Kwankwaso duk shi ya haddasa abin da yake faruwa a kano. Tun da ya hana Kano ta zauna lafiya idan ku

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 24

  • @user-fd5mx8ki4i
    @user-fd5mx8ki4i Před 3 měsíci +2

    Amin Amin Amin Amin Amin Amin Amin malam

  • @user-yg9ch8uq1i
    @user-yg9ch8uq1i Před 3 měsíci +1

    Allah yazafana abinda da yafi alkairi

  • @NafiuahmadNakowa-wm5pr
    @NafiuahmadNakowa-wm5pr Před 3 měsíci

    Gaskiya baka da adalchi Kuma Kae dama makiyin kwankwaso ne mu Al ummar Kano Muna tare da jagora kwankwaso domin mutumin kirki ne meson ci gaban jahar Kano Mae kishin talakawan Kano ba Irin ka bane Wanda baesan me take bah soko kawae

    • @badamasimusa8405
      @badamasimusa8405 Před 3 měsíci +1

      Zakasan Waye NE soko ranarda karasa Yan uwan ka A sanadin kwan kwa so

  • @sulaimanyusuf5172
    @sulaimanyusuf5172 Před 3 měsíci

    Allah ya kyauta.

  • @nuraauta7268
    @nuraauta7268 Před 3 měsíci +1

    Amin

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 Před 3 měsíci

    Dan uwarka Ganduje beyi haka ba hege Dan tsinaniya

  • @babangidayunus2773
    @babangidayunus2773 Před 3 měsíci +1

    M' Allah yaskadaalkair gaskiya kakefada

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini Před 3 měsíci +1

    لا تقف ما ليس لك به علم، Wanda duk yayi magana kan abinda ba. Shi da ilmi Yana zuwa da abin Mamaki.

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 Před 3 měsíci +2

    Har abada Shi da shugaban kasa saidai yaga anayi

  • @mudassirmukhtar-hr1jo
    @mudassirmukhtar-hr1jo Před 3 měsíci

    Wannan bamala mibane ma haukacine wato kamanta duk abinda ganduje ya aikata agarin kano wata kai yanzun ancikamaka aljihunka da kudi mahaukacin malami dabba bakada fahimtar komai a adalci kuma bakada adalcin magana akan mutane shasha

  • @hannastv
    @hannastv Před 3 měsíci

    Na Shehu dan gaskiya aka yi ku

  • @user-fd5mx8ki4i
    @user-fd5mx8ki4i Před 3 měsíci +1

    Gaskiyane malan ALLAh ya kara lafiya

  • @ibrahimsaidushehu6011
    @ibrahimsaidushehu6011 Před 3 měsíci

    Amman kai wawa ne wlh kacika mahaukaki kana fadar abin da baka sani ba jashili jaki, Daman ance ba saukwace mahaukaki ne nayar da wlh

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 Před 3 měsíci +1

      Ta Ina ya zama mahaukaci, don ya fadi gaskiya? Wallahi wallahi ko kunki ko kunso kwankwaso shi ya tada fitinan Masarautan Kano, ana zauna kalau yace dole sai an canza tsarin Masarautun Kano shi Kuma Abba Kabir dayike yaronsa ne ya biye mishi, amma yanzu dayaga fitina ta tashi yace shi bashi da masaniya akan abunda yake faruwa. Wallahi munafunci dodo ne maishi yake ci, gashinan tana Neman taci gwamna. Mallam wallahi ka fadi gaskiya Allah ya Saka da alkhairi.

  • @abourachida3117
    @abourachida3117 Před 3 měsíci +1

    Kai Allah Yamaka Albarka

  • @umaimahabibu7254
    @umaimahabibu7254 Před 3 měsíci

    Gsky mlm wannan addua taka tayi tsauri

  • @SulaimanIsa-xi2dj
    @SulaimanIsa-xi2dj Před 3 měsíci

    Kai wanna wane irin wawan malam I ne ban za jaki.

  • @Ibrahim-x9m2m
    @Ibrahim-x9m2m Před 3 měsíci +1

    Kwankwaso ne sila

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 Před 3 měsíci

    Kai jahili ne wawa

  • @MahiShuaibu-ge7uv
    @MahiShuaibu-ge7uv Před 3 měsíci

    Hassada mugun ciwo

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Před 3 měsíci

    Kaine baban munafiki tir shasha