good

  • @aboubacaraboubacar1535

    Aslm alykum à gaskiya film yayi kawai kun Fice iyaka. mace mace ce KO a zamanin annabi s.a.w baa samu irin wannan ba

  • @hauwashuaibu2148
    @hauwashuaibu2148 Před 5 lety +3

    Best film of the year 2018

  • @qweerqweer2362
    @qweerqweer2362 Před 4 lety

    💕💕

  • @sadikjibrin8886
    @sadikjibrin8886 Před 5 lety

    Gaskiya wannan fim din yana tattare da karantarwa masuya, nayabawa darakton shirin, kuma Hadiza Gabom taci aword a wannan shiri mai ban sha"awa

    • @user-xh8tr1ik7m
      @user-xh8tr1ik7m Před 4 lety

      Aidak in dakaji namiji yanaci kabaki toaure zaiyi

  • @shafiuumar4699
    @shafiuumar4699 Před 5 lety

    Allah ya saka da alkhairi

    • @asfh7578
      @asfh7578 Před 5 lety

      Allah ya saka da alkhairi

  • @hafsatdestiny8540
    @hafsatdestiny8540 Před 5 lety +1

    This can't be reall how can I marry a woman for my beloved husband serious I can't walh