Nura M Inuwa - Nafisa da Saifullahi - Official Audio - Nura M Inuwa 2024
Vložit
- čas přidán 15. 05. 2024
- Please subscribe to Nura M. Inuwa official CZcams channel:
/ @nuraminuwaofficial
--
#NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango - Hudba
Assalamualaikum Mai gida ubangiji Allah yakaramaka lafiya nura wallahi nima inasonka yimun Waqar aure Dan Allah Kaduba comet Dina Allah sarki🎉🎉🎉🎉🎉
Amma kashiryaa ne
@@aminumaliofficial2528 wani irin tanbayane wannan ɗan uwa
Mai gida nura m inuwa
Allah ya karawa rayuwa albarka .
Mu masoyanka muna nan muna dakon wakar soyayya daga gareka mai gida muna kan jira bama kosawa ❤❤
Amicin Allah yatabata aga reka oga nura m inuwa daga naka Abdoul Karim nakowa 🎉🎉🎉
Jinjina sarki waka. Daga DOGONDOUTCHI (NIGER🇳🇪)
Masha Allah gaskiya ne mai gida
Salam baban yaya gaïsuwa da fatan allkaïri zuwa gareka duk wuya duk dadi muna tare da kaï inchallah nine naka soulaimane daga nan nijer
Wawo megida allah yatsare allah yakare 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲❤️🤲🤲🤲🤲
Masha Allah I'm watching from London ❤❤❤
gaskiya ne oga nura wannan tayi Allah ya gara basira
Masha Allah, Dr Allah ya qara basira da daukaka naka a kullum Adam Abdulkadir Isah daga Karamar Hukumar Makarfi Jihar Kaduna Nigeria 🇳🇬
Mash Allah 🙏🏻 yakara basira
Allah yasaka da alkairi oga noura m inuwa
Gaskiya nura m inuwa malamin wakane
Hakannanna nura m innuwa
Masha allah mai gida nura m inwa allah kara daukaka da nissan kwana🎉🎉🎉
sarki muna jinjina daga kasar Mali ❤❤❤
Mai suna Allah yakara basira
Masha Allah , Allah yakara arziki da daukaka AMIN YA HAYYU YA QAYYUM 🙏
Allah yakara sutura mai gida nura 🎉🎉🎉
Allah ya kara basira Allah ya kare ka, ya kuma tsawaita rayuwar ka🙏❤️ daga Jamhuriyar Nijar🇳🇪❤
Masha Allah ❤️😊
Masha allah allah ya kara bassira ❤❤
Masha Allah Allah yakara basira mai gida
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Allah ya tsare ka sarki
Masha Allah, nura ka burge ni🎉
❤❤❤masha Allah ❤❤❤
Madudug uban tafiya💪
Mahadi Mai dogon zamani 🙏
Ubangiji Allah ya qara basira Nura wallahi daga Kai an gama waqa❤
❤❤❤❤ Allah ya ja zamani Allahaji nura m inuwa
Oga Allah ya kara lfy da nisan kwana ❤❤
allah yaja zamani m unuwa allah yakara bassira
Allah yakara basira sarkin waka
Nice nura munjika shuru kamotsa mana
Sai Mai gida Allah yakara arziki
❤❤❤Allah yakara daukaka da basira mai gida
Allah kara basira oga nura m inuwa ❤❤❤
👍👍👍👍❤❤❤
😊😊😊😊😊😊😊❤❤❤❤
Masha Allah nambanka dan Allah
Kai malam wlh tallahi nura duniya ne wajen waka❤❤
Wow masha allah gaskiyna nura zakia allah yarbi
Yyi oga nura allah Kara bassira
Masha Allah, sarki Allah ya Kara basira.
Waiting for your album 🎉
Gaskiya ne oga Nura m inuwa inayinka nima
Macha Allah sarki
Macha allah nura m inuwa 👊
Sarkin waka Allah yakara basira
Allah dai ya biya Dr
DARAM DAM AKAN BATUN SARAUTAR NA MAWAKA AHANNUN TAKE IN SHA ALLAH. HAR YANZU HASKE KAKE NA MAWAKAN HAUSA.ALLAH YAKARA HAZAKA DA FASAHA.
Masha allah sarki allah y kara fahimta
Allah Ya Kara Lfy Sarki
Allah sarki nura munjidadin wannan❤❤❤❤❤❤
Sarki anyi fuffuka ansauko kana zaune daram akan karagar sarkin wakar hausa🔥
Masha Allah Allah kara lafiya
Allah ya kara lafiya da basira
Masha Allah ❤❤❤❤❤💕💕🙏🙏🙏
Up Up Gwanina❤
Masha sarki 🎉🎉🎉
Masha allah ❤❤
First view
Sarkin waka yaushe alboun
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
Macha Allah allahamdu ❤❤❤❤
Mashallah Noura❤
🎉🎉
Shugaban mawakan duniya
Allah Zaza Malika 🥰🥰🥰🥰🇳🇪🇳🇪🇨🇮💞💞
❤❤
Macha Allah
Yayi❤❤❤❤
Yayi
Masha Allah ❤❤❤❤
Macha Allah ❤❤
❤❤❤🇳🇪🇳🇪💪💪🤲🤲
Dakta asaki albumsaski albums Dan Allah mutane sun kosa sosai ya Kamata asaki albums kuwa hanklinsa ya kwanta Dan ni nawa hankalin ya Dade atashe sawon shekara 2 da gabata ban taba tinanin za a dauki lokaci kamar haka batare da kafitar albums wallahi nura nayi tsimayi kullun cikinsa nake Dan allah ka temaka kasaki albums din Nan ko zan dai Jin abinda nikeji acikin zuciya ta domin kuwa gaskiya na KAGU sosai wallahi
TIN TASOWATA ADUNIYA ba ma wakin da nake saurara sai Kai sama da shekara shabiyar har izuwa yanzu
SOYAYYA DA KUMA KAUNAR DA NAKE YIMAKA SUN SHIGENI NE TUN KURUCIYA NURA KAUNACE NAKE MAKA MARAS MISALTUWA KAGANE MANA DON GIRMAN ALLAH KA SAKI ALBUMS MANA DON ALLAH 😭
DAGA KARSHE INA YIMKAKA ADDU'A ALLAH KAREKA YAJA DA ZAMANINKA YA KUMA FADADA TUNINKA NAGODE INA ALFAHARI DAKAI MAWAKIN DA DUK DUNIYA GARAN BANGA KAMAR KA
JINJINA DAGA MASOYINKA ABBATI, DAKA GARIN PATASKUM NIGERIA 🇳🇬 MAZAUNIN LIBYA 🇱🇾 INA MAKA FATAN ALKAIRI A KODA YAUSHE
Masha ALLAH
MashaAllah💞💔
Masha Allah❤❤❤
Masha allah ❤❤❤
Masha Allah
Masha allah ❤❤❤❤
👍👍👍❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Macha Allah
Mashaallah
G.O.A.T❤️❤️
Jagaba janzaki baban mawaka ina gaisuwa
Allhamdoulilah 🤲🤲🤲
Oga na❤❤❤❤❤❤
Soner ne pha
nice one
Salam aleykoum ❤️💐💐💐🤝
King🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤
Dj nawa
❤❤❤
Allah bada zaman lafiya
Nuram
Ogana
Sarki Muna yinka
💯💯👍🏻👍🏻👍🏻
Kyaw alkawari chikawa babban Yaya fatana nsara
Masha
Allho
nura 1:29
nura 1:26
Sarkin waka
King 👑
Masha Allah. Allah ya Basu zaman lafiya 🎉